Wannan shi ne baje koli na farko bayan taron kwamitin kolin JKS da ya amince da shirin raya kasa na shekaru 5-5 karo na 15, wanda ya jaddada kudurin Sin na fadada bude kofarta. Halartar kamfanoni da adadinsu ya kai 4,108, daga manya da matsakaita da kananan kasashe ya tabbatar da cewa, kofar Sin a bude take ga kasa da kasa su shigo, su yi cudanya da hadin gwiwa domin samun ci gaba na bai daya.
Karuwar adadin mahalarta tamkar kira ne cewa, duniya ta amince kuma tana goyon bayan manufofi da tsare-tsaren kasar Sin. Haka kuma, goyon baya ne ga kiran kasar Sin na dunkule tattalin arzikin duniya da bunkasa cudanyar bangarori daban-daban domin samun ci gaba tare. Bugu da kari ya nuna cewa, bude kofa hanya ce ta samun habakar tattalin arziki da karin gogewa, da takara mai tsafta cikin ’yanci da samun damarmaki, maimakon kariyar ciniki da yakin haraji da dakile ci gaban wasu domin samun riba. (Fa’iza Mustapha) ShareTweetSendShare MASU ALAKA

Daga Birnin Sin Jakadun Kasashen Waje: Shirin Raya Kasa Na 15 Na Sin Na Dauke Da Kyakkyawan Sako November 11,
2025 
Daga Birnin Sin An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia November 11, 2025

Daga Birnin Sin An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin November 10, 2025
উৎস: Leadership News Hausa
এছাড়াও পড়ুন:
An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia
An mika kashi na uku na aikin hanyar mai tsawon kilomita 21.3 da aka yiwa lakabi da Phase 2B a jiya, bayan kammala sanya hannu kan takardun shaidar kammalarsa.
Yayin da aka bude babbar hanyar motar mai tagwayan layuka, lokacin sufuri daga wajen birnin Windhoek zuwa filin jirgin sama na kasa da kasa na Hosea Kutako ya ragu, daga mintuna kusan 50 zuwa kusan mintuna 20 kacal, lamarin da zai yi matukar inganta, da saukaka cunkoson ababen hawa a babban birnin kasar. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA

Daga Birnin Sin An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin
November 10,
2025 
Daga Birnin Sin Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin November 10, 2025

Daga Birnin Sin Sin Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Amurka Daga Biyan Kudi Na Musammam A Tashoshinta Na Ruwa November 10, 2025