Alkaluman da suka fito daga kungiyar masu kera motoci ta kasar Sin sun nuna cewa, adadin motocin da kasar Sin ke fitarwa waje ya karu da kashi 15.7 bisa dari a cikin watanni 10 na farkon shekarar 2025 bisa na makamancin lokacin bara.

 

Kasar ta fitar da motoci sama da miliyan 5.6 a tsakanin wannan lokacin, kamar yadda alkaluman suka nuna.

(Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

ADVERTISEMENT ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin An Bude Taron Tattaunawa Kan Wayewar Kai Tsakanin Sin Da Kasashen Larabawa Karo Na 11 A Beijing November 17, 2025 Daga Birnin Sin Firaministan Sin Ya Isa Rasha Domin Halartar Taron SCO November 17, 2025 Daga Birnin Sin Kudaden Kasafin Kudin Sin Sun Karu Da Kashi 0.8 Cikin Watanni 10 Na Farkon Bana November 17, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Hauhawar farashi ya ƙara raguwa a Nijeriya — NBS

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta ce hauhawar farashin kayyayaki a ƙasar ya ragu zuwa kashi 16.05 cikin 100 a watan Oktoban 2025.

Cikin rahoton wata wata da hukumar ke fitarwa, ta ce hauhawar farashin ya ragu ne da kashi 1.97 idan aka kwatanta da kashi 18.02 da aka samu a watan Satumba.

’Yan Majalisar Dokokin Taraba 16 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC An ɗaura auren Sanata Kawu Sumaila da wata jami’ar soji a Kano

A watanin baya-bayan an riƙa samun raguwar hauhawar farashin kayyaki a ƙasar.

Aminiya ta ruwaito cewa, tun dai daga watan Yunin bana, hauhawar farashin kayayyaki ke ci gaba da sauka a ƙasar har kawo yanzu.

Ana iya tuna cewa, tun watanni kadan da suka gabata ne hauhawar farashin ya riƙa raguwa bayan umarnin da Shugaba Bola Tinubu ya bayar na karya farashin kayan abinci ƙasar.

Kafin umarnin shugaban ƙasar, an dai yi ta kiraye-kirayen gwamnatin Nijeriya ta ɗauki matakan rage hauhawarar farashi domin magance tsadar rayuwa da ake fuskanta a ƙasar.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gwamnatin Sin Ba Ta Taba Bukatar Kamfanoni Su Tattara Ko Adana Bayanai Ba Bisa Ka’ida Ba Kuma Ba Za Ta Yi Hakan Ba 
  • CAF ta fitar da ’yan wasa uku da suka rage a takarar gwarzon Afirka na bana
  • Firaministan Sin Ya Isa Rasha Domin Halartar Taron SCO
  • Hauhawar farashi ya ƙara raguwa a Nijeriya — NBS
  • Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95
  • Gwamnatin Gombe ta bai wa alƙalai da Khadi-Khadi kyautar sabbin motoci 16
  • Kuri’un Jin Ra’ayi Na CGTN Sun Shaida Adawar Sassan Kasa da Kasa Da Burin Masu Tsattsauran Ra’ayi Na Japan Na Ruguza Odar Kasa Da Kasa Ta Bayan Yakin Duniya Na 2 Dangane Da Batun Taiwan
  • MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan
  • Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin