2025-09-24@09:55:39 GMT
إجمالي نتائج البحث: 153
«Ƴansanda»:
Rundunar ƴansandan Abuja, ta bayyana cewa rashin samun labarin lamarin da wuri ne ya kawo jinkirin ɗaukar mataki. Mun Fara Bincike – Ƴansanda Kakakin rundunar ƴansandan Abuja, Josephine Adeh, ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta ce tuni suka fara bincike domin ceto waɗanda aka yi garkuwa da su. Ta ce: “Ƙarfe 1 na dare...
“Dole ne iyaye su ɗauki nauyi kuma su kare ’ya’yansu. Yarda da fataucin su wani nau’in bauta ne na zamani wanda ke da mummunan sakamako,” in ji shi. ‘Yan matan da aka ceto yanzu haka suna hannun hukumar Hisbah, inda suke aiki da hukumomin da abin ya shafa domin tabbatar da tsaron lafiyarsu da kuma...
Buba ya ƙara da cewa ’yan ta’addan sun yi amfani da abubuwan fashewa (IEDs) don daƙile hari daga dakarun, amma hakan bai hana nasarar dakarun ba wajen fatattakar su daga maɓoyar su ba.