Masana kayan tarihi a Senegal sun gano sabbin shaidu na kisan gillar da aka yi a lokacin mukin mallakar Faransa a kasar a shekarar 1944, a matsayin wani bangare na kokarin da gwamnati ke jagoranta na gano gaskiya game da batun kisan da sojojin Faransa suka yi a kasar da ke yammacin Afirka a lokacin da ake cikin yakin duniya na biyu.

Makabartar sojojin Thiaroye, wacce ke kusa da babban birnin Dakar, a halin yanzu ita ce wurin bincike da aka yi fafakeken rami domin tono kayan tarihi da nufin gano gawarwakin sojojin da ake zargin sojojin mulkin mallaka na Faransa sun kashe su a ranar 1 ga Disamba, 1944.

Lamarin ya faru ne bayan da aka kawo kusan sojoji 1,600, waɗanda da yawa daga cikinsu ba a jima da ‘yantar da su daga bauta a Jamus ba zuwa sansanin tsare mutane a Thiaroye, kuma suka fara zanga-zangar nuna rashin amincewa da kin biyan su  albashi da rashin daidaito.

Sojojin Faransa sun buɗe wuta kan mutanen, amma an daɗe ana jayayya kan adadin waɗanda suka mutu da kuma ainihin yanayin da aka kashe su. Bayanan mahukunta na zamanin mulkin mallaka sun yi iƙirarin mutuwar mutane 70, amma masu bincike na Senegal sun ce adadin na iya kaiwa tsakanin 300 zuwa 400.

Masana kayan tarihi sun tono kaburbura bakwai daga cikin rukunin farko na mutane 34, suna gano cikakkun kasusuwa da kuma ɓangarorin da suka rage na gawawarkin mutane. A cewar masanin kayan tarihi Moustapha Sall, an gano ɗaya daga cikin kasusuwan wata gawa da harsashi ya makale kusa da sashen zuciya. Wasu kuma sun nuna alamun munanan raunuka, sannan kuma an gano wasu gawawwaki da sarƙoƙin ƙarfe a ƙafafunsu.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An bude taron ministocin cikin gida na kungiyar ECO October 28, 2025 Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa uku a Yammacin Kogin Jordan October 28, 2025 Hamas : Netanyahu Yana kokarin wargaza yarjejeniyar tsagaita wuta October 28, 2025 China za ta dauki mataki idan takunkuman Iran sun shafi muradunta October 28, 2025 Rasha ta gargadi Faransa game da tura sojoji Ukraine October 28, 2025 Pezeshkian: Hadin Kai A Tsakanin Kasashen Gabas Ta Tsakiya Ba Zabi Ba Ne, Amma Dole Ne October 28, 2025 Mataimakin Ministan Harkokin Waje Kan Harkokin Siyasa Na Iran Ya Ce: Iran Ba Ta Kula Da Matsin Lamba October 28, 2025 Baqa’i: Dokar Majalisar Shawarar Musulunci Ce Ke Jagorantar Hadin Kan Iran Da Hukumar IAEA October 28, 2025 Sojojin Isra’ila Sun Kai Hare-Hare Kan Yankin Gaza A Matsayin Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 28, 2025 Al-Burhan: Sojojin Sudan Sun Janye Daga El-Fasher Saboda Kare Rayukan Fararen Hula October 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kayan tarihi

এছাড়াও পড়ুন:

‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa

A Ivory Coastana ci gaba da kirga kuri’u bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a jiya Asabar.

An kira sama da masu jefa kuri’a miliyan 8 zuwa rumfunan zabe a rumfunan zabe sama da 25,000 a fadin kasar.

A kasar da ta fuskanci mummunan yakin basasa, zaman lafiya yana daya daga cikin manyan abubuwan da jama’a ke fata.

‘Yan takara biyar ne suka fafata a wannan zaben, ciki har da Alassane Ouattara, mai shekara 83 wanda ke neman wa’adi na hudu.

Duk da cewa an cire shugabannin ‘yan adawa daga zaben, masu lura da al’amura sun yi imanin cewa shugaban da ke kan mulki ba tantama zai iya lashe zaben.

A ranar Asabar da yamma, shugaban hukumar zaben kasar mai zaman Kanta ya nuna cewa yawan wadanda suka fito a zagaye na farko “zai kai kusan kashi 50%.

Za a kuma sanar da sakamakon ne zuwa ranar Litinin, 27 ga watan Oktoba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Shugaban Amurka Zai Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Rudu October 26, 2025 Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce: Iran, Rasha Da China Sun Aike Da Sako Mai Muhimmanci October 26, 2025 Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban October 26, 2025 Dan Majalisar Dokokin Tarayyar Turai Ya Ce: Dole Ne A Hakunta Isra’ila Kan Laifukan Da Ta Aikata October 26, 2025 Mayakan Kungiyar Kurdawa Ta PKK Sun Fice Daga Turkiyya Zuwa Iraki October 26, 2025  Iran Za Ta Karbi Bakuncin  Taron Kungiyar Tattalin Arziki TA “Eco” A Gobe Litinin October 26, 2025  Bahrain: Fursunoni 90 Suna Yajin Cin Abinci Saboda Neman ‘Yanci October 26, 2025 Shugaban Kasar Nigeria Ya Yi Sauye-sauye A Rundunonin Sojan Kasar October 26, 2025 Iran Ta Ki Zuwa Taron Sherme-Sheikh Ne Saboda Kar Ta Zama  Mai Shaidar Zur Akan Kisan Kiyashin Gaza October 26, 2025 Jami’ar ABU Ta Karyata Zargin Da Ake yi Na Kera Makamin Nukiliya A Asirce October 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa uku a Yammacin Kogin Jordan
  • An Yi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Turkiya
  • Zeben Ivory Coast: Alassane Ouattara na kan gaba da tazara mai yawa
  • Kashi 84% na ‘yan Faransa ba su gamsu da Macron ba a matsayin Shugaba
  • Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kashe ‘Yan kasar Lebanon Biyu Tare Da Jikkatan Wasu Biyu Na Daban
  • Dakarun Kai Daukin Gaggawa Sun Yi Da’awar Kwace Karin Wasu Garuruwa A Sudan
  • An zabi Catherine Connolly a matsayin shugabar Ireland
  • Hamas ta sake jaddada wajabcin aiwatar da Shirin tsagaita wuta a Gaza
  • ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa