HausaTv:
2025-11-12@08:38:15 GMT

Venezuela: Maduro Ya Sanya Hannu Kan Dokar Tsaron Kasa Mai Cikakkiyar Kariya

Published: 12th, November 2025 GMT

Shugaban Venezuela Nicolás Maduro ya sanya hannu kan dokar kafa cikakkiyar rundunar tsaro ta kasa a wannan Laraba.

Maduro ya jaddada bukatar kafa cikakkiyar rundunar tsaro, wacce ta hada dukkan cibiyoyin soja na gwamnati da kuma dakarun sa kai najama’a a safiyar yau Laraba.

Dokar na da nufin tsara da kuma hada dukkan cibiyoyin gwamnati, kamar sojoji da ‘yan sanda, da kuma al’umma wajen  fuskar barazanar waje ko ta ciki, a karkashin ka’idar kare cikakken tsaro” na Venezuela daga duk wata barazana ga kasar.

Mahimmancin wannan doka ya ta’allaka ne kan karfafa ikon shugaban kasa da na sojoji a cikin mawuyacin hali. Yana nuna yanayin da ake ciki na mayar da hankali kan ayyukan soja ga gwamnati da al’umma, kuma ana amfani da hakan  a siyasance don karfafa ikon kasa wajen fuskar adawa da takunkumin kasa da kasa.

A wani ci gaba makamancin haka, Shugaban Colombia Gustavo Petro shi ma ya ba da umarnin dakatar da musayar  bayanan sirri da Amurka a wannan  Laraba.

Kimanin mako guda da ya gabata, shugaban Venezuela ya amince da shawarwarin Jam’iyyar Hadin Kan Gurguzu taLatin  Amurka na komawa ga gwagwarmayar mamakami idan aka samu wani hari daga Amurka a kan kasar, bisa la’akari da jibge  sojojin ruwa da Amurka ta yi  a cikin yankin Caribbean.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka UNICEF: Isra’ila ta hana allurar rigakafin yara masu mahimmanci shiga Gaza November 12, 2025 Ministocin harkokin wajen kasashen yamma sun yi Allah wadai da ta’asar RSF a El Fasher Darfur November 11, 2025 Abdel-Aty: Diflomasiyya Ce Kawai Hanyar Da Maido Da Zaman Lafiya A Libya November 11, 2025 Larijani : ‘babu wani sabon sako’ da muka aika wa Amurka November 11, 2025 Gaza : Isra’ila ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta sau 282 tun bayan aiwatar da ita November 11, 2025 Iraki : Ana zaben ‘yan majalisa don tsara makomar siyasar kasar November 11, 2025 Sudan ta soki shirun kasashen duniya game ta’asar dake faruwa a kasar November 11, 2025 Hamas ta soki kudurin Isra’ila na yin dokar hukuncin kisa kan laifin ta’addanci November 11, 2025 Iran Za Ta Harba Taurarin Dan Adam Guda Uku Zuwa Sararin Samaniya November 11, 2025 Lebanon: An Saki Hannibal Kaddafi Bayan Zaman Kaso Na Shekaru 10 November 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Abdel-Aty: Diflomasiyya Ce Kawai Hanyar Da Maido Da Zaman Lafiya A Libya

Ministan Harkokin Wajen Masar Badr Abdel-Aty ya karbi bakuncin Wakiliyar Musamman ta Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya a Libya, Hanna Tetteh, a matsayin wani bangare na ci gaba da hadin gwiwa da tattaunawa ta kut-da-kut da Majalisar Dinkin Duniya game da abubuwan da ke faruwa a Libya da kuma goyon bayan kokarin da ake yi na cimma matsaya ta siyasa.

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Masar, Tamim Khallaf, ya bayyana cewa Minista Abdel-Aty ya tabbatar a lokacin taron cewa matsayin Masar kan rikicin Libya, ya dogara ne kan bin tsarin siyasa da Libya take a kai ba tare da wani umarni ko tsangwama daga waje ba, a matsayin hanya daya tilo ta dawo da tsaro da kwanciyar hankali a kasar.

Abdel-Aati ya sake nanata cikakken goyon bayan Masar ga kokarin Wakilin Musamman na Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya na aiwatar da taswirar  Majalisar, yana mai jaddada muhimmancin “ci gaba da aiwatar da ginshiƙanta, wanda ya fi muhimmanci a cikinsu shi ne kafa sabuwar gwamnatin kan kasa wadda za ta shirya gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisa a lokaci guda,  yayin da yake jaddada buƙatar bin ƙa’idar da aka sanar domin kiyaye sahihancin tsarin siyasa da kuma cimma burin al’ummar Libya na samun kwanciyar hankali da ci gaba.”

Ministan Harkokin Waje ya kuma jaddada muhimmancin janye dukkan sojojin kasashen waje, mayakan kasashen waje da sojojin haya daga yankin Libya ba tare da wani sharaɗi ko jinkiri ba, bisa ga kudurorin kwamitin Tsaro, yana mai la’akari da wannan a matsayin muhimmin sharaɗi don cimma daidaito mai ɗorewa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani : ‘babu wani sabon sako’ da muka aika wa Amurka November 11, 2025 Gaza : Isra’ila ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta sau 282 tun bayan aiwatar da ita November 11, 2025 Iraki : Ana zaben ‘yan majalisa don tsara makomar siyasar kasar November 11, 2025 Sudan ta soki shirun kasashen duniya game ta’asar dake faruwa a kasar November 11, 2025 Hamas ta soki kudurin Isra’ila na yin dokar hukuncin kisa kan laifin ta’addanci November 11, 2025 Iran Za Ta Harba Taurarin Dan Adam Guda Uku Zuwa Sararin Samaniya November 11, 2025 Lebanon: An Saki Hannibal Kaddafi Bayan Zaman Kaso Na Shekaru 10 November 11, 2025 An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali November 11, 2025 Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana November 11, 2025 Donald Trump Na Amurka Ya Karbi Bakuncin Shugaban Rikon Kwaryar Kasar Syria Ahmad Shar November 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran: Ta’addanci barazana ce ga dukkan yankin
  • Abdel-Aty: Diflomasiyya Ce Kawai Hanyar Da Maido Da Zaman Lafiya A Libya
  • Hamas ta soki kudurin Isra’ila na yin dokar hukuncin kisa kan laifin ta’addanci
  • An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali
  • Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana
  • Hukumar Alhazai Ta Kasa A Nigeriya Ta sanar Da Rage Kudin Farashin Aikin Hajji Na Bana
  • ‘Yan Jarida 44 Ne Su Ka Yi Shahada A Sansanonin Hijira Na Gaza
  • Maduro ya yi kira ga taron CELAC da ya yi tir da ayyukan tsokana na Amurka yankin Caribbean
  • Sudan : MDD ta yi Allah wadai da ta’addancin da aka aikata a El-Fasher