2025-09-17@22:16:31 GMT
إجمالي نتائج البحث: 9005
«Hukumar Tace Fina Finai»:
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i da sauran jagororin jam’iyyar ADC kan zargin yunkurin tayar da zaune tsaye. A cewar takardar wacce Aminiya ta gani, an gayyace su ne domin su yi wa rundunar bayani kan zargin su da hadin baki da tunzura jama’a wajen tayar da tarzoma da...
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba Yayin da ake gudanar da bukukuwan Mauludi a sassa daban-daban a garuruwan Najeriya, wasu yankunan na gudanar da nasu bukukuwar na daban. Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani? NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027 DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce siyasar Nijeriya ta ginu ne a kan cin amana, la’akari da irin cin amanar da ya ce ya fuskanta matuƙa a lokacin da yake neman tazarce a Zaben 2015. Jonathan ya bayyana haka ne a wurin bikin cika shekara 70 na tsohon abokinsa, Cif Mike Aiyegbeni Oghiadomhe, da...
Sai dai soja ɗaya ya samu rauni kaɗan amma yana cikin koshin lafiya. Haka kuma sun lalata tayoyi guda huɗu na mota, sannan manyan motoci biyu sub kama da wuta a yayin arangamar. Laftanal Kanal Uba ya ƙara da cewa sojojin na ci gaba da gudanar da ayyuka a yankin domin hana ‘yan ta’adda damar...
Ranar 3 ga watan Satumbar shekarar nan ta 2025, babbar rana ce da ta cancanci a tuna da ita, inda kasar Sin ta gudanar da gagarumin bikin faretin soja a Beijing, don tunawa da tarihi, da jarumai da ’yan mazan jiya, da nuna kishin zaman lafiya, tare da kirkiro kyakkyawar makoma. A gun bikin maraba...
Sufeto Janar na ’Yan Sandan Nijeriya, IGP Kayode Egbetokun, ya amince da naɗin CSP Benjamin Hundeyin a matsayin sabon Kakakin ’Yan Sanda na Ƙasa (FPRO). Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar mai barin gado, Muyiwa Adejobi ya fitar. Ɓarkewar cutar Ebola ta kashe mutum 15 a Congo Saudiyya ta ƙaƙaba wa masu...
Mahukuntan lafiya sun tabbatar da sabuwar ɓarkewar cutar Ebola a Jamhuryar Dimokraɗiyyar Congo wadda zuwa ƙarshen watan Agustan da ya gabata ta yi ajalin mutum 15 a lardin Kasai da ke tsakiyar ƙasar. Ministan Lafiya, Samuel Roger Kamba, ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai ranar Alhamis a Kinshasa, babban birnin ƙasar. Saudiyya...
Dakarun soji na rundunar ‘yantar da al’ummmar kasar Sin ko PLA reshen kudanci, sun gudanar da jerin sintiri a yankin tekun kudancin kasar Sin. A cewar kakakin rundunar Tian Junli, sojojin sun gudanar da ayyukan sintirin ne a jiya Laraba kamar yadda suka saba yi lokaci bayan lokaci. Tian Junli, ya ce kasar Philippines ta...
Ya kuma nuna damuwa kan rikicin magoya bayan wasu ‘yan siyasa a kafafen sada zumunta, yana mai cewa hakan na iya tayar da hankali a jihar. Game da tsaro kuwa, Gwamna Sule ya bayyana cewa gwamnati na ɗaukar matakai don shawo kan matsalolin da ke tasowa a wasu sassan jihar. Ya ce sun ƙarfafa haɗin...
Har ila yau, a dai yau din shugaba Xi ya gana da babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar juyin juya halin jama’ar kasar Laos kuma shugaban kasar Thongloun Sisoulith, da shugaban kasar Vietnam Luong Cuong, da shugaban kasar Cuba Miguel Diaz-Canel, da firayin ministan jamhuriyar Slovakia Robert Fico, da shugaban kasar Serbia Aleksandar Vucic a nan...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar mutane (wanda aka sakaya sunansa) a wani wurin garejin motoci tare da wasu mata 12 da ake zargi da safarar mutane da ke shirin tafiya Legas. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin mataimakin Kwamandan Hukumar ta Hisbah, Sheikh Mujahideen Aminuddeen. Ganawa...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar mutane (wanda aka sakaya sunansa) a wani wurin garejin motoci tare da wasu mata 12 da ake zargi da safarar mutane da ke shirin tafiya Legas. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin mataimakin Kwamandan Hukumar ta Hisbah, Sheikh Mujahideen Aminuddeen. Ganawa...

Sakataren Kwamitin Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Tattauna Da Takwaransa Na Birtaniyya Kan Shirin Nukiliyar Iran
Babban sakataren kwamitin kolin tsaron kasar Iran ya tattauna da takwaransa na Birtaniyya kan tattaunawar nukiliya da hanyoyin kawar da sabani tsakanin Iran da tawagar Turai Mai bai wa fira ministan kasar Birtaniya shawara kan harkokin tsaro, Jonathan Powell, ya tattauna kan farfado da shawarwarin makamashin nukiliyar da kuma warware hanyoyin da za a bi...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Iran da gaske take yi wajen kare muradunta daga bukatun Turai Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baqa’i ya yi hira da kamfanin dillancin labaran kasar China na Xinhua, inda ya tattauna kan taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO), da yarjejeniyar dogon lokaci da...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Iran da gaske take yi wajen kare muradunta daga bukatun Turai Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baqa’i ya yi hira da kamfanin dillancin labaran kasar China na Xinhua, inda ya tattauna kan taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO), da yarjejeniyar dogon lokaci da...
Babban sakataren jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da Kim Jong Un, babban sakataren jam’iyyar ma’aikata ta kasar Koriya ta Arewa, kuma shugaban harkokin gudanarwa na kasar Koriya ta Arewa, a yau Alhamis a birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere) Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya...
Jami’in siyasar kungiyar Hamas ya mayar da martani ga shugaban kasar Amurka Trump cewa: Netanyahu yana son yaki mara iyaka ne Mamba a ofishin siyasa na kungiyar Hamas Izzat al-Rishq ya fada a yammacin jiya Laraba, yayin da yake mayar da martani ga bukatar shugaban Amurka Donald Trump na sakin dukkan fursunonin Isra’ila, cewa “Hamas...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jagoranci tawagar gwamnonin Arewa maso Gabas zuwa fadar shugaban ƙasa domin ganawa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Laraba. Ganawar wanda aka gudanar a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, ta mayar da hankali ne kan muhimman batutuwan da suka shafi yankin Arewa maso Gabas da suka...
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a safiyar Alhamis inda mutane...
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a safiyar Alhamis inda mutane...
A gefe guda kuma, gwamnatin China ta ba da tallafin dala miliyan ɗaya ($1m) domin taimaka wa waɗanda ambaliyar ta shafa a Arewacin Nijeriya. Ministan Tsare-tsare da Tattalin Arziƙi, Abubakar Bagudu, ya ce za a yi amfani da kuɗin yadda ya dace, yayin da Jakadan China a Nijeriya, Yu Dunhai, ya nuna goyon baya da...
Ya kuma ce, Hakimin da aka ceto a halin yanzu yana gidan Shugaban Hukumar inda yake jinya. Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe...
Wata mata mai tabin hankali da ba a iya gano danginta ba, ta haihu a bainar jama’a a cikin kasuwar garin Aarinoye a karamar hukumar Itesiwaju ta Jihar Oyo. Wata majiya ta shaida wa Aminiya cewa matar ta haihu ne da misalin karfe 5:00;na yammacin ranar Laraba, kuma ta haifi jaririnta namiji lami lafiya ba...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kama wasu mutane uku da ake zargin ‘yan damfara ne da suka damfari wani tsabar kudi har Naira Miliyan N1,030,000 ta hanyar ba saja da jami’an tsaro. Wadanda ake zargin sun hada da Nasiru Adamu mai shekaru 30 daga jihar Sokoto; Yusuf Sani, 49; da Aliyu Yusuf dan shekaru 25,...
Adadin mutanen da suka rasu a hatsarin jirgin ruwa da ya auku a yankin Malale, da ke Ƙaramar Hukumar Borgu a Jihar Neja, ya kai 60. Jirgin ruwan, wanda ya ɗauko kusan mutum 90, ya tashi daga Tugan Sule a gundumar Shagunu, kuma yana kan hanyarsa ta zuwa Dugga. ‘Za a tafka mamakon ruwan saman...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Gwamnatin jihar Sokoto ta tabbatar da ɓullar cutar cholera a garin Tureta, ƙaramar hukumar Tureta, lamarin da ya tayar da hankalin mazauna yankin. Kwamishinan lafiya na jihar ya ce an tura samfurin majinyatan zuwa ɗakin gwaje-gwaje na ƙasa da ke Jihar Oyo domin tabbatar da cutar. Ya ƙara da cewa gwamnati ta samar da magunguna...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14 daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Satumba. Cibiyar Gargaɗi Kan Ambaliya (FEWS) ta ma’aikatar ce ta sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Alhamis. Duk budurwar da ta ci kuɗin...
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe Shiga zaurenmu na WhatsApp
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF), ta kashe ’yan ta’adda sama da 15 a wani harin jiragen yaƙi da aka kai dajin Sambisa, da ke Jihar Borno. Mai magana da yawun NAF, Ehimen Ejodame, ya ce an ƙaddamar da harin ne a ranar Laraba karkashin Operation Haɗin Kai. Umar FK ya fice daga PDP zuwa...
Siyasar Jihar Gombe ta ƙara ɗaukar zafi yayin da fitaccen ɗan siyasar nan, Umar Faruk FK, ya fice daga jam’iyyar PDP tare da dimbin magoya bayansa, tare da komawa APC. FK, ya bayyana cewa PDP ta gaza bayar da shugabanci nagari a jihar, shi ya sa ya yanke shawarar barin ta. 2027: ’Yan adawa na...

Araqchi: Iran ba ta fargabar shiga tattaunawa kuma ba ta tsoron kare kanta idan aka kallafa mata yaki
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce Iran ba ta fargabar shiga sabuwar tattaunawa don warware duk wasu batutuwan da ba su dace ba, amma ba ta fargabar fuskantar wani sabon yakin da makiya za su iya sanyawa kasar. Babban jami’in diflomasiyyar ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da...
TotalEnergies da takwararta ta South Atlantic Petroleum sun rattaba hannu kan yarjejeniyar (PSC) don lasisin binciken PPL 2000 da PPL 2001 a gabar tekun Najeriya, wadanda aka ba su sakamakon zagayen binciken 2024 da Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya (NUPRC) ta shirya. A cewar sanarwar ta TotalEnergies, PPL 2000 & 2001, wanda ke...
Dakarun Yaman sun sanar da aiwatar da wani farmakin soji da suka kai kan wani wuri mai muhimmanci na Isra’ila a yammacin birnin Quds da ta mamaye ta hanyar amfani da makami mai linzami kirar Falasdinu-2. A cewar sanarwar da kakakin rundunar Birgediya Janar Yahya Saree ya bayar, yajin aikin ya cimma burin da aka...
Ɗan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba ya damuwa da maganganun ‘yan siyasar Arewa da ke ayyana niyyar ƙalubalantar shi a zaɓen 2027, duba da yadda yankin Arewa ya kasa dunkulewa wuri guda. Jibrin, wanda ke wakiltar mazaɓar Kiru/Bebeji ta jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar NNPP, ya bayyana haka a shirin...
Ministan sadarwa, kirkire-kirkire da tattalin arzikin dijital na Najeriya, Mista Bosun Tijani, ya yi jawabi ga shugabannin kasashen duniya kan makomar dijital ta Afirka a GITEX NIGERIA Government Leadership & AI Summit a Abuja. Taron dai ya fara bugu na farko na GITEX NIGERIA kafin daga bisani ya koma Legas a ranakun 2-3 ga watan...
