Janar Ali Fadwi: Muna Aiki Tukuru Domin Sabunta Nisan Makamanmu Masu Linzami
Published: 13th, November 2025 GMT
Janar Fadwi wanda shi ne mataimakin kwamndan dakarun kare juyin musulunci na Iran ya ce; Muna aiki akan nisan Zangon da makamanmu masu linzmai za su iya kai wa gare shi.
Fadwi wanda ya gabatar da jawabi a yau Alhamis a wurin taron girmama shahidan rundunar dake kula da kare sararin samaniyar Iran, ya kara da cewa; Babu iyaka ko haddi akan aikin da Iran din take yi a fagen kare sararin samaniyarta da kuma samun karfi.
Dangane da batun da makiya suke yi na rage tsawon Zangon da makamai masu linzami za su ci, Fadwi ya ce; Wasu suna yin Magana akan abinda bai shafe su ba, kuma ba su da wata masaniya akan hakan.”
Mataimakin kwamandan dakarun kare juyin musuluncin na Iran ya kuma ce; Muna yin aiki ne da abinda magabatanmu su ka bamu umarni, kuma babu abinda ya dame su da maganar makiya.
An yi bikin girmama shahid Hassan Tahrani Mukaddam wanda shi ne ya assasa kerewa Iran makamai masu linzami.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ministocin Harkokin Wajen Iran da Rasha sun Tattauna Gabanin Taron Gwamnonin IAEA November 13, 2025 Iraki: An Fara Sanar Da Sakamakon Farko Na Babban Zaben Da Aka Gudanar November 13, 2025 Kenya: An gano tarin zinari a karkashin kasa da darajarsa ta haura Dala biliyan 5 November 13, 2025 Gaza: Hamas Ta Nemi Kawo Karshen Kisan Kiyashi Da Lamunce Shigar Da Taimako November 13, 2025 MDD ta yi gargadi game da hadarin yunwa a wasu sassa na duniya November 13, 2025 Amurka Na Shirye-Shiryen Aikewa Da Sojoji Guda 1000 A Iyakar Isra’ila Da Yankin Gaza November 12, 2025 Shugaban Iran Ya Aike Da Wasika Ta Musamman Zuwa Ga Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya November 12, 2025 Gwamntin Nijeriya tace Za ta Kare Sojojinta Da Ke Bakin Aiki November 12, 2025 Iran Da Pakistan Sun yi Kira Da Yin Aiki Tare Don Tunkarar Makiyansu November 12, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Da Rasha Sun Tattauna Kan Rikicin Yankin November 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Za Ta Harba Taurarin Dan Adam Guda Uku Zuwa Sararin Samaniya
Shugaban Hukumar Sararin Samaniya ta Iran ya sanar da cewa za a harba tauraron dan adam guda uku zuwa sararin samaniya cikin watanni biyu masu zuwa.
Hassan Salarieh, shugaban Hukumar Sararin Samaniya ta Iran, a yayin jawabi a wani taron fasahar sararin samaniya a Tehran, ya nuna muhimmancin ayyukan da suka shafi bayanai na tauraron dan adam , kuma ya bayyana cewa an shirya harba tauraron dan adam guda uku na: Zafar, Paya, da Kowsar a farkon hunturu.
A cewar Pars Today, ya yi Ishara da hadin gwiwar da Iran ke yi da wasu kasashe a fannin sararin samaniya, yana mai ambaton ayyukan hadin gwiwar da China kan ayyukan hadin gwiwar bincike da kasashen mambobin ECO. Wannan ayyukan hadin gwiwar sun hada da bada horo, haɓaka ayyukan bincike, da ayyukan da suka shafi bayanai na tauraron dan adam.
Shugaban Hukumar Sararin Samaniya ta Iran ya kuma yi magana kan sansanonin sararin samaniya na kasar, yana mai cewa sansanonin sararin samaniya na Almas da Konaran suna cikin matakan karshe kuma za a fara ayyukan a wadannan wurare nan ba da jimawa ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Lebanon: An Saki Hannibal Kaddafi Bayan Zaman Kaso Na Shekaru 10 November 11, 2025 An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali November 11, 2025 Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana November 11, 2025 Donald Trump Na Amurka Ya Karbi Bakuncin Shugaban Rikon Kwaryar Kasar Syria Ahmad Shar November 11, 2025 Amnesty Ta Kira Yi Gwamnatin Najeriya Da Ta Wanke ‘Yan Ogoni 9 Da Aka Zartarwa Da Hukuncin Kisa Shekaru 30 A Baya November 11, 2025 Hukumar Alhazai Ta Kasa A Nigeriya Ta sanar Da Rage Kudin Farashin Aikin Hajji Na Bana November 10, 2025 Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta M D D Ta yi Gargadi Game Da Abin Da ke Faruwa A El-Fasher November 10, 2025 Iran Tayi Tir Da Rashin Kyakkyawar Niyyar Amurka Kan Batun Tattaunawa Bayan Kalaman Trump November 10, 2025 Afrika Ta Kudu Tace Babu Abinda Zai faru idan Amurka ba ta halarci taron G20 ba November 10, 2025 Babu Wani Zabi Da Ya Rage Face Amincewa Da Iran A Matsayin Cibiyar Kimiyyar Masana’antar Nukiliya November 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci