Leadership News Hausa:
2025-11-17@15:31:39 GMT

Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

Published: 17th, November 2025 GMT

Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

Bonzena ya ƙara da cewa duk da cewa kafin yanzu APC ce ke da rashin rinjaye a majalisar, an ci gaba da aiki cikin zaman lafiya, amma yanzu yana farin cikin ganin cewa dukkan mambobin majalisar sun haɗe ƙarƙashin tsari daya da ya yi daidai da hangen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Ƴan Mata, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta A Kebbi November 17, 2025 Manyan Labarai Mutane 42 Sun Mutu A Wani Hatsarin Tankar Dizal Da Motar Masu Umrah A Hanyar Makka November 17, 2025 Manyan Labarai Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda November 17, 2025.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan

Hukumar dake kula da ‘yan hijira ta MDD ta ce; Da akwai fiye da mutane 100,000 da su ka fice daga birnin Al-Fasher makwanni biyu kadai bayan da da kungiyar RSF ta shimfidaikonta a cikinsa.

Mai magana da yawun hukumar ‘yan hijirar ta MDD, Yujing Biyun … ta kuma ce abu ne mai yiyuwa a halin yanzu adadin wadanda su k fice daga cikinbirnin sun fi haka,domin da akwai wadanda su ka makale akan hanya suna ci gaba da tafiya, wasu kuma suna cikin birnin suna son ficewa.

Mutanen da suke ficewa suna son isa yankunan da suke da nisa sosai kamar kilo mita 50 daga gundumar Darfur. Wasu kuma suna tafiyar dubban kilo mita daga yankin baki daya.

Sai dai kuma hukumar ‘yan hijirar ta ce,nisan da masu ficewa daga Al-Fasher suke yi, yana kara jefa su cikin hatsari saboda rashin abinci da ruwan sha aka hanya.

A yayin kutsen da rundunar RSF ta yi a cikin birnin na Al-Fasher ta aikata laifukan yaki da su ka hada kisan kiyashi, cin zarafi da wawason dukiyar mutanen birnin.

Hukumar yan hijirar ta MDD ta kuma ce, a fadin kasar Sudan da akwai mutanen da sun kai miliyan 30 da suke da bukatuwa da agaji na gaggawa.

A jiya Juma’a ne dai hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD ta amince da kafa kwamitin da zai bincika laifukan da aka yi a Darfur,musamma a birnin Al-Fasher.

A ranar 26 ga watan Oktoba ne dai mayakan rundunar kai daukin gaggawa ta RSF su ka kutsa cikin birnin na Al-Fsher, da shi ne cibiyar mulkin ta Darfur ta,, tare da cin zarafin mutanen dake ciki, bayan killace sun a watanni 18.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • ’Yan Majalisar Dokokin Taraba 16 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC
  • Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda
  •  An Amince Da  Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin
  • Na kusa komawa APC – Gwamnan Taraba
  • Kanada Ta Tsare Tsohon Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Mai Bincike Kan Laifukan Yakin Israila.  
  • MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan
  • Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa
  • Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba
  • AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro