An Zabi Alkalan Wasa Biyu Daga Kasar Iran Don Alkalanci A gasar Kwallon Kafa ta Mata
Published: 10th, August 2025 GMT
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta bada sanarwan cewa alkalan wasan kwallon kafa ta mata kuma ta Salon guda biyu ne ta zama a kasar Iran don alkalanci a gasar FIFA ta kwallon Saloon ta masa na wannan shekara ta 2025, wanda za’a gudanar a kasar Philipine.
Zaben Zari Fathi da kuma Gelareh Nazemi a matsayin alkalai a wannan gasar mai muhimmanci ya nuna irin matsayinda Iran take da shi a hukumar ta FIFA.
A ranar 21 ga watan Nuwamba mai zuwa ne, zuwa 2 ga watan Decemban shekara ta 2025 ne za’a gudanar da gasar kwallon salon ta mata da kuma duniya a biranen Manila da Negros,na kasar Philipine. Inda kungiyoyin kwallon kafa ta mata 16 daga kasashen duniya daban-daban zasu hadu don fidda gwani a tsakaninsu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Bukatar ‘Yan Sahayoniyya Ta Son Kwace Zirin Gaza August 10, 2025 Iran Ta Cimma Matsayi A Yaki Kwanaki 12 August 10, 2025 Jami’an Tsaron Iran Sun Murkushe ‘Yan Ta’adda Kan Ofishin ‘Yan Sanda A Kudu Maso Gabashin Kasar August 10, 2025 Jefa Agajin Abinci Ta Sama A Zirin Gaza Ya Janyo Shahadan Falasdinawa 23 Tare Da Jikkata Wasu 124 August 10, 2025 Tehran Times: Mai Yiwuwa Iran da Amurka su koma Tattaunawa August 10, 2025 Tel Aviv: Dubban yahudawa sun yi zanga-zangar adawa da yakin Gaza August 10, 2025 Welayati: Makircin Amurka da Isra’ila na kwance damarar Hizbullah ba zai yi nasara ba August 10, 2025 Birtaniya: ‘Yan sanda sun kama akalla mutane 365 a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu August 10, 2025 Venezuela: An dakile yunkurin kai wasu munanan hare-hare a cikin kasar August 10, 2025 Pezeshkiyan Ya Yabawa Yan Jarida A Ayyukansu Na Yakin Kwanaki 12 August 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Jirgin Daukar Marasa Lafiya Ya fadi A kasar kenya Ya Kuma Kashe Akalla mutane 6
Wa jirgin sama na daukar marasa lafiya ya yi hatsari ya kuma fadi a kan gidajen mutane a kusa da birnin Nairobi babban birnin kasar ta Kenya a jiya Alhamis.
AMREF Flaying Doctor, jirgi ne karamin samfurin XLS ya tashi daga tashar jiragen sama na Nairobi da nufin zuwa wasu yankuna a kasar Somaliland ya fadi jim kadan bayan tashinsa.
An ce matukin bai yi korafin ko akwai Malala a cikin jirgin ba, kuma wani wani gargadi sai kawai anji ya fadi.
A halin yanzu dai ba’a san sababin faduwarsa ba, kuma jami’an tsaro basu bada wani bayani har yanzun yawan mutanen da suka rasa rayukansu ba, ku kuma sunaye da kamanin ko matsayin mutanen da suke cikin jirgin ba.
Har’ila yau yansada sun killace wurin sun kuma fara ayyukan ceto kafin su shiga maganar dalilan faduwarsa.
Har’ila yau kungiyar bada agaji ta red Cross ta kasar sun nufi wurin faduwar jirgin wanda yake unguwar Kiambu wata unguwa a birnin na Nairobi. saboda ayyukan agaji idan akwai bukatar hakan.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araqchi: Hari Kan Cibiyoyin Makamashin Nukiliyar Kasar Iran Ba Zai Taba Canza Matsayinta Ba August 7, 2025 Manjo Janar Mousawi: Martanin Iran Nan Gaba Zai Kasance Mafi Muni Kan Makiya August 7, 2025 Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazana August 7, 2025 Hare-Haren Sojojin Mamayar Isra’ila Kan Gaza Sun Janyo Shahadan Falasdinawa Masu Yawa August 7, 2025 Human Rights Watch Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Rusa Makarantu Fiye Da 500 A Gaza August 7, 2025 Amurka Ta Kwace Dalar Amurka Miliyon $584 Na Jami’ar California Saboda Gaza August 7, 2025 Mutanen Kasar Lebanon Suna Tsoron HKI Zata Shiga Kasar Daga Kasar Siriya August 7, 2025 Amurka ta Fara Janye Wasu Sojojinta Daga Wurare 3 A Kasashen Iraki Da Siriya August 7, 2025 Kasar Masar Ta Zama Mai Shiga Tsakanin Iran Da IAEA Da Kuma Amurka August 7, 2025 Araqchi: Ba a kayyade wani lokacin shiga wata sabuwar tattaunawa da Amurka ba August 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci