HausaTv:
2025-11-17@07:58:11 GMT

Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen

Published: 17th, November 2025 GMT

Kungiyar Ansarullah a Yemen ta yi Allah wadai da sabunta takunkumin Majalisar Dinkin Duniya Kan kasar tare da dake tabbatar da goyon bayanta ga Falasdinu.

Kungiyar ta yi tir da matakin da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Dauka Na sabunta takunkumin Kan Yemen na wata Shekara, ta kuma yi Allah Wadai da son zuciyar kasashen Yamma.

A cikin wani sako a shafin X, Mohammed al-Farah, wani babban jami’i a ofishin siyasa na Ansarullah, ya jaddada kudurin Sana’a na mayar da martani ga duk wanda ya yi yunkurin kai hari ga muradun al’ummar Yemen.

Ya kara da cewa ‘yan Yemen ba za su yi wata-wata ba don kare hakkokinsu, addininsu, da mutuncin kasa, ta kowace hanya da ta dace.

Al-Farah ya kuma kira shawarar da Majalisar Dinkin Duniya ta yanke da “mafi muni a karo na biyu,” yana mai kokawa da cewa hukumar ta yi biris da kisan kiyashin Falasdinawa a Gaza yayin da take goyon bayan gwamnatin Isra’ila a laifukan da take aikatawa da kuma yin watsi da da cin zarafin da take yi wa Yemen.

Babban jami’in ya bayyana Majalisar a matsayin wani dandali da ke biyan muradun Yamma da kuma kare muradun Amurka.

A wani bangare na jawabinsa, ya yaba wa Rasha da China saboda kin sabunta takunkumi kan Yemen, da kuma fahimtar hadarin manufofin Amurka wadda ke amfani da takunkumi ga kasashe masu iko.

Al-Farah ya kuma soki kasashen yamma da Amurka saboda goyon bayansu na soja, kudi, da siyasa ga Isra’ila, yana mai jayayya cewa takunkumin da aka sabunta wa Yemen don biyan bukatun ‘yan Sahayona ne da kuma hukunta al’ummar Yemen saboda juriyarsu, da kuma goyan bayan Gaza.”

Ya kuma sake jaddada goyon bayan Yemen ga Gaza da al’ummomin da ake zalunta a duk fadin yankin, tare da shan alwashin ci gaba da kalubalantar zalincin kasashen Yammacin duniya da Amurka a kan kasashe da al’ummomin yankin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025  An Amince Da  Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon November 16, 2025 Makiya Sun Kulla Makirci kan Kasar Labanon Irin Wanda Suka Kulla Kan Siriya November 16, 2025  Kasar Afghanistan Na Kokarin Karkata Akalar Kasuwancinta Zuwa Iran November 16, 2025 Kanada Ta Tsare Tsohon Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Mai Bincike Kan Laifukan Yakin Israila.   November 16, 2025  Zarfi: HKI Ce Kawai Take Ayyana Nukiliya Ba Bisa Kaida Ba A Yammacin Asiya. November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: Majalisar Dinkin Duniya

এছাড়াও পড়ুন:

Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000

Jamhuiryar Demokradiyyar Congo ta fitar da  ma’adanin ‘Colbat’ da ya kai ton 1,000 a karon farko.

Shi  dai wannan ma’adanin ne ake amfani da shi wajen yin batirin “Lithium-ion” masu cajin motoci mai amfani da wutar lantarki, wayoyin hannu, kwamfuta da suaransu. Bugu da kari wannan ma’adanin yana taka rawa wajen kauracewa amfani da makamashin da da yake gurbata muhalli.

A cikin kasar DRC kadai ne ake samun kaso 72 % na dukkanin wannan ma’adanin da ake da shi a duniya. Da akwai mutanen da sun kai miliyan 1.5 da suke aiki a wuraren hako wannan ma’adanin a cikin kasar ta Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Limamin Juma’a Ya Bukaci Ganin An Kai Karar Donald Trump A Kotunan Duniya November 14, 2025 Iran ce ta farko wajen fitar da dabino a duniya November 14, 2025 Wasu kasashen duniya sun nuna damuwa game da tsarin mulkin bayan yakin Gaza November 14, 2025 Kwamitin Tsaro ya tsawaita wa’adin aikin tawagar MDD a Afrika ta Tsakiya November 14, 2025 Tehran da Ankara sun jaddada muhimmancin zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin November 14, 2025 Iran ta yi tir da G7 kan goyon bayan takunkuman Amurka November 14, 2025 Iran da China na bunkasa alakoki da hadin gwiwa a tsakaninsu November 14, 2025 Abdoulaye Diop: ‘Yan Tawaye Ba Za Su Iya Mamaye Dukkan Kasar Mali Ba November 14, 2025 Ramaphosa Ya Caccaki Trump Kan Kauracewa Taron G20 A Johannesburg November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere
  • DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23
  • An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli
  • Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain
  • Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu.
  • Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI
  • AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro
  • Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000
  •  Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza