LEADERSHIP ta ruwaito cewa, ministan FCT ya je filin mai lamba 1946 a ranar Litinin inda ya zargi sojoji da hana jami’ai daga Ma’aikatar Kula da Ci Gaban FCT aiwatar da umarnin dakatar da aiki a filin.

 

Ana zargin cewa, filin yana da alaka da tsohon Babban Hafsan Sojojin Ruwa, Vice Admiral Awwal Zubairu Gambo (mai ritaya).

Don haka, sojojin da ke wurin suka hana ministan shiga wurin, wanda hakan ne ya haifar da saɓanin. Daga baya, Wike ya yi ikirarin cewa, masu ginin ba su da takardu masu inganci ko izinin doka don gina wurin.

 

Da yake mayar da martani ga lamarin, Matawalle ya ce, ya kamata a magance lamarin ta hanyoyin da suka dace maimakon ta hanyar rikici a bainar jama’a.

 

Ya yaba wa Yerima da ya kwantar da hankalinsa a lokacin rikicin, yana mai bayyana halayensa a matsayin mai ladabi kuma ƙwararre.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Majalisar Tarayya Za Ta Binciki Masaƙa Ta Kaduna Da Sauran Gine-ginen Gwamnati 11,000 Da Aka Yi Watsi Da Su November 13, 2025 Manyan Labarai Lambar Yabo Da LEADERSHIP Ta Ba Mu, Ta Ƙara Zaburar Da Mu – Gwamna Sule November 13, 2025 Labarai Zaɓen 2027: Jam’iyyar ADC ta Ƙaddamar Da Kwamitin Sake Fasalinta A Kaduna November 12, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Wani Sabon Hari Kan Al’ummar Da Ke Iyaka Da Katsina A Kano Ya Rutsa Da Mata 5

‘Yan bindiga sun sake kai wani sabon hari a kauyen ‘Yan Kwada da ke cikin garin Farun Ruwa a karamar hukumar Shanono ta jihar Kano, inda suka yi awon gaba da mata biyar, ciki har da masu shayarwa. Mazauna yankin sun bayyana cewa, ‘yan bindigar sun kai hari ne a yankin a ranar Lahadi da yamma, inda suka yi ta harbi kan mai uwa da wabi sannan suka afka cikin gidaje da dama, sannan suka tafi da matan. Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno “Na samu labarin cewa, an sace mata biyar, wasu daga cikinsu, masu shayarwa ne a garin Farun Ruwa da ba ta da nisa da garinmu a safiyar yau (Litinin). “‘Yan bindigar sun kai hari a sassan Shanono a yau, musamman a garuruwan da ke kan iyaka. Mutane da yawa suna shirin tserewa saboda tsoro,” in ji wani mazaunin Shanono, Ammar Wakili, wanda ya shaida wa wakilinmu. LEADERSHIP ta ruwaito cewa, kusan mako guda da ya gabata, rundunar tsaro ta hadin gwiwa sun yi bata kashi da wasu ‘yan bindiga a garin na Farun Ruwa wanda hakan ya yi sanadiyyar kashe ‘yan bindigar da dama. ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta  November 10, 2025 Labarai Ɗan Majalisar Wakilai, Jibrin Ƙofa Ya Sauya Sheƙa Daga NNPP Zuwa APC November 10, 2025 Manyan Labarai Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno November 10, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gwamnati Ta Janye Buƙatar Amfani Da Harshen Gida Wurin Koyarwa A Makarantu 
  • Wike: Za mu kare duk wani soja da ke aiki bisa doka — Ministan Tsaro
  • Za Mu Kare Sojojin Da Ke Bakin Aiki — Ministan Tsaro
  • Gwamnatin Tarayya Za Ta Farfado Da Filin Jirgin Sama Na Kano
  • Babu wani gwamna da zai yi ƙorafin ƙarancin kuɗi a mulkin Tinubu — Sanwo Olu
  • Larijani : ‘babu wani sabon sako’ da muka aika wa Amurka
  • Kotu Ta Sake Hana PDP Gudanar Da Babban Taronta Na Ƙasa
  •  Babu Wani Zabi Da Ya Rage Face Amincewa Da Iran A Matsayin Cibiyar Kimiyyar Masana’antar Nukiliya
  • Wani Sabon Hari Kan Al’ummar Da Ke Iyaka Da Katsina A Kano Ya Rutsa Da Mata 5