IRS: Sanya Sabbin Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Haifar Da Mummunan Sakamakon A Yankin
Published: 29th, October 2025 GMT
CIBIYAR yin nazarin yankuna dake islam abada ta gudanar da wani taron tattaunawa mai take takunkumin snapback kan iran da kuma faduwar yanki, ya kunshi jami’an diplomsiya , malamai da kwararru kan manufofi da siyasa da tsarin doka, sun bayyana damuwar da ake da ita na sake kakabawa iran takunkumi karkashin tattaunawar JCPOA.
Kwararrun sun yi barazanar cewa sake kakabawa iran takunkumi zai iya haifar da mummunan sakamako ba wai ga tattalin arzikin kasar iran ba kawai, ga ma harkokin kasuwanci a yankin, tsaro da makamashi zai iya zarcewa zuwa inda ba’a yi tammani ba,
Tattaunawar ta zo ne adaidai lokacin da kasashen turai ke kokarin rusa yarjejeniyar JCPOA wanda zai kai ga sake dawo da takunkumin kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya kan kasar iran, mahalarta taron sun bayyana cewa matakin na iya kwo cikas ga dangantakar diplomasiya, kuma ya kawo tarnaki a dangantakar kasashen yankin da ta riga ta fara yin rauni,
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An saka dokar Ta Baci Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya October 29, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Tantance Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Kasar October 29, 2025 Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai October 29, 2025 Bayan Kwace Birnin Al-Fasher Kungiyar Rapid Support Forces Suna Ci Zarafin Al’Umma October 29, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan October 29, 2025 Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Kawo Karshen Takunkumin Amurka Kan Kasar Cuba October 29, 2025 Jami’ar MDD Ta Musamman A Falasdinu Ta Soki Shirin Trump Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 29, 2025 Sojojin Isra’ila Na Kai Hare-Hare Kan Gaza A Matsayin Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 29, 2025 Larijani: Dangantakar Iran da Pakistan na iya komawa babban hadin gwiwa a tsakaninsu October 29, 2025 Iraki: Al-Sudani ya kirayi Irakawa da suka kare kundin tsarin Mulki ta hanyar fitowa zabe October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Amince Ya Ziyarci Beirut
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bada sanarwan cewa ya amince ya ziyarci birninBeirut babban birnin kasar Lebanon tare da gayyatar tokwaransa na kasar Lebanon Yusuf Rajji, kuma kwana guda bayanda da Rajji ya ki amincewa ya zo tehran don tattaunawa tsakanin kasashen biyu.
Shafin yanar gizo na labarai ‘The National’ ta kasar Amurka ya ce Rajji ya bayyana halin da ake ciki a kasarsa a matsayin dalilin da zai hana shi zuwa Tehran. Ya kuma bada shawarar su hadu da Aragchi a wata kasa don tattaunawa kai tsaye kan shirin gwamnatin kasar na kwance damarar kungiyar Hizbullah.
Aragchi ya ce ya fahinci cewa HKI ce ta hana Rajji zuwa Tehran, amma shi zai je birnir Beirut don tattaunawa kai tsaye da jami’an gwamnatin kasar Lebanon kan shirinsu mai hatsari na kokarin kwance damaran kungiyar Hizbullah. Kafin haka dai gwamnatin kasar Iran ta caccaki gwamnatin kasar Lebanon a kan wannan shirin wanda zai kawo karshen kasar Lebanon a matsayin yentacciyar kasa.
Gwamnatin kasar Iran ce take goyon bayan kungiyar Hizbullah wacce ta yi karan tsaye wa HKI, ta kumahanata mamayar kasar Lebanon har’ila yau take goyon bayan gwagwarmayan Falasdinawa da HKI tun ranar 8 ga watan Octoban shekara ta 2023. Kasashen yamma musamman Amurka sun rasa yadda zasu da kungiyar wacce ta hana HKI burinta na mamayar kasar Lebanon da kuma kafa Isra’ila babba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Islami: Yaki Ba Zai Hana Iran Ci Gaba A Shirinta Na Makamashin Nukliya Ba December 12, 2025 Za A Yi Manyan Zabuka A Kasar Habasha A Watan Yuni Na 2026 December 12, 2025 Turkiya A Shirye Take Ta Aike Da Sojoji Zuwa Yankin Gaza December 12, 2025 Kremlin: Putin Ya Bayyana Wa Shugaba Maduro Na Venezuela Goyon Bayansa December 12, 2025 Ben Gafir Ya Sha Alwashin Rushe Kabarin Sheikh Izzuddin Alkassam December 12, 2025 Maduro: Amurka Ta Bude Sabon Salon Fashi Akan Doron Ruwa December 12, 2025 Ayatollah Khamenei : Iran na samun ci gaba duk da kalubale da dama December 11, 2025 Kyaftin Traoré : Yau Burkina ta zama misali a duniya December 11, 2025 Iran da Kazakhstan Sun rattaba hannu kan yarjeniyoyi da dama December 11, 2025 Hamas : Isra’ila ta gaza cika alkawarin da ta dauka kan yarjejeniyar tsagaita wuta December 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci