HausaTv:
2025-11-17@13:32:24 GMT

Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira

Published: 17th, November 2025 GMT

Rahotanni da suka fito daga yankin falasdinu sun tabbatar da cewa sojojin Isra’ila sun kai hari a sansanin yan gudun hijira dake gabar yammacin kogin Jodan kuma sun kashe wasu matasa guda biyu,da suka hada da jadalla jihar jumaa dan shekara 15 dake sansanin yan gudun hijira na fara’a a yammacin  garin Tubas.

Hukumar bada agaji ta yankin falasdinu ta bayyana cewa jami’anta sun kula da wasu mutane biyu da aka jikkata wato wani yaro dan shekara 16 da haihuwa da ya samu rauni a kugunsa, da kuma wani dan shekara 18  da shi ma ya ji rauni a lokacin da suke dauki ba dadi da sojojin Isra’aila a sansanin na fara’a, sai dai an hana ma’aikatansu zuwa daukar mutum na 3 da aka jikkata.

A wani labari na daban kuma sojojin isra’ila sun kashe hassan shakasi a wani samame da suka kai a sansanin askar dake gabashin Nablus, haka zalika su ma wasu falasdinawa guda biyu sun jikkata bayan da sojojin isra’ila suka afka musu a cikin wata motar taxi a garin jenin. Hare haren da Hki ke kaiwa a yammacin kogin jodan da ta mamaye sun yi tsanani sosai tun daga watan oktoban shekara ta 2023 wanda yayi sanadiyar mutuwar falasdinawa sama da 1073 yayin da wasu da dama kuma suka jikkata.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

 Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta

Dakin Gwaje-gwaje na “Sandia” dake karkashin ma’aikatar makamashin Amurka ya sanar da cewa; Jirgin sama samfurin “F-35” ya jefa bom din Nukiliya ba tare da yana dauke da abubuwan da suke fashewa a ciki ba. Majiyar ta kara da cewa an yi wannan gwajin ne dai a yankin Nivada na kasar ta Amurka a tsakanin 19 zuwa 21 ga watan Ogusta a karkashin sake duba lafiyar makamin Nukiliyar kasa da kuma kara bai wa matuka jiragen saman yaki horo. Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya jaddada niyyarsa ta ganin Amurka ta koma kan yin gwaje-gwajen makaman Nukiliya ba da jimawa ba. Sai dai shugaban na Amurka bai bayar da wani Karin bayani akan haka ba. Sai dai kuma wani labarin yana cewa ba da jimawa ba, jami’an ma’aikatar makamashin Amurka za su gana da shugaba Donald Trump a fadar mulkin kasar ta “White House” domin nuna masa kin amincewarsu da yin amfani da makaman Nukiliyar na gaske a wajen gwaji.” Tashar talabijin din CNN ce ta dauko wannan labarin.  

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000 November 15, 2025 Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin  Da Kotu  Za Ta Yanke Akansa November 15, 2025  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza November 15, 2025 MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar
  • Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza
  • Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar
  • An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli
  • Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon
  • Iran : kasantuwar sojojin Amurka a yankin Caribbean barazana ce ga zaman lafiyar duniya  
  • Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain
  •  Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta
  • Ana Samun Kwararar ‘Yan Hijira Daga Mali Zuwa Kasar Cote De Voire