A karo na hudu na bikin baje kolin kasuwanci tsakanin kasashen Afirka (IATF) zai gudana ne a babban birnin kasar Aljeriya daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Satumba mai taken “Gina gada don samun Nasarar AfCFTA.” Afreximbank ne suka shirya shi tare da haɗin gwiwar Hukumar Tarayyar Afirka da Sakatariyar AfCFTA, wannan baje kolin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya zargi jam’iyyun adawa da jan APC cikin harkokin siyasa kafin lokacin zaɓen 2027. Sai dai ya ce ba zai bari hakan ya karkatar da hankalinsa daga shugabantar Najeriya ba. NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027 Za a koma rubuta jarabawar WAEC a komfuta Yayin da...
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba Karuwar hare-hare kan ’yan siyasa a kwanan nan ta sa wasu ’yan Najeriya sun fara fargabar abin da ka iya faruwa idan aka fara yakin neman zaben 2027. A kwanan nan ne dai wasu wadanda ake zargin ’yan bangar siyasa ne suka kai hare-hare a kan tarurruka ko...
A ranar 20 ga watan Yulin bana, an gano gawarwaki 85 a gefen buhunan abinci masu dauke da tambarin MDD, wadanda suka hada da mata da yara. Wasu na ci gaba da rike buhunan abinci lokacin da aka same su, yayin da wasu yaran ke cikin yanayi na nuna galabaita kafin mutuwarsu. Wannan shi ne...
Nakore, memba ne na ƙungiyar Injiniyoyin Nijeriya (NSE), kuma ya taɓa rike muƙamin Sakataren Zartarwa na Hukumar Wutar Lantarki a karkara a Jihar Jigawa. Farfesa Kodage kuwa, kwararre ne a fannin ilimi da yake da gogewa a harkar koyarwa da al’amuran gudanarwa. Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa waɗannan naɗe-naɗen na daga cikin ƙoƙarin da...
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana goyon bayanta kan shirin mayar da rubuta Jarabawar Kammala Sakandare ta Yammacin Afirka (WAEC) da komfuta wato CBT daga shekarar 2026. Wannan babban sauyin, wanda aka tsara cewa zai fara aiki a shekarar 2026 ya jawo mabambantan ra’ayoyi a tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin ilimi. An kama wata uwa...
’Yan sanda a Jihar Kebbi sun kama wata matashiya mai shekara 20, Maryam Atiku, bisa zargin binne jaririyar da ta haifa da ranta a unguwar Nasarawa da ke Kamba a Karamar Hukumar Dandi. Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ’yan sandan jihar, CSP Nafi’u Abubakar, ya fitar a wannan...
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya tattauna kan yadda ake gudanar da harkokin diflomasiyyar Iran a taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin shari’a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya bayyana cewa: Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kokarin diflomasiyya sosai a taron kungiyar hadin...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Babu aminci tsakanin kasar Iran da Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Isma’il Baqa’i ya bayyana cewa: An rasa amana tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA, yana mai jaddada cewa; “Iran ba ta maraba da mayar...

Firaministan Senegal: Yadda Sinawa Ke Girmama Tarihi Da Kiyaye Labarun Abubuwan Da Suka Faru Da Su Na Da Matukar Burgewa
Firaministan kasar Senegal Ousmane Sonko ya bayyana a wata hira da ya yi da wakilin rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin (CMG) a kwanan baya cewa, yadda jama’ar kasar Sin suke mutunta tarihi da kiyaye bayar da labarun abubuwan da suka faru da su ya yi matukar burge shi. Sonko ya ce, duk...

Dakarun “IRGC” Sun Bayyana Cewa: Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Kan Iran Daukan Fansa Kan Al’ummar Kasar
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun bayyana cewa: Takunkumin kasashen yammacin Turai kan Iran wani yunkuri ne na daukar fansa kan tsayin dakan al’ummar Iran Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Ali Muhammad Na’eini ya tabbatar da cewa: Amurka da kasashen Turai na neman daukar fansa a yakin kwanaki 12 da...