Lambar Yabo Da LEADERSHIP Ta Ba Mu, Ta Ƙara Zaburar Da Mu – Gwamna Sule
Published: 13th, November 2025 GMT
Gwamnan Sule ya ce irin wannan jaridar da ke kan gaba ta zaɓo shi a matsayin gwarzon gwamna, abun farin ciki ne sannan ya yaba wa kamfanin bisa tabbatar da sahihancin labarai da daidaitasu wanda hakan yasa ta bambanta ta da takwarorinta.
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
EFCC na neman tsohon Gwamnan Bayelsa ruwa a jallo
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki ta’annati a Nijeriya EFCC ta ayyana neman tsohon gwamnan Jihar Bayelsa, Timipre Sylva ruwa a jallo.
Hakan na ƙunshe cikin wani saƙo mai ɗauke da hoton tsohon gwamnan da hukumar ta wallafa a shafinta na X a ranar Litinin.
Ina son komawa Barcelona kafin na yi ritaya — Messi An kashe mayaƙa 200 a rikicin Boko Haram da ISWAPHukumar ta ce tana neman Mista Sylva ne bisa zargin wata badaƙalar kuɗi da yawansu ya kai dala miliyan 14.8.
EFCC ta ce tana zargin tsohon gwamnan da karkatar da kuɗin da aka yi niyyar amfani da su wajen gina matatar man fetur a ƙasar.
Hukumar ta ce wata kotu ce a Jihar Legas ta bayar da sammacin kama tsohon ƙaramin ministan na man fetur na Najeriya.
EFCC ta kuma buƙaci duk wanda yake da bayanan da za su taimaka wajen kama tsohon gwamnan ya gabatar mata da su.