HausaTv:
2025-11-13@18:01:13 GMT

Masu Alaka

Published: 13th, November 2025 GMT

Gwamnatin Najeriya Ta Dakatar Da Fara Karbar Harajin Man Fetur

Hukumar kula da harkokin man fetur a Najeriya ta ce ta dakatar da shirin fara karbar harajin kashi 15 cikin 100 kan albarkatun man fetur ɗin da ake shigowa da su kasar daga ƙasashen waje.

Mai magana da yawun hukumar Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority (NMDPRA), George Ene-Ita, ya faɗa cikin wata sanarwa a ranar Alhamis cewa ya kamata ‘yan Najeriya su daina fargaba.

A ranar 29 ga watan Oktoba ne Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da saka harajin kan man fetur da dizel, wanda zai kara farashin man da ake saukewa a defo-defo, kuma daya daga cikin manufarta shi ne karfafa matatun mai na cikin gida.

Gwamnatin Najeriya ta tsara fara aiki da harajin daga ranar 21 ga watan Nuwamban nan, kafin matakin da NMDPRA ta sanar.

Duk da manufar karfafa matatun mai na cikin gida da harajin zai yi, zai kuma iya jawo hauhawar farashin a gidajen mai kasancewar har yanzu Najeriya na shigo da fetur mai yawa daga kasashen waje.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran da china Za su Yi Bikcin Cika Shekaru 55 Da Huldar Diplomasiya Tsakaninsu November 13, 2025 Faransa: An Fara Shari’ar Shugaban ‘Yan Tawayen DRC Bisa Laifuna Akan Bil’adama November 13, 2025 Almayadin Ta Sami Rahoton Hukumar Makamashin Ta Duniya  ( IEA)  Aka Cewa Iran Tana Aiki Da Dukkanin Ka’idoji November 13, 2025   Janar Ali Fadwi: Muna Aiki Tukuru Domin Sabunta Nisan Makamanmu Masu Linzami November 13, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Iran da Rasha sun Tattauna Gabanin Taron Gwamnonin IAEA November 13, 2025 Iraki: An Fara Sanar Da Sakamakon Farko Na Babban Zaben Da Aka Gudanar November 13, 2025 Kenya: An gano tarin zinari a karkashin kasa da darajarsa ta haura Dala biliyan 5 November 13, 2025 Gaza: Hamas Ta Nemi Kawo Karshen Kisan Kiyashi Da Lamunce  Shigar Da Taimako November 13, 2025 MDD ta yi gargadi game da hadarin yunwa a wasu sassa na duniya November 13, 2025 Amurka Na Shirye-Shiryen Aikewa Da Sojoji Guda 1000 A Iyakar Isra’ila Da Yankin Gaza November 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Lebanon: An Saki Hannibal Kaddafi Bayan Zaman Kaso Na Shekaru 10

A kasar Lebanon an sanar da sakin dan tsohon shugaban kasar Libya, Hannibal bisa kudin fansa da sun kai dala 900,000.

An tsare dan gidan Kaddafi din ne bisa tuhumarsa da boye bayanai masu alaka da bacewar Sayyid Musa As-Sadr da abokan tafiyarsa, wanda tsohon shugaban kasar ta Libya yake da hannu.

Majiyar tsaro da kuma ta shari’a a kasar Lebanon ta bayyana cewa; An saki Hannibal ne bayan da aka kammala dukkanin matakan sharia,sannan aka bai wa gidan kurkukun da ake tsare da shi, umarnin su bude kofa ya fita.

Tun a ranar 17 ga watan Oktoba ne dai wata kotu ta amince da a sake shi, bisa cewa zai bayar da dala miliyan 11, sai dai kuma daga baya an rage wannan kudin zuwa dala 893,000 saboda nuna rashin amincewar lauya mai ba shi kariya.

A 1978 ne dai Sayyid Musa As-Sadr da abokan tafiyarsa biyu, Muhammad Yakubi, da Abbas Badruddin su ka bace bayan da su ka isa cikin kasar Libya bisa gayyatar Mu’ammar Kaddafi.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali November 11, 2025 Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana November 11, 2025 Donald Trump Na Amurka Ya Karbi Bakuncin Shugaban Rikon Kwaryar Kasar Syria Ahmad Shar November 11, 2025 Amnesty Ta Kira Yi Gwamnatin Najeriya Da Ta Wanke ‘Yan Ogoni 9 Da Aka Zartarwa Da Hukuncin Kisa Shekaru 30 A Baya November 11, 2025 Hukumar Alhazai Ta Kasa A Nigeriya Ta sanar Da Rage Kudin Farashin Aikin Hajji Na Bana November 10, 2025 Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta M D D Ta yi Gargadi Game Da Abin Da ke Faruwa A El-Fasher November 10, 2025 Iran Tayi Tir Da Rashin Kyakkyawar Niyyar Amurka Kan Batun Tattaunawa Bayan Kalaman Trump November 10, 2025 Afrika Ta Kudu Tace Babu Abinda Zai faru idan Amurka ba ta halarci taron G20 ba November 10, 2025  Babu Wani Zabi Da Ya Rage Face Amincewa Da Iran A Matsayin Cibiyar Kimiyyar Masana’antar Nukiliya November 10, 2025  Kamaru: Chiroma Ya Bai Wa Gwamnati Sa’o’i 48 Da Ta Saki Wadanda Ta Kama Bayan Zabe November 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran da china Za su Yi Bikcin Cika Shekaru 55 Da Huldar Diplomasiya Tsakaninsu
  •   Janar Ali Fadwi: Muna Aiki Tukuru Domin Sabunta Nisan Makamanmu Masu Linzami
  • Gwamntin Nijeriya tace Za ta Kare Sojojinta Da Ke Bakin Aiki
  • Iran: Ta’addanci barazana ce ga dukkan yankin
  • UNICEF ta ce Isra’ila ta hana allurar rigakafin yara masu mahimmanci shiga Gaza
  • Abdel-Aty: Diflomasiyya Ce Kawai Hanyar Da Maido Da Zaman Lafiya A Libya
  • Lebanon: An Saki Hannibal Kaddafi Bayan Zaman Kaso Na Shekaru 10
  • An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali
  • Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana