Tinubu: Na Gaji Rusashen Tattalin Arziki A Sanda Na Karbi Ikon Kasar
Published: 1st, October 2025 GMT
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, a jawabin da ya gabatarwa yan Najiya a safiyar yau Laraba daya ga watan Octoban shekara ta 2025, ya bayyana cewa a lokacinda ya karbi shugabancin kasar daga thohuwar gwamnati tattalin arzikin kasar tamkar ya rushe, amma ya kara dacewa, an wuce mafi munin halin.
Shugaban ya bayyana haka ne lokacinda yake gabatar da jawabin ranar samun yencin kai karo na 65. Ya kuma bayyana cewa ya gabatar da sauye sauyen da dama wadanda suka sa al-amura suka fara komawa kamar yadda yakamata. Daga ciki ya ce cire tallafin man fetur mai cike da cin hanci da rashawa, ya taimaka wajen rage barnan da akewa tattalin arzikin kasar. Ya ce: Mun zabi jin dadin gobe, kan walwala na yau..
Shugaban ya ce mummuna halin da mutanen shuka shiga a farkon daukar wadan nan matakan sun fara sauki. Saboda an tsallak halin mafi munin da gyran yake bukata.
Dangane da matsalolin tsaron da kasar take fuskanta kuma shugaban ya bayyana cewa yana tare da wadanda abin ya shafa don tabbatar da tsaro a duk fadin kasar, kuma jami’an tsaron kasar suna iya kokarinsu don ganin ta kare mu daga yan ta’adda da masu satar mutane da kuma dukiyoyimmu.
Yace an sami ci gaba a harkokin tsaro a gabaci da kuma arewa maso gabacin kasar. Haka ma a arewa maso yammacin kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran: Dakarun Ruwa Na Iran A Shirye Suke Su Shiga Yaki Da Kowa Don Kare Kasa October 1, 2025 Pezeshkiya: Aiki Ta Kasar China Yana Da Matukar Muhimmanci Musamman A Wannan Halin Da Ake Ciki October 1, 2025 Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe October 1, 2025 Shahadar Nasrallah Ta Gadar Da Juriya A Kan Gwagwarmaya Ga Al’ummomi Masu ‘Yanci October 1, 2025 Muhammad ElBaradei Ya Yi Kakkausar Suka Ga Shirin Trump Akan Gaza October 1, 2025 Trump Ya Bayar Da Umarnin Aike Wa Da Jiragen Ruwa Na Nukiliya Zuwa Kusa Da Rasha October 1, 2025 Gaza: ‘Yan Gwagwarmaya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Sojojin Mamaya Hare-hare October 1, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Akan Wani Jirgin Ruwa Da Ya Nufi HKI October 1, 2025 Pezeshkian: Iran Zata Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kawo Zaman Lafiya A Duniya September 30, 2025 Mataimakin Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Hari Kan Iran Gwajin Karfinta Ne A Fagen Kimiyya Da Fasaha September 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan
Hukumar dake kula da ‘yan hijira ta MDD ta ce; Da akwai fiye da mutane 100,000 da su ka fice daga birnin Al-Fasher makwanni biyu kadai bayan da da kungiyar RSF ta shimfidaikonta a cikinsa.
Mai magana da yawun hukumar ‘yan hijirar ta MDD, Yujing Biyun … ta kuma ce abu ne mai yiyuwa a halin yanzu adadin wadanda su k fice daga cikinbirnin sun fi haka,domin da akwai wadanda su ka makale akan hanya suna ci gaba da tafiya, wasu kuma suna cikin birnin suna son ficewa.
Mutanen da suke ficewa suna son isa yankunan da suke da nisa sosai kamar kilo mita 50 daga gundumar Darfur. Wasu kuma suna tafiyar dubban kilo mita daga yankin baki daya.
Sai dai kuma hukumar ‘yan hijirar ta ce,nisan da masu ficewa daga Al-Fasher suke yi, yana kara jefa su cikin hatsari saboda rashin abinci da ruwan sha aka hanya.
A yayin kutsen da rundunar RSF ta yi a cikin birnin na Al-Fasher ta aikata laifukan yaki da su ka hada kisan kiyashi, cin zarafi da wawason dukiyar mutanen birnin.
Hukumar yan hijirar ta MDD ta kuma ce, a fadin kasar Sudan da akwai mutanen da sun kai miliyan 30 da suke da bukatuwa da agaji na gaggawa.
A jiya Juma’a ne dai hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD ta amince da kafa kwamitin da zai bincika laifukan da aka yi a Darfur,musamma a birnin Al-Fasher.
A ranar 26 ga watan Oktoba ne dai mayakan rundunar kai daukin gaggawa ta RSF su ka kutsa cikin birnin na Al-Fsher, da shi ne cibiyar mulkin ta Darfur ta,, tare da cin zarafin mutanen dake ciki, bayan killace sun a watanni 18.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 EU ta nemi Isra’ila ta dauki mataki kan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci