Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela
Published: 15th, November 2025 GMT
Rahotanni sun nuna cewa kasashen latin Amurka sun gudanar da tattaunawa na shirya fitar da sanarwa ta hadin guiwa na shirya mayar da martani kan duk wani hari da kasar Amurka za ta kai a kan kasar Venuzuela,
Wakilan diplomasiya na kasashen daban daban sun shirya tuntubar juna domin shirya ma duk wani shirin Amurka na kaddamar da hare-hare, yace idan ba haka ba fadar white hause za ta ji wani karfi ne wajen ci gaban da amfani da karfi wajen cimma manufofinta a yankin.
Kasashen brazil, Columbiya, da kuma Maxico za su zama su ne kasahen farko da za su yi tir da duk wani wuce gona da irin Washington , domin Amurka tana zargin karya kan venezuwela cewa bata iya yin abin da ya kamata wajen yaki da masu fataucin miyagun kwayoyi a yankin.
Trump ya umarci hukumar leken asiri ta kasar da ta fara ayuukan canjin gwamnati a boye a jamhuriyar bolviya don maye gurbin gwamnatin hagu da aka zaba ta hanyar dimukudariya da gwamnatin da za ta rika dasawa da washington .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Amurka Ta Sanar Da Fara Kai Farmakin Soja Mai Sunan ” Mashin Kudu” Akan Yankin Latin November 14, 2025 Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire November 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Matakin Amurka Na Dakatar Da Ka’idar Fadada Jerin Wadanda Kasar Ta Takaita Fitar Wa Kayayyaki
Amurka ta dakatar da ka’idar fadada jerin wadanda kasar ta takaita fitar wa kayayyaki a kwanan nan, wani muhimmin mataki ne da Amurkan ta dauka a fannin cimma matsayar da aka amincewa, yayin tattaunawar tattalin arziki da cinikayya da aka yi tsakanin Sin da Amurka a Kuala Lumpur. Kuma kasashen biyu za su ci gaba da tattaunawa kan shirye-shirye bayan dakatarwar shekara guda.
Kakakin ma’aikatar kasuwanci ta Sin ya bayyana hakan ne kan tambayar da ’yan jarida suka yi masa game da matakin na Amurka na dakatar da ka’idar fadada jerin wadanda kasar ta takaita fitar wa kayayyaki, a yayin taron manema labarai na jiya Talata.
Kakakin ya kara da cewa, Sin tana son yin aiki tare da Amurka, ta hanyar bin ka’idojin girmama juna, da kuma gudanar da shawarwari bisa daidaito, don karfafa tattaunawa da musayar ra’ayi, da warware sabanin ra’ayin ta hanyar da ta dace, da kuma samar da yanayi mai kyau na inganta hadin gwiwa tsakanin kamfanonin kasashen biyu, da kuma tabbatar da tsaro, da kwanciyar hankali na tsarin masana’antun samar da kayayyaki na duniya.
ADVERTISEMENTAmurka ta sanar da dakatar da ka’idar ne tun daga ranar 10 ga watan Nuwamban 2025 zuwa ranar 9 ga watan Nuwamba na 2026. Kuma a wa’adin, kamfanonin da Amurka ta ayyana a “Jerin Sunayen Kamfanoni” da ta kakabawa takunkumi, da kamfanonin da suka yi alaka da su, masu rike da fiye da kashi 50% na hannun jari, ba za su fuskanci karin takunkumin fitar da kayayyaki ba. (Safiyah Ma)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA