Bai Dace Adalci Ya Zama Na Sayarwa Ba – Tinubu Ga Alƙalai
Published: 17th, November 2025 GMT
Shugaba Bola Tinubu a ranar Litinin ya gargadi jami’an shari’a a fadin kasar cewa dole ne a tabbatar da adalci ga kowa – Talaka da mai kudi, ba tare da nuna wata wariya ba, ko karɓar cin hanci, “bai dace adalci ya zama na sayarwa ba.” Da yake jawabi a yayin bude taron alkalan Nijeriya na kotunan koli na shekarar 2025 a Abuja, Tinubu ya jaddada cewa jami’an shari’a su ne ainihin masu kula da adalci, don haka, shugaban ya tabbatar da goyon bayansa kan samar da walwala, horo, da inganta Cibiyar Shari’a ta Kasa.
এছাড়াও পড়ুন:
NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola November 15, 2025
Manyan Labarai Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa November 15, 2025
Da ɗumi-ɗuminsa Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano, Ya Rasu Yana Da Shekaru 70 November 14, 2025