Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

An ba da labari cewa, yawan fasinjojin da aka yi jigilarsu ta jirgin kasa daga watan Janairu zuwa Oktoba na wannan shekara a kasar Sin ya kai biliyan 3.95, wanda ya karu da 6.4% idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata.

Bayanai masu alaka da hakan sun nuna cewa, a farkon watannin goma na wannan shekara, adadin fasinjoji da jiragen kasa na Sin suka yi jigilarsu ya kai matsayi mafi girma a tarihi a wannan lokaci, kuma a ranar 1 ga Oktoba kawai, yawan fasinjojin ya kai fiye da miliyan 23.13, wanda ya kai matsayi mafi girma a tarihi a rana daya a wannan bangare.(Amina Xu)

ADVERTISEMENT ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku November 16, 2025 Daga Birnin Sin Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta November 16, 2025 Daga Birnin Sin An Yi Taron Karatun Sinanci Na Duniya Na 2025 A Beijing November 16, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin An Yi Taron Karatun Sinanci Na Duniya Na 2025 A Beijing November 16, 2025 Daga Birnin Sin Ana Mai Da Hankali Kan Dabarun Kasar Sin A Fannin Tinkarar Sauyin Yanayin Duniya A Taron COP30 November 16, 2025 Daga Birnin Sin Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan November 15, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku
  • Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta
  • Za A Wallafa Makalar Xi Game Da Gina Sabbin Ginshikan Samar Da Ci Gaban Kasa Masu Inganci
  • MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan
  • Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin
  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje
  • Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko
  • Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire
  • Cin ganda na sa Najeriya tafka asarar $5bn — Gwamnatin Tarayya