Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana
Published: 15th, November 2025 GMT
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha mariya zakhrova ta bayyana cewa Mosko ba ta da wani shirin na kai hari kan wata mamba a kungiyar tsaro ta Nato amma ta shirya mayar da martani kan duk wanda ya kai mata hari daga mambobin kungiyar.
Da take taron manenma labarai mariya ta zayyana cewa tana kara maimaitawa babu wani shiri na kai hari kan wata kasa dake mamba a kungiyar tsaro ta nato , sai dai kasar rasha ta riga ta dauki mataken da suka dace na ganin ta samar da tsaronta, adaidai lokacin da abokan hamayya suke gina sansanin soja kusa da iyakar kasarta
A cewa Jami’in diplomasiya, bayanan da wasu jami’an kungiyar tsaro ta nato suka fitar bangare ne na wani shiri ne da aka tsare don samar da daidaito tsakanin alumma da haifar da farga da kuma sanyawa mutane su amince da raayin dake nuna cewa babu makawa rikici tsakaninta da Kasar Rasha.
Ko a watan jiya ma ministan harkokin wajen kasar rasha Sargie Lavrov ya fadi a watan jiya cewa Mosko a shirye take ta bada tabbacin rashin shirin kaiwa Nato ko kasashen turai wani hari.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI
Hukumomin Mali sun dakatar da watsa shirye-shiryen tashoshin gidajen talabijin na kasar Faransa TF1 da LCI a fadin kasar.
Hukumar Sadarwa ta Mali ta bayar da dalilan dakatar da wadanan tashohin bisa wani shiri da tashar LCI ta yi kan halin da ake ciki sakamakon matsalolin tsaro masu nasaba da kungiyoyin dake ikirari da sunan jihadi.
Shirin mai suna “Grands Dossiers” da aka watsa a LCI a ranar Lahadi, 9 ga Nuwamba, wanda aka raba zuwa sassa biyu ya kunshi kanun labarai kamar haka ” Masu ikirarin Jihadi a Kofofin Bamako” da kuma “Mali, Karkashin kungiyar Al-Qaeda.”
A sashen guda, wanda aka dora a shafin yanar gizon tashar TF1+, rahoton yi ikirarin cewa gwamnatin mulkin soja ta haramta sayar da mai, kuma yankunan Kayes da Nioro suna killace, kuma ‘yan ta’adda suna kusa da kwace babban birnin.
A cewar hukumomin Mali, hakan ya karya ka’idar da’a ga ‘yan jarida a Mali, wanda ke bukatar su yi gaskiya da kuma buga bayanai da aka tabbatar.
Takun tsaka tsakanin Mali da Faransa ya yi kamari tun bayan da sojoji suka kwace mulki a kasar.
Kuma wannan ba shi ne karon farko da Mali ke dakatar da watsa shirye shiryen gidajen talabajin da radiyo na faransa a kasar ba.
A cen baya Mali ta dakatar da watsa shirye shiryen gidan radiyo RFI da kuma tashar talabijin ta France24 a kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin zaman lafiya na Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Limamin Juma’a Ya Bukaci Ganin An Kai Karar Donald Trump A Kotunan Duniya November 14, 2025 Iran ce ta farko wajen fitar da dabino a duniya November 14, 2025 Wasu kasashen duniya sun nuna damuwa game da tsarin mulkin bayan yakin Gaza November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci