Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain
Published: 16th, November 2025 GMT
A karon farko an yi wani wasan kwallon kafa na sada zumunci da ba a saba gani ba tsakanin ‘yan wasan Basque, da Falasdinu a Spain.
Masu shirya wasan sun ce kimanin ‘yan kallo 50,000 ne suka samu tikitin shiga a filin wasa na San Mames, gidan Athletic Bilbao.
Masoya da yawa sun daga tutocin Falasdinawa, da kuma tutocin yankin arewacin Basque Country.
Duk da cewa an fitar da Falasdinu a zagaye na farko na gasar cin kofin duniya na 2026, wanda za a gudanar a watan Yuni da Yuli a Canada, Amurka, da Mexico, ana ganin murza leda da Falasdinun ta yi a Turai a matsayin mai matukar tasiri idan aka waiwaiyi yakin da Isra’ila ta kwashe tanayi a Gaza da kuma yadda duniya ke cigaba da amincewa da falasdinu a matsayin kasa.
Falasdinu ta sha kashi da ci 3-0 amma babban abin da ke gabanta shi ne haskawa a idon duniya bayan da wasu kasashen turai suka amince da ita bayan harin Hamas na ranar 7 ga Oktoba.
Shekaru shida kenan da Falasdinawa basu buga wasa gida ba.
Tun soma rikicin, Isra’ila ta lalata filayen wasa kusan 289,” a cewar majiyoyi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta November 15, 2025 Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000 November 15, 2025 Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin Da Kotu Za Ta Yanke Akansa November 15, 2025 An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Ka Fi Sayar Wa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza November 15, 2025 MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Kasashen Iran Da Qatar Sun Tattauna Ta Wayar Tarho Kan Dangantakar Dake Tsakaninsu
Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin wajen kasar iran ya tattaunawa da takwaransa na kasar Qatar kan dakangantar dake tsakaninsu da kuma abubuwan da ke faruwa a yankin, inda dukkan bangarorin biyu suka yi kira kan muhimmancin yin aiki tare adaidai lokacin da ake cikin wani yanayin a kudu da yammacin Asia.
Wannan tattaunawar tana nuna irin yadda kasashen biyu suke son ganin sun kara karfafa huldar diplomasiya da tattalin arziki a bangarorin daban- daban kuma sun nuna damuwa game da yadda rikici ke kara Kamari tsakanin kasashen Pakistan da Afghanistan, don haka sun jaddada game da muhimmacin tabbatar zaman lafiya a yankin baki daya,
Ministocin harkokin wajen sun tabo batun ci gaba da aka samu a baya bayan nan a yankin Gaza, inda suka yi kira da a hada kai a ci gaba da nuna goyon bayan Alummar falasdinu . Wannan yana zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da tattaunawa kan alamuran gaza, manufofin Amurka da makomar yancin kai na falasdinu, inda ake ganin kasashen biyu a matsayin masu ruwa da tsaki wajen tsara zaman lafiya da tsaro a yankin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Sun Kona Masallaci A Yammacin Kogin Jodan November 13, 2025 November 13, 2025 Iran da china Za su Yi Bikcin Cika Shekaru 55 Da Huldar Diplomasiya Tsakaninsu November 13, 2025 Faransa: An Fara Shari’ar Shugaban ‘Yan Tawayen DRC Bisa Laifuna Akan Bil’adama November 13, 2025 Almayadin Ta Sami Rahoton Hukumar Makamashin Ta Duniya ( IEA) Aka Cewa Iran Tana Aiki Da Dukkanin Ka’idoji November 13, 2025 Janar Ali Fadwi: Muna Aiki Tukuru Domin Sabunta Nisan Makamanmu Masu Linzami November 13, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Iran da Rasha sun Tattauna Gabanin Taron Gwamnonin IAEA November 13, 2025 Iraki: An Fara Sanar Da Sakamakon Farko Na Babban Zaben Da Aka Gudanar November 13, 2025 Kenya: An gano tarin zinari a karkashin kasa da darajarsa ta haura Dala biliyan 5 November 13, 2025 Gaza: Hamas Ta Nemi Kawo Karshen Kisan Kiyashi Da Lamunce Shigar Da Taimako November 13, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci