‘Yansanda Sun Kama Mutane 41 Da Ake Zargi Da Kisan DPO A Kano
Published: 29th, May 2025 GMT
Kwamishinan ‘yansanda, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya nanata kudurin hukumar na tabbatar da adalci, yana mai tabbatar wa mazauna yankin cewa, ‘yansandan za su kama duk wadanda suka aikata wannan aika-aika tare da gurfanar da su a gaban kotu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku.
এছাড়াও পড়ুন:
Gwamna Yusuf Ya Kafa Kwamitin Bincikar Kwamishinan Sufuri Kan Karɓar Belin Dilan Miyagun Kwayoyi A Kano
Mambobin kwamitin sun haɗa da:
1. Barr. Aminu Hussain – Shugaba
2. Barr. Hamza Haladu – Mamba
3. Barr. Hamza Nuhu Dantani – Mamba
4. Alhaji Abdullahi Mahmoud Umar – Mamba
5. Manjo Janar Sani Muhammad (Rtd.) – Mamba
6. 6. Kwamared Kabiru Said Dakata – Mamba
7. Hajiya Bilkisu Maimota – Sakatariya
Yayin da yake sanar da kafa kwamitin, Gwamna Yusuf ya nuna matuƙar damuwarsa game da zargin da ke kan jami’in gwamnati, tare da jaddada aniyarsa ta yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi da duk wasu munanan ɗabi’un da ba su dace ba a fadin jihar.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp