EU ta bukaci Isra’ila ta dauki mataki don kawo karshen tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan
Published: 15th, November 2025 GMT
Tarayyar Turai ta yi kira ga Isra’ila da ta dauki mataki nan take don kawo karshen tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan.
Mai magana da yawun Hukumar Kula da Harkokin Waje ta Tarayyar Turai, na mayar da martani ne kan karuwar tashin hankalin dake da nasaba da yahudawa ‘yan kama wuri zamna da ke yi wa Falasdinawa a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye.
Jami’in ya yi kira ga hukumomin Isra’ila su dauki matakin gaggawa don hana kara tabarbarewar lamarin da kuma gurfanar da wadanda ke da alhakin wannan tashin hankalin.
Anwar Al-Aouni, mai magana da yawun Tarayyar Turai, da ke magana a taron manema labarai ranar Juma’a, ya nuna karuwar hare-haren da ‘yan kama wuri zamna na Isra’ila ke kai wa a duk fadin Yammacin Kogin Jordan, yana mai cewa wadannan ayyuka “dole ne a dakatar da su nan take.”
Ya kara da cewa: “Fadada matsugunan, tashin hankalin, lalatawa, kwace gidaje, korar Falasdinawa ya saba wa alkawarin Isra’ila kuma dole ne a dakatar da su.”
Kakakin Hukumar Kula da Harkokin Waje ta Tarayyar Turai ya sake nanata cewa Majalisar Turai ta sha nanata bukatar hukumomin Isra’ila su dauki matakai na musamman don hana tashin hankalin da kuma gurfanar da wadanda suka aikata laifin, wanda ke daidai da manufar Tarayyar Turai kan yankunan da aka mamaye.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Unrwa: Fiye Da Gidaje 282,000 “Isra’ila” Ta Rusa A Gaza November 14, 2025 Limamin Juma’a Ya Bukaci Ganin An Kai Karar Donald Trump A Kotunan Duniya November 14, 2025 Iran ce ta farko wajen fitar da dabino a duniya November 14, 2025 Wasu kasashen duniya sun nuna damuwa game da tsarin mulkin bayan yakin Gaza November 14, 2025 Kwamitin Tsaro ya tsawaita wa’adin aikin tawagar MDD a Afrika ta Tsakiya November 14, 2025 Tehran da Ankara sun jaddada muhimmancin zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin November 14, 2025 Iran ta yi tir da G7 kan goyon bayan takunkuman Amurka November 14, 2025 Iran da China na bunkasa alakoki da hadin gwiwa a tsakaninsu November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Yammacin Kogin Jordan Tarayyar Turai
এছাড়াও পড়ুন:
Iran: Ta’addanci barazana ce ga dukkan yankin
Pars Today – Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Pakistan, yana Allah wadai da fashewar da ta faru a babban birnin Pakistan, ya ce ta’addanci barazana ce ga dukkan yankin kuma fuskantar wannan mummunan lamari yana buƙatar haɗin gwiwa, ƙuduri, da haɗin kai daga dukkan ƙasashe.
Reza Amiri-Moqaddam, Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Pakistan, a ranar Talata, yayin da yake Allah wadai da fashewar ta’addanci a birnin Islamabad – wanda ya kashe mutane 12 tare da raunata aƙalla wasu 30 – ya ce: “Ta’addanci makirci ne na matsorata waɗanda ke neman wargaza yankinmu da kuma sanya cikas a hanyarsa ta zuwa ga ci gaba mai ɗorewa.”
A cewar jaridar Pars Today, jakadan Iran a Pakistan ya jaddada cewa: “Wannan rikicin da ke ci gaba da faruwa – wanda aka gabatar kuma aka kunna shi ta hanyar makircin mugunta – barazana ce da aka raba a duk fadin yankin; wuri ne da masu cin amana, tare da ta’addanci na duniya, ke kai hari kan zaman lafiya, tsaro, da kwanciyar hankali.
Ya ce: ‘Yakar wannan mummunan lamari yana buƙatar haɗin gwiwa, ƙuduri, da haɗin kai daga dukkan ƙasashe don kawar da kowace irin ta’addanci da tsattsauran ra’ayi mai ƙarfi wanda ya lakume rayukan mutane marasa laifi a cikin shekarun da suka gabata.'”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi: Matsalar Yammacin duniya ita ce ci gaban kimiyyar Iran ba makaman nukiliya ba November 12, 2025 Sheikh Qassem: Kawar Da Hizbullah Ne Babban Burin Isra’ila A Lebanon November 12, 2025 Masar Da Sudan Sun Jaddada Wajabcin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Yankin November 12, 2025 Venezuela: Maduro Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tsaron Kasa Mai Cikakkiyar Kariya November 12, 2025 UNICEF: Isra’ila ta hana allurar rigakafin yara masu mahimmanci shiga Gaza November 12, 2025 Ministocin harkokin wajen kasashen yamma sun yi Allah wadai da ta’asar RSF a El Fasher Darfur November 11, 2025 Abdel-Aty: Diflomasiyya Ce Kawai Hanyar Da Maido Da Zaman Lafiya A Libya November 11, 2025 Larijani : ‘babu wani sabon sako’ da muka aika wa Amurka November 11, 2025 Gaza : Isra’ila ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta sau 282 tun bayan aiwatar da ita November 11, 2025 Iraki : Ana zaben ‘yan majalisa don tsara makomar siyasar kasar November 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci