An Kusa Kammala Shirye-shiryen Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas
Published: 28th, October 2025 GMT
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Fasahohin Sin Za Su Iya Kyautata Makomar Nahiyar Afrika October 28, 2025
Daga Birnin Sin Xi Ya Yi Karin Haske Kan Muhimman Shawarwarin Da Kwamitin Kolin JKS Ya Gabatar Yayin Tsara Shirin Raya Kasa Karo Na 15 October 28, 2025
Daga Birnin Sin An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka October 27, 2025
এছাড়াও পড়ুন:
Sheikh Naim Qassem: Hezbollah a shirye take ta fuskanci Isra’ila idan yaki ya barke
Sakataren Hezbollah, Sheikh Naim Qassem, ya tabbatar da cewa Hizbullah ta shirya don fuskantar isra’ila, yana mai bayyana cewa duk da cewa ba su da niyar fara yaki, amma suna shirye su kare Lebanon idan yaki ya barke.
Sheikh Qassem a zantawarsa da tashar Al-Manar TV ya jaddada cewa idan aka tilasta musu yin yaki, tabbas za su fuskanci Isra’ilawa da dukkanin karfinsu, kuma ba za su bar Isra’ila ta mamaye kudancin Lebanon ba,ko da kuwa hakan zai kai ga shahadarsu ne baki daya.
Ya yi ishara da irin ayyukan wuce gona da iri da isr’ila ke yi akullum rana ta allaha kan kasar Lebanon a kan idanun duniya, wanda hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar dakatar dayaki da aka cimmawa tare da ita, a maimakon masu shiga su taka mata burki, har kullum Amurka kara matsa lambta take yi kan kasar Lebanon domin amincewa da sharuddan Isra’ila.
Bugu da ƙari, ya yi gargaɗin cewa “idan maƙiya suka ƙaddamar da yaƙi a Lebanon, ba za su cimma komai ba,” yana mai kira da a aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta gaba ɗaya.
Ya ƙara da cewa “kowa zai amfana idan aka tabbatar da yarjejeniyar.
Sakataren Janar na Hizbullah ya bayyana cewa Hizbullah ba za ta iya hana barkewar yaki ba, amma kuma za ta hana makiya cimma burinsu a kan kasar Lebanon.
Dangane da binciken da ake yi kan kutsen makiya a cikin Hizbullah, Sheikh Naim ya yi shara da cewa kungiyar “tana ci gaba da bincikenta a kan wannan batu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Catherine Connolly ta lashe zaben shugaban Ireland October 27, 2025 Hamas ta sake jaddada wajabcin aiwatar da Shirin tsagaita wuta a Gaza October 27, 2025 Sudan: Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun karyata RSF kan kwace iko da El Fasher October 27, 2025 Araghchi : Iran na maraba da tattaunawar diflomatsiyya da Amurka amma cikin mutunta juna October 26, 2025 Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru October 26, 2025 Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila October 26, 2025 Hamas : Ba za mu bari Isra’ila ta sami hujjar ci gaba da yaki a Gaza ba October 26, 2025 ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa October 26, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Shugaban Amurka Zai Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Rudu October 26, 2025 Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce: Iran, Rasha Da China Sun Aike Da Sako Mai Muhimmanci October 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci