Daga Ali Muhammad Rabi’u 

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kwara ta sanya ranar 1 gawatan Disamba a matsayin wa’adin karshe na biyan kudin kujerar aikin Hajji na shekarar 2026, wanda ya kai sama da naira miliyan 7 da dubu 600.

A cikin wata sanarwa, Babban Sakataren Hukumar, Alhaji Abdulkadir Abdulsalam, ya jaddada cewa babu tabbaci yiwuwar karin wa’adi.

Sanarwar ta ce  hukumar za ta tura kudaden Hajji ga Hukumar Aikin  Hajji ta Kasa (NAHCON)  domin cika wa’adin da Hukumar Hajjin Saudiyya ta gindaya.

Haka kuma ta tabbatar da cewa fara aikin visa wato takardar izinin shiga kasar Saudiyya  zai kasance a watan Fabrairu 2026, kuma duk wani jinkiri na iya hana maniyyaci  samun damar zuwa aikin Hajjin na 2026.

Sanarwar ta shawarci dukkan Maniyyata da su kammala biyan kudadensu, su mika fasfonsu ga hukumar, sannan su yi allurar rigakafi, tare da gabatar da takardar shaidar lafiya daga kowanne asibitin gwamnati.

 

 

উৎস: Radio Nigeria Kaduna Hausa

কীওয়ার্ড: Kwara Wa adi

এছাড়াও পড়ুন:

Iran: HKI Na Faskantar Mummunan Aikin Leken Asiri Daga Kasar

Ministan ayyukan leken asiri na kasar Iran Esma’il Khatib ya bayyana cewa HKI na fuskantar ayyukan leken asiri mafi muni a tarihin samauwar haramtacciyar kasar, kuma a halin yanzun Jami’an tsaron HKI da dama suna aikin leken asiriwa wa JMI, musamman bayan da gwamnatin yahudawan ta bada sanarwan kama wani sojan rundunar sama ta kasar saboda aiki leken asiri wa JMI.

Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Khatib yana fadar haka a jiya Asabar a wani ziyarar aiki da ya kai lardin Kokulue Boye Ahmad a kudancin kasar.

Labarin ya kara da cewa sojojin yahudawan sun bada sanarwan cewa, sun tabbatar da cewa laifin aikin leken asiri wa kasar Iran kan wani sojan sama na kasar dan shekara 22 a duniya, wanda ya aikawa kasar Iran bayanan soje masu muhimman, wadanda kuma suka shafi makaman nukliyar haramtacciyar klasar.

Khatib ya kara da cewa wannan al-amarin ya tabbatar da irin karfin da JMI take da shi a ayyukan leken asiri a yanking abas ta tsakiya. Kuma wannan kwarewar yana daukaka a matsayinta a yankin da kuma duniya gaba daya. Ministan ya kara jaddada cewa duniya tana sauyawa kuma JMI na daga cikin kasashen da sami ci gaban a zo a gani a yankin da da kuma duniya.

Daga karshen ministan ayyukan leken asiri na Iran ya ce yakin kwanaki 12 a cikin watan yulin da ya gabata tsakanin JMI da Amurka da kuma HKI ya bayyana wani bangare na irin karfin da JMI take da su a fagen makamai da kuma yakin kayaki da kayakin lantarki.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Gabatar Da Jawabin Bayan Taro Na Kungiyar G20 Duk Tare Da Kauracewar Amurka November 23, 2025 Zabebben Magajin Garin Birnin NewYork Ya Nanata Cewa HKI Tana Aikata Kissan Kiyashi A Gaban Trump November 23, 2025 Venezuela Ta Gargadi Amurka Kan Shirin Tada Hankali A Kan Iyakokin Kasar November 23, 2025 CAN: Yawan Yaran Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Ranar Jumma’a Sun Fi 300 November 23, 2025 Ribadu Ya Gana da Sakataren Yakin Amurka Kan Batun Kashe Kiristoci A Nijeriya November 22, 2025 Daliban Jami’ar st Gorges Ta Birnin London Sun yi Zanga-zangar Nuna Adawa Da Daukar Tsohon Sojan Isra’ila Aiki November 22, 2025 Isra’ila Ta Kashe Yara Falasdinawa Guda 22 A Yankin Gaza Duk Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta November 22, 2025 Iran Ta Sanar Da Nada Janar Jahanshashi A Matsayin Kwamandan Dakarun Rudunar Sojin Kasa November 22, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Bukaci shugaba Tinubu Ya Dauki Sojoji 100,000 November 22, 2025 Nijar:  Dubban Mutane Sun Tarbi Janar Thiani Bayan Komarwa Birnin Yamai November 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Ɗaya daga cikin ’yan matan da ISWAP ta sace a Borno ta tsere
  •  An Kulla Yarjejeniyar Aikin Soja A Tsakanin Kasashen UAE Da Ethiopia
  • Iran: HKI Na Faskantar Mummunan Aikin Leken Asiri Daga Kasar
  • Hukumar Alhazai Ta Jihar Jigawa Za Ta Mayar Da Rarar Kudi Ga Maniyyatan 2026
  • Majalisar Kano ta dawo da shugaban ƙaramar hukumar Rano kan kujerarsa
  • Zargi: Majalisar Kano ta dawo da shugaban ƙaramar hukumar Rano kan kujerarsa
  • ’Yan Bindiga Sun Nemi Miliyan 100 Kudin Fansa Kan Kowane Mutum Ɗaya da Suka Sace a Kwara
  • Hukumar Hisbah Ta Rufe Wani Wuri da Ake Zargin Ana Aikata Badala A Kano
  • Jihar Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 3.5 a Matsayin Kudaden Tallafin UBEC 2025