Aminiya:
2025-11-17@18:18:09 GMT

Hauhawar farashi ya ƙara raguwa a Nijeriya — NBS

Published: 17th, November 2025 GMT

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta ce hauhawar farashin kayyayaki a ƙasar ya ragu zuwa kashi 16.05 cikin 100 a watan Oktoban 2025.

Cikin rahoton wata wata da hukumar ke fitarwa, ta ce hauhawar farashin ya ragu ne da kashi 1.97 idan aka kwatanta da kashi 18.02 da aka samu a watan Satumba.

’Yan Majalisar Dokokin Taraba 16 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC An ɗaura auren Sanata Kawu Sumaila da wata jami’ar soji a Kano

A watanin baya-bayan an riƙa samun raguwar hauhawar farashin kayyaki a ƙasar.

Aminiya ta ruwaito cewa, tun dai daga watan Yunin bana, hauhawar farashin kayayyaki ke ci gaba da sauka a ƙasar har kawo yanzu.

Ana iya tuna cewa, tun watanni kadan da suka gabata ne hauhawar farashin ya riƙa raguwa bayan umarnin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar na karya farashin kayan abinci ƙasar.

Kafin umarnin shugaban ƙasar, an dai yi ta kiraye-kirayen gwamnatin Nijeriya ta ɗauki matakan rage hauhawarar farashi domin magance tsadar rayuwa da ake fuskanta a ƙasar.

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: Hauhawar Farashin kayayyaki hauhawar farashin

এছাড়াও পড়ুন:

Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle

Har yanzu ba a saka ranar sauraron ƙarar ba.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Nazari Meke Kawo Yanke Hukunce-hukunce Masu Karo Da Juna Daga Kotuna? November 16, 2025 Da ɗumi-ɗuminsa Da Ɗumi-ɗumi: PDP Ta Kori Wike, Fayose, Anyanwu Da Wasu Mutane 7 November 15, 2025 Manyan Labarai Sanusi II Kaɗai Muka Sani A Matsayin Halataccen Sarkin Kano – Kwankwaso November 15, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An ɗaura auren Sanata Kawu Sumaila da wata jami’ar soji a Kano
  • Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC
  • ’Yan Majalisar Dokokin Taraba 16 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC
  • Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95
  • Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle
  • Meke Kawo Yanke Hukunce-hukunce Masu Karo Da Juna Daga Kotuna?
  • Fintiri ya yi watsi da korar Wike daga PDP
  •  Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta
  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje