‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga
Published: 17th, November 2025 GMT
Ya bayyana cewa, zaman bitar ya yi daidai da umarnin Sufeto Janar na ‘Yansanda, IGP Kayode Egbetokun, musamman kan karfafawa jami’an rundunar. Don haka, CP Bakori ya umurci Kwamandojin da su zurfafa wayar da kan jama’a a yankunan karkara da birane domin sanar da su irin rawar da suke takawa wajen wanzar da zaman lafiya da daƙile ayyukan ‘yan ta’adda.
এছাড়াও পড়ুন:
Kwamitin tsaron MDD zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza
A wani lokaci yau Litini ce kwamitin tsaro na MDD, zai kada kuri’a kan daftarin kudirin zaman lafiya na shugaban Amurka Donald Trump na Amurka kan Gaza.
Kafin hakan Amurka ta sha matsin lamba ga kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya don amincewa da daftarin kudurin na Trump.
Amurkar da wasu kawayenta na kasashen Larabawa sun yi kira ga Kwamitin Tsaron da ya “yi sauri” ya amince da daftarin kudurin wanda ya amince da shirin zaman lafiya na Donald Trump kan Gaza.
Qatar, Masar, Hadaddiyar Daular Larabawa, Masar, Indonesia, Pakistan, Jordan, da Turkiyya sun bayyana goyon bayansu ga daftarin kudurin na Amurka wanda ya tanadi kafa kwamiti da zai kula da gwamnatin rikon kwarya a Gaza da rundunar kasa da kasa a yankin Falasdinu, tare da fatan amincewa da shi cikin sauri,” in ji su a cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa.
A ranar Alhamis, Amurka ta yi gargadi game da hadarin rashin amincewa da daftarin kudurin, Yayin da kasashen Larabawa ke nuna fargabar darewar yankin falasdinun gida biyu.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu daga cikin ministocinsa sun sake nanata adawarsu ga kafa kasar Falasdinu kafin kada kuri’ar da za a yi yau Litinin kan daftarin kudurin kan Gaza, wanda ke nuna yiwuwar samar da kasar Falasdinu a nan gaba.
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi watsi da daftarin kudurin wanda kuma ya tanadi shawarar tura dakarun kasashen waje kusan 20,000 zuwa Gaza, suna kira ga Aljeriya, wacce ba memba ce ta dindindin a kwamitin Tsaron, da ta yi watsi da shi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 An Amince Da Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon November 16, 2025 Makiya Sun Kulla Makirci kan Kasar Labanon Irin Wanda Suka Kulla Kan Siriya November 16, 2025 Kasar Afghanistan Na Kokarin Karkata Akalar Kasuwancinta Zuwa Iran November 16, 2025 Kanada Ta Tsare Tsohon Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Mai Bincike Kan Laifukan Yakin Israila. November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci