Dan Gidan Ancelloti Ya Zama Sabon Kocin Botafago FC
Published: 13th, July 2025 GMT
An nada Dabide Ancelotti, dan gidan tsohon kocin Real Madrid kuma kocin babbar tawagar kasar Brazil Carlo Ancelotti a matsayin sabon kocin Botafogo, in ji kulob din na birnin Rio de Janeiro, Ancelotti, mai shekaru 35, ya shirya fara aikin horarwa na farko bayan ya zama mataimakin mahaifinsa a kungiyoyin Real Madrid, Eberton, Napoli da Bayern Munich.
Zai maye gurbin Renato Paiba wanda aka kora bayan Botafogo ta fice a zagayen 16 na gasar cin kofin duniya, Dabide Ancelotti ya rattaba hannu kan kwantiragi har zuwa karshen shekarar 2026, ya koma kasar Brazil domin kasancewa cikin masu horar da ‘yan wasan kasar Brazil tare da mahaifinsa, amma an sauke shi daga matsayinsa don ba shi damar karbar ragamar horar da Botafogo.
NAFDAC Da Masu Maganin Gargajiya Za Su Tsabtace Sana’ar Sayar Da Maganin Gargajiya A Nijeriya Akwai Bukatar Manyan Jaruman Da Suka Yi Kudi Su Taimaki Na Baya -Barau Dadin KowaCarlo Ancelotti ya bar Real Madrid ne a karshen kakar wasa ta bara bayan an nada shi kocin Brazil a ranar 12 ga watan Mayu. Shi ne dan kasar waje na farko da ya jagoranci kasar mai tarihin lashe gasar cin kofin duniya sau biyar tun a shekarar 1965.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik November 2, 2025
Daga Birnin Sin An Bude Sabon Babin Huldar Sin Da Koriya Ta Kudu November 2, 2025
Daga Birnin Sin Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya November 1, 2025