Iran Ta Mika Ta’aziyyarta Ta Shahadar Wani Kwamanda Na Mayakan Hizbullah
Published: 24th, November 2025 GMT
Babban magatakardar Majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr. Ali Larijani ya mika ta’aziyyar shahadar daya daga cikin kwamandojin kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Haisam al-Tabtabai wanda ya yi shahada a jiya Lahadi sanadiyyar harin Haramtacciyar Kasar Isra’ila.
Dr. Ali Larijani ya wallafa sakon ta’aziyyar a shafina na X cewa; A daren shahadar Sayyidah Fatimah az-Zahrah ( a.
Dr.Ali Larijani ya kuma ce; Har yanzu Netanyahu yana ci gaba da tarbar aradu da ka, da hakan yake sake tabbatarwa da duniya cewa babu abinda ya kamata a yi sai kalubalantar wannan tsarin na ‘yan sahayoniya.”
A gefe daya, ma’aikatar harkokin cikin gidan Iran ta yi tir da wannan laifin na ta’addanci da ‘yan sahayoniya su ka tafka ta hanayr kai hari akan rukunin gidajen fararen hula a cikin Beirut wanda ya yi sanadiyyar shahadar babban kwamanda na gwagwarmata Haisam Tabtaba’i.
Bayanin na ma’aikatar harkokin wajen ta Iran ya kuma ce: “Abinda makiya su ka yi, keta tsagaita wutar yaki ne da aka cimmawa a cikin watan Nuwamba na 2024, kuma hari ne na dabbanci akan kasar da take da shugabanci da hurumi.”
Haka nan kuma ma’aikatar harkokin wajen ta Iran ta yi kira da a hukunta jagororin wannan tsarin na ‘yan sahayoniya da ya aikata laifukan yaki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hizbullah Ta Sanar Da Shahadar Kwamandan Jihadi Haisam al-Tabtabai November 24, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 162 November 24, 2025 Shugaban Kasa Ya Sami Halattar Makokin Shahadar Zahra (a) A Husainiyar Imam Khomani(q) November 24, 2025 Iran Da Omman Sun Tattauna Kan Al-Amuran Yankin Da Kuma Dangantaka Tsakaninsu November 24, 2025 Iran Ta Bukaci Daukar Matakan Da Suka Dace Kan Ta’asan Da HKI Ta Aikata A Beirut November 24, 2025 Kungiyoyi Masu Gwagwarmaya Sun Yi Tir Da HKI Saboda Hare-haren Beirut November 24, 2025 Najeriya: Kungiyar Yan Ta’adda Ta ISWAP Ta Sace Yan Mata 13 A Jihar Borno November 24, 2025 Iran ta sake tir da sabon kudurin da Hukumar (IAEA) November 23, 2025 Harin Isra’ila ya kashe mutum 5 a Kudancin Beirut November 23, 2025 Isra’ila ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza sau 500 cikin kwanaki 44 November 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: yan sahayoniya
এছাড়াও পড়ুন:
Afirka Ta Kudu: Rashin Halartar Amurka Taron G-20 Ba Zai Yi Wani Tasiri Ba
Shugaban bangaren sandarwa da bayanai na gwamnatin Afirka Ta Kudu, William Bawli ya ce; rashin zuwan Amurka taron kungiyar G 20 da ake yi a kasar babu wani tasiri da zai yi.
William ya kuma ce, idan Amurkan ta sauya ra’ayinta za ta iya zuwa kuma ana maraba da ita.
Shugaban bangaren sadarwar na gwamnatin Afirka Ta Kudu, ya fadawa kamfanin dillancin labarun “Sputnik” na Rasha cewa; Tun daga lokacin da kasar ta Afirka Ta Kudu ta karbi jagoracin kungiyar ta G 20,a 2024 an yi taruka har sai 130 a matakan ministoci da kuma kasa da haka,kuma Amurkan ta rika halartar wasu daga cikin wadannan tarukan.
Amurka dai ta yanke shawarar kin halartar taron na kungiyar G 20 da aka bude a birnin Johanusbourg na kasar Afirka Ta kuda wanda kuma zai ci gaba har zuwa gobe.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rundunar Sojan Iran Tana Cikin Shirin Mayar Da Martani Akan Kowace Barazana November 22, 2025 Madagascar: An Bayyana Jadawalin Farko Na Gwamnatin Rikon-Kwarya Da Kuma Manyan Zabuka November 22, 2025 Unifil: Girmama Hurumin Kasar Lebanon Ne Ginshikin Kuduri Mai Lamba 1701 November 22, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 160 November 22, 2025 Duniyarmu A Yau: Sabon Kuduri Mai Yin Allawadai Da Iran A Hukumat IAEA November 22, 2025 Ghalibaf: Makiya Sun Sawya Dabarbarun Yaki Da Iran November 22, 2025 Tsohon Ma’aikacin CIA Ya Ce HKI Ta Yi Barazanar Amfani Da Makaman Nukliya Kan Iran November 22, 2025 Yan Majalisar Dokokin Amurka Sun Sami Rarrabuwar Kai Dangane Da ‘Keshe Kiristoci A Najeriya’ November 22, 2025 Kasar Ukraine Ta Ki Amincewa Da Sabon Shirin Amurka Na Kawo Karshen Yaki A Kasar November 22, 2025 Yan Wasan Kasar Iran Sun tashi Da Lambobin Yabo 81 A Wasannin Zumunci Tsakanin Kasashen Musulmi November 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci