Kazalika, ta amince da kulla wannan yarjejeniyar ce a shekarar 2023.

A na sa jawabin a wajen kulla yarjejeniyar Babban Shugaban Tashar ta Snake Island Maher Jarmakani ya bayyana wannan hadakar a tsakanin Gwamnatin Tarayya da da Nigerdock mai matukar mahimmanci.

Ya sanar da cewa, yarjejeniyar ta kai ta akalla dala biliyan daya wacce kuma za ta bayar da damar zuba hannun jari daga ketare na kai tsaye, inda hakan zai kuma kara daga matsayin Nijeriya wajen gudanar da hada-hadar kasuwanci a duniy.

“Mun bi duk matakan da suka kamata domin mu tabatar da cewa, an bi ka’ida bayan amincewa da Tashar ta Snake Island da Gwamnatin Tarayyata yi, “A cewarsa.

Jarmakani ya ci gaba da cewa, wannan jarjejeniyar za ta kara saita Tashar ta Snake Island wanda kuma tare da yin aiki kafada da kafada da Hukumar NPA da Ma’iakatar Kula da Tattalin Arziki na Teku da sauran masu ruwa da tsaki a fannin za samu nasarar kai wa gaci.

“Muna fatan samar da ci gaba a fannin hada-hadar sufurin Jiragen Ruwa tare da kuma samar da sabon ci gaba, da za a amfana daga fannin bunkasa Tattalin Arziki na Teku,” Inji Jarmakani.

A shekarar 2005, Nigerdock, ya bayar da wata damar gudsanar da aiki na shiyya da kuma taimaka wa, wajen kara daga matakin Hukumar NPA, wanda hakan ya sanya, Fadar Shugaban Kasa, ta amince da kafa Tashar ta Snake Island.

Kazalika, NPA da kuma Hukumar Kwastam sun sahalewa Snake Island gudanar da aiki a shekarar 2017.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Tattalin Arziki Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka November 14, 2025 Tattalin Arziki Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya November 7, 2025 Tattalin Arziki Dantsoho Ya Matsar Da Aikin Tashoshin Apapa Da Tin Can Zuwa Zango Na 1 Na 2026 November 7, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: Tashar ta Snake Island Tattalin Arziki

এছাড়াও পড়ুন:

Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa

Kasar Sin ta bukaci Japan da ta daina yi wa masu fafutukar neman “‘Yancin kan Taiwan”, ingiza mai kantu ruwa, kamar yadda mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Guo Jiakun ya bayyana a yau Laraba.

An ruwaito cewa, gwamnatin Japan a ranar Talata ta ba da wata lambar girmamawa ga tsohon “wakilin Taiwan a Japan” Hsieh Chang-ting.

A martanin da ya mayar game da hakan a wani taron manema labarai, mai magana da yawun ma’aikatar Guo Jiakun ya ce, kasar Sin tana matukar adawa da matakin gwamnatin Japan na ba da lambar girmamawa ga wadanda ke fafutukar “‘yancin kai na Taiwan” kuma yin hakan wani babban kuskure ne da bangaren Japan ke yunkurin tafkawa kan batun da ya shafi yankin Taiwan na kasar Sin. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

ADVERTISEMENT ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Peng Liyuan Da Sarauniya Letizia Ta Spain Sun Ziyarci Cibiyar Kula Da Nakasassu A Beijing November 12, 2025 Daga Birnin Sin Madalla Da Sabon Binciken Jami’ar Nankai Ta Kasar Sin Kan Mata Marasa Haihuwa November 12, 2025 Daga Birnin Sin Ana Ci Gaba Da Raya Kasar Sin Daga Matakin Kasa Mai Sauri Zuwa Kasa Mai Inganci November 12, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Editoci Sun Yi Gargadi Kan Rushewar Kafofin Yada Labarai Sakamakon Matsin Tattalin Arziki
  • Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka
  • Faransa: An Fara Shari’ar Shugaban ‘Yan Tawayen DRC Bisa Laifuna Akan Bil’adama
  • Sin Ta Bukaci Japan Ta Daina Yi Wa Masu Fafutukar “‘Yancin Kan Taiwan” Ingiza Mai Kantu Ruwa
  • Bikin Baje Koli CIIE, Bikin Zaburar Da Manoman Afirka
  • Kano Ta Kaddamar da Kwamitin Jagoranci Don Shirin Tarayyar Turai na Ilimi da Ƙarfafa Matasa
  • Injiniya Sagir Ibrahim Ƙoƙi Ya Fice Daga Jam’iyyar NNPP
  • CIIE Ya Kasance Gadar Sada Tattalin Arzikin Kasar Sin Da Na Duniya
  • Larijani : ‘babu wani sabon sako’ da muka aika wa Amurka