Tarayyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Dan Uwan Kwamandan Rapid Support Forces Ta Sudan
Published: 21st, November 2025 GMT
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanya takunkumi ga ɗan’uwan kwamandan rundunar Rapid Support Forces a Sudan
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da sanya takunkumi kan Abdul Rahim Hamdan Dagalo, shugaban rundunar Rapid Support Forces (RSF) na biyu kuma dan’uwan kwamandanta, Mohamed Hamdan Dagalo, saboda take hakkin bil’adama.
Takunkumin ya kunshi hana tafiye-tafiye da kuma kwace kadarorinsa. Wata sanarwa da aka fitar a ranar Alhamis ta ce, “Tarayyar Turai ta yi Allah wadai da mummunan ta’addancin da Rundunar Rapid Support Forces ke aikatawa a Sudan, ciki har da wadanda aka aikata bayan kwace birnin El Fasher.”
Sanarwar ta kara da cewa: Kashe-kashen da aka yi saboda kabilanci da kuma cin zarafin mata “na iya zama laifukan yaki da laifukan cin zarafin bil’adama.”
Rikicin da ke tsakanin sojojin Sudan da rundunar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa, wanda ya barke a tsakiyar watan Afrilun 2013, ya yi sanadiyyar mutuwar dubban mutane tare da raba kimanin mutane miliyan 12 da gidajensu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tana Cikin kasashe 10 Na Farko Da Su Ka Fi Yawan Wuraren Tarihi November 20, 2025 Nigeria:Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada November 20, 2025 Nigeria: An Rufe Makarantun Kwana A Jahar Kwara Saboda Matsalar Tsaro November 20, 2025 Hizbullah: Ba Za Mu Taba Ajiye Makamanmu Ba November 20, 2025 Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Yi Wa Kiristoci Kisan Gilla November 20, 2025 Hukumar Kula Da Jiragen Sama Ta Najeriya Ta ci Tarar Kamfanin Jiragen Sama Na Qatar November 20, 2025 Hamas Tayi Gargadi Game Da Kara Dagulewar Al’amura Bayan Harin Isra’ila A Gaza November 20, 2025 Labanon Ta Bukaci Gudanar Da Taron Kwamitin Tsaro Na MDD Cikin Gaggawa November 20, 2025 Achraf Hakimi Ya Zama Gwarzon Wasan Kwallon Kafar Afirka Na Shekara Ta 2025 November 20, 2025 Kasashen Iran Da Malesiya Sun Rattaba Hannu Kan Jarjejeniyar Fadada Dangantakar Addini November 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Rapid Support Forces Tarayyar Turai ta
এছাড়াও পড়ুন:
Nigeria: An Rufe Makarantun Kwana A Jahar Kwara Saboda Matsalar Tsaro
Mahukunta a Jahar Kwara sun sanar da rufe makarantu a garuruwan Ifelodun,Ekiti, Irepodun, Isis, da Oke Ero, saboda matsalolin tsaro da ake fuskanta
Kwamishinan ilimi na Jahar ta Kwara Lawal Olohungabebe ne ya sanar da daukar wannan matakin saboda abinda ya kira bayar da kariya ga rayuwar daliban da suke fuskantar barazanar masu dauke da makamai da suke karakaina a yankin.
Gwamnatin ta Kwara ta dauki wannan matakin ne bayan wani lokaci kadan daga kustawa cikin wata majama’a da masu dauke da makamai su ka yi a Eruku dake karamar hukumar Ekiti.
Mazauna yankin dai sun fada cikin frigici da razana haka nan kanan hukumomin da suke makwabtaka. An bayar da umarnin a rufe makarantun kwana na Irepodun saboda rahotanni na sirri da ake da su cewa za su iya zama wuri na gaba da za a kai wa hari.
Arewacin Najeriya dai yana fuskantar matsalolin tsaro da a farkon wannan makwan aka sace dalibai 25 a makarantrar Maga ta ‘yan mata a jihar Kebbi. A yayin harin da masu dauke da makamai su ka kai sun kashe malami da kuma mai gadi.
A Jahar ta Kwara mahukunta sun ce ba za a bude makarantun ba har sai idan jami’an tsaro sun sanar da samun yanayin da ya dace a yi hakan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hizbullah: Ba Za Mu Taba Ajiye Makamanmu Ba November 20, 2025 Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Yi Wa Kiristoci Kisan Gilla November 20, 2025 Hukumar Kula Da Jiragen Sama Ta Najeriya Ta ci Tarar Kamfanin Jiragen Sama Na Qatar November 20, 2025 Hamas Tayi Gargadi Game Da Kara Dagulewar Al’amura Bayan Harin Isra’ila A Gaza November 20, 2025 Labanon Ta Bukaci Gudanar Da Taron Kwamitin Tsaro Na MDD Cikin Gaggawa November 20, 2025 Achraf Hakimi Ya Zama Gwarzon Wasan Kwallon Kafar Afirka Na Shekara Ta 2025 November 20, 2025 Kasashen Iran Da Malesiya Sun Rattaba Hannu Kan Jarjejeniyar Fadada Dangantakar Addini November 20, 2025 Isra’ila ta kashe akalla Falasdinawa 27 a wani sabon harin bam November 20, 2025 Iran : daftarin kudurin da Canada ta gabatar, siyasa ce da kin jininmu November 20, 2025 AU ta yi Allah-wadai da tsoma bakin kasashen waje a harkokin tsaron Afirka November 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci