Afirka Ta Kudu: Rashin Halartar Amurka Taron G-20 Ba Zai Yi Wani Tasiri Ba
Published: 22nd, November 2025 GMT
Shugaban bangaren sandarwa da bayanai na gwamnatin Afirka Ta Kudu, William Bawli ya ce; rashin zuwan Amurka taron kungiyar G 20 da ake yi a kasar babu wani tasiri da zai yi.
William ya kuma ce, idan Amurkan ta sauya ra’ayinta za ta iya zuwa kuma ana maraba da ita.
Shugaban bangaren sadarwar na gwamnatin Afirka Ta Kudu, ya fadawa kamfanin dillancin labarun “Sputnik” na Rasha cewa; Tun daga lokacin da kasar ta Afirka Ta Kudu ta karbi jagoracin kungiyar ta G 20,a 2024 an yi taruka har sai 130 a matakan ministoci da kuma kasa da haka,kuma Amurkan ta rika halartar wasu daga cikin wadannan tarukan.
Amurka dai ta yanke shawarar kin halartar taron na kungiyar G 20 da aka bude a birnin Johanusbourg na kasar Afirka Ta kuda wanda kuma zai ci gaba har zuwa gobe.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rundunar Sojan Iran Tana Cikin Shirin Mayar Da Martani Akan Kowace Barazana November 22, 2025 Madagascar: An Bayyana Jadawalin Farko Na Gwamnatin Rikon-Kwarya Da Kuma Manyan Zabuka November 22, 2025 Unifil: Girmama Hurumin Kasar Lebanon Ne Ginshikin Kuduri Mai Lamba 1701 November 22, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 160 November 22, 2025 Duniyarmu A Yau: Sabon Kuduri Mai Yin Allawadai Da Iran A Hukumat IAEA November 22, 2025 Ghalibaf: Makiya Sun Sawya Dabarbarun Yaki Da Iran November 22, 2025 Tsohon Ma’aikacin CIA Ya Ce HKI Ta Yi Barazanar Amfani Da Makaman Nukliya Kan Iran November 22, 2025 Yan Majalisar Dokokin Amurka Sun Sami Rarrabuwar Kai Dangane Da ‘Keshe Kiristoci A Najeriya’ November 22, 2025 Kasar Ukraine Ta Ki Amincewa Da Sabon Shirin Amurka Na Kawo Karshen Yaki A Kasar November 22, 2025 Yan Wasan Kasar Iran Sun tashi Da Lambobin Yabo 81 A Wasannin Zumunci Tsakanin Kasashen Musulmi November 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sojojin Yemen Suna Da Makami Mai Linzami Da Babu Mai Makamancinsa Sai Iran
Wani masani harkar tsaro da dabarun yaki ya ce: Babu wata kasa a yankin da ke da makamai masu linzami irin na Yemen, sai kasar Iran kawai
Kwararren mai kula da harkokin tsaro da dabarun yaƙi Laftanar Janar Abdul Karim Khalaf ya bayyana takamaiman makamin “Mayun” na Yemen, wanda aka sanya wa sunan ɗaya daga cikin tsibiran Yemen mafi mahimmanci a tsakiyar mashigar Bab al-Mandab. Sanarwar tasa ta zo ne bayan nasarar gwajin fili da aka yi wanda ya girgiza sojojin ƙasashen waje a Tekun Red.
Khalaf ya bayyana cewa makamin shine makamin farko mai cin dogon zango na Yemen, wanda ke da ikon yaƙi daga sama zuwa teku, daga teku zuwa teku, tare da cin nisan kilomita 1,000. Yana mai isa wurare masu mahimmanci ciki har da Bab al-Mandab, tsakiyar Tekun Red Sea, gabar tekun Saudiyya, da kuma Tekun Arabiya zuwa Kudu maso Gabashin Afirka – hanyoyin ruwa masu mahimmanci don cinikin duniya.
Ya ƙara da cewa makamin yana da fasahohin sarrafawa na zamani, wanda ke ba shi damar zaɓar kusurwoyi da yawa don kai hari ga abin da yake hari da kuma kai hari ga wuraren da ba su da ƙarfi. Hakanan yana da babban makamin yaƙi mai fashewa wanda ke iya tarwatsa jiragen ruwa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Daraktar Hukumar IAEA Ya Ce: Suna Tuntubar Juna Da Iran Kuma Masu Bincikensu Sun Kamo Kasar November 19, 2025 Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza Kusan Sau 400 November 19, 2025 Kotu A Gabon Ta Yanke Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Jami’an Tsohuwar Gwamnatin Kasar November 19, 2025 Kasar Maziko Tayi Watsi Da Shirin Trump Na Kai Harin Soji Kan Iyakar Kasar. November 19, 2025 Iran Ta yi Gargadi Kan Kada Kudurin Amurka Da MDD Ta Amince Da Shi Ya Tauye Hakkin Falasdinawa November 19, 2025 kungiyar Hadin Guiwa Ta SCO Ta yi Watsi Da Adawar Da Kasashen Turai Ke Nuna wa Kasar Iran November 19, 2025 Majalisa wakilai A Najeriya Ta Bukaci Gwamnati Ta Sake Dabarun Yaki Da Ta’addanci November 19, 2025 Kimanin Falasdinawa 22 Ne Suka yi Shahada Sakamakon Harin Isra’ila A Ainul Hilwa November 19, 2025 Iran : Dole ne kudirin Amurka ya kare hakkin Falasdinawa da samuwar kasar Falasdinu November 19, 2025 Saudiyya za ta kara hannun jarinta a Amurka zuwa dala tiriliyan daya November 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci