Iran Da Wasu Kasashe Bakwai Sun Mayar Da Martani Kan Hudurin IAEA Kan Kasar Iran
Published: 21st, November 2025 GMT
Sanarwar hadin gwiwa daga Iran da wasu kasashe bakwai don mayar da martani ga kudurin hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya kan Iran
Iran, Rasha, China, da wasu ƙasashe biyar sun fitar da wata sanarwa ta haɗin gwiwa don mayar da martani ga amincewa da wani kuduri da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) ta yi kan Iran.
Iran, Rasha, Belarus, China, Cuba, Nicaragua, Venezuela, da Zimbabwe sun fitar da sanarwar haɗin gwiwa a ranar Alhamis bayan amincewa da kudurin adawa da Iran da kwamitin Gwamnonin Hukumar IAEA ta yi.
Sanarwar haɗin gwiwa ta yi Allah wadai da harin da Amurka da haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai wa cibiyoyin makamashin nukiliya na Iran a ƙarƙashin kariyar IAEA. A jiya Alhamis ne, a wani taro na kwamitin gwamnonin hukumar makamashin nukiliya ta duniya, aka amince da daftarin kudurin adawa da Iran wanda kasashen Turai uku, Jamus, Faransa da Birtaniya, baya ga Amurka, suka gabatar, karkashin matsin lamba daga bangaren Yahudawan Sahayoniyya na kasashen Yamma.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar Hamas Ta Yi Kiran Da A Sanya Isra’ila Cikin Jerin Masu Aikata Abin Kunya Saboda Kashe Yara November 21, 2025 Tarayyar Turai Ta Kakaba Takunkumi Kan Dan Uwan Kwamandan Rapid Support Forces Ta Sudan November 21, 2025 Iran Tana Cikin kasashe 10 Na Farko Da Su Ka Fi Yawan Wuraren Tarihi November 20, 2025 Nigeria:Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncin Zaman Kurkuku Na Har Abada November 20, 2025 Nigeria: An Rufe Makarantun Kwana A Jahar Kwara Saboda Matsalar Tsaro November 20, 2025 Hizbullah: Ba Za Mu Taba Ajiye Makamanmu Ba November 20, 2025 Ribadu Ya Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Yi Wa Kiristoci Kisan Gilla November 20, 2025 Hukumar Kula Da Jiragen Sama Ta Najeriya Ta ci Tarar Kamfanin Jiragen Sama Na Qatar November 20, 2025 Hamas Tayi Gargadi Game Da Kara Dagulewar Al’amura Bayan Harin Isra’ila A Gaza November 20, 2025 Labanon Ta Bukaci Gudanar Da Taron Kwamitin Tsaro Na MDD Cikin Gaggawa November 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sudan ta yaba da kokarin Amurka da Saudiyya na kawo karshen rikicin kasar
Sudan ta yaba da kokarin zaman lafiya da Amurka da Saudiyya suka yi na dakatar da zubar da jini a kasar.
A cikin wata sanarwa da ta fitar a shafin X, Majalisar Mulkin Sojan Sudan ta yi maraba da “kokarin Saudiyya da Amurka na kawo zaman lafiya mai ga Sudan.”
Ta gode wa Washington da Riyadh saboda “sha’awarsu da kuma ci gaba da kokarinsu na dakatar da zubar da jinni a Sudan” kuma ta tabbatar da shirin Sudan na yin tattaunawa da kasashen biyu “don cimma zaman lafiyar da al’ummar Sudan suka dade suna jira.”
Wannan sanarwar ta zo ne jim kadan bayan da Shugaba Donald Trump ya ce Amurka “za ta fara dubi lamarin Sudan” bisa bukatar Yarima Mohammed bin Salman na Saudiyya.
Abdel Fattah al Burhan, shugaban majalisar kuma babban hafsan sojojin, shi ma ya gode wa yarima na Saudiyya da Trump da kansa a shafinsa na X.
Sojojin Sudan da rundunar kaidaukin gaggawa ta (RSF) na rikici tsakaninsi tun daga ranar 15 ga Afrilu, 2023, lamarin da ya yi sanadin mutuwar dubban mutane tare da raba miliyoyi da muhallinsu.
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Duniya (IOM) ta kiyasta cewa sama da fararen hula 140,000 ne suka tsere daga Al Fasher, babban birnin Arewacin Darfur, da kuma jihar Kordofan ta Arewa saboda hare-haren RSF tun daga karshen watan Oktoba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: A Yanzu Babu Wata Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka November 19, 2025 Sojojin Yemen Suna Da Makami Mai Linzami Da Babu Mai Makamancinsa Sai Iran November 19, 2025 Daraktar Hukumar IAEA Ya Ce: Suna Tuntubar Juna Da Iran Kuma Masu Bincikensu Sun Kamo Kasar November 19, 2025 Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza Kusan Sau 400 November 19, 2025 Kotu A Gabon Ta Yanke Hukuncin Dauri A Kurkuku Kan Jami’an Tsohuwar Gwamnatin Kasar November 19, 2025 Kasar Maziko Tayi Watsi Da Shirin Trump Na Kai Harin Soji Kan Iyakar Kasar. November 19, 2025 Iran Ta yi Gargadi Kan Kada Kudurin Amurka Da MDD Ta Amince Da Shi Ya Tauye Hakkin Falasdinawa November 19, 2025 kungiyar Hadin Guiwa Ta SCO Ta yi Watsi Da Adawar Da Kasashen Turai Ke Nuna wa Kasar Iran November 19, 2025 Majalisa wakilai A Najeriya Ta Bukaci Gwamnati Ta Sake Dabarun Yaki Da Ta’addanci November 19, 2025 Kimanin Falasdinawa 22 Ne Suka yi Shahada Sakamakon Harin Isra’ila A Ainul Hilwa November 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci