M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan
Published: 15th, November 2025 GMT
Babban sakatare janar din majalisar dinkin duniya Antonio Guterre yayi kakkausar suka game da harin da yahudawa yan share wuri zauna suka kai kan wani masallaci da ya kai ga konewa a Dair Istiya dake yankin da isra’ila ta mamaye a gabar yamamcin kogin jodan,
Matakin na majalsiar dinkin duniya na yi tir da kai harin ya nuna irin yadda duniya ta damu matuka game da fitinar da yahudawa yan share wuri zauna suke tayarwa da rawar da suke takawa wajen karuwa rashin zaman lafiya, tsaro a yankunan da aka mamaye.
Hare-hare da sojojin isra’ila da yahudawan yan share wuri zaune ke kai wa ya karu sosai a gabar yammacin kogin jodan tun bayan harin oktoba 2023 inda akalla falasdinawa1070 suka rasa rayukansu wani adadi mai yawa kuma suka jikkata,
A wantan yuli kotun duniya mai hukumta manyan laifu sun sanar da ci gaba da mamaye yankunan falasdina wanda yin gine-gine ya sabama doka, kuma tayi kira da ta fice daga dukkan yankunan da ta mamaye a gabar yammacin kogin jodan da kuma gabashin Qudus.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Limamin Juma’a Ya Bukaci Ganin An Kai Karar Donald Trump A Kotunan Duniya November 14, 2025 Iran ce ta farko wajen fitar da dabino a duniya November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro
Kungiyar tarayyar Afrika da Majalisar Dinkin Duniya sun karfafa kawancensu kan dabarun tabbatar da zaman lafiya, tsaro da kuma ci gaba don magance kalubalen duniya da na yanki yanki.
“Hadin gwiwa tsakanin kungiyoyinmu bai taba kasancewa mafi karfi da muhimmanci fiye da yadda yake a yau ba,” in ji Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres.
Wannan sanarwar ta zo ne a karshen taron hadin gwiwa na shekara-shekara na 9 na Tarayyar Afirka da Majalisar Dinkin Duniya, wanda aka gudanar a hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke New York a ranar Alhamis, wanda Shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, Mahamoud Ali Youssouf, da Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres suka jagoranta.
Guterres ya jaddada cewa duniya a halin yanzu tana fuskantar “rikici, tashin hankali, karuwar rashin daidaito, wadannan tasirinsu ake ganinshu sosai a nahiyar Afirka.”
Jami’an biyu sun jaddada cewa hadin gwiwa tsakanin AU da Majalisar Dinkin Duniya muhimmin ginshiki ne na kokarin kasa da kasa na inganta zaman lafiya da kare hakkin dan adam.
Sun nuna damuwa game da yaduwar rikice-rikicen jin kai da ke shafar yankuna da dama.
Babban Sakataren ya bayyana “damuwarsa mai zurfi” game da rahotannin baya-bayan nan na “kisan kiyashi da keta hakkokin dan adam” a Al-Fashir da kuma karuwar tashin hankali a yankin Kordofan na Sudan, tare da gargadi game da karuwar rashin tsaro a yankin Sahel ciki har da Mali, Sudan ta Kudu, Somaliya, Libya, da Jamhuriyar Demokraɗiyyar Kongo.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta bukaci Isra’ila ta dauki mataki don kawo karshen tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Limamin Juma’a Ya Bukaci Ganin An Kai Karar Donald Trump A Kotunan Duniya November 14, 2025 Iran ce ta farko wajen fitar da dabino a duniya November 14, 2025 Wasu kasashen duniya sun nuna damuwa game da tsarin mulkin bayan yakin Gaza November 14, 2025 Kwamitin Tsaro ya tsawaita wa’adin aikin tawagar MDD a Afrika ta Tsakiya November 14, 2025 Tehran da Ankara sun jaddada muhimmancin zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci