HausaTv:
2025-11-18@12:51:33 GMT

A yau Najeriya ke bikin cika shekaru 65 da samun ƴancin kai

Published: 1st, October 2025 GMT

Yau Najeriya ke cika shekaru 65 da samun ƴancin kai daga Turawan mulkin mallaka, inda aka saba gudanar da bukukuwa da kuma nazari dangane da ci gaban da ƙasar ta samu a ƙarƙashin mulkin ƴan ƙasa da kuma ƙalubalen da take fuskanta.

Bikin na bana na zuwa ne a daidai lokacin da jama’ar ƙasar ke rayuwa a cikin mawuyacin hali, sakamakon taɓarɓarewar tattalin arziki da tsadar rayuwa waɗanda suka biyo bayan sauye-sauyen da gwamnatocin da suka gabata da kuma mai ci suka ƙaddamar da zummar sake fasalin tafiyar da ƙasar.

A irin wannan rana a shekarar 1960, aka rantsar da Dr. Nnamdi Azikiwe a matsayin shugaban ƙasa, tare da Sir Abubakar Tafawa Balewa a matsayin Firaminista, shugabannin da suka yanke wa ƙasar cibiya da kuma shimfiɗa mata hanyoyin ci gaba a bangarori da dama, kafin juyin mulkin da sojoji suka musu a ƙarƙashin jagorancin Janar Johnson Aguiyi Ironsi, wanda ya yi sanadiyar kashe Firaministan da Firimiyar Arewa, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto da kuma wasu fitattun ƴan siyasa.

A wadɗannan shekaru 65 Najeriya ta fuskanci matsaloli da dama tare da samun ci gaba a wasu fannoni da kuma koma baya a wasu bangarorin.

Daga cikin irin ci gaban da ƙasar ta samu akwai yawan jama’a masu kuzari da kuma ƙoƙarin ganin an samu ci gaba a ɓangarori daban-daban da suka haɗa da noma da kiwo da kasuwanci da ma’adinan ƙarƙashin ƙasa waɗanda suka taka gagarumar gudumawa wajen sanya ƙasar a sahun gaba wajen ci gaba a nahiyar Afirka.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Aragchi: Za’a Fara Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Shirin Snapback October 1, 2025 Tinubu: Na Gaji Rusashen Tattalin Arziki A Sanda Na Karbi Ikon Kasar October 1, 2025 Iran: Dakarun Ruwa Na Iran A Shirye Suke Su Shiga Yaki Da Kowa Don Kare Kasa October 1, 2025 Pezeshkiya: Aiki Ta Kasar China Yana Da Matukar Muhimmanci Musamman A Wannan Halin Da Ake Ciki October 1, 2025 Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe October 1, 2025 Shahadar Nasrallah Ta Gadar Da Juriya A Kan Gwagwarmaya Ga Al’ummomi Masu ‘Yanci October 1, 2025   Muhammad ElBaradei Ya Yi Kakkausar Suka Ga Shirin Trump Akan Gaza October 1, 2025 Trump Ya Bayar Da Umarnin Aike Wa Da Jiragen Ruwa Na Nukiliya Zuwa Kusa Da Rasha October 1, 2025 Gaza: ‘Yan Gwagwarmaya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Sojojin Mamaya Hare-hare October 1, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Akan Wani Jirgin Ruwa Da Ya Nufi HKI October 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

 Zarfi: HKI Ce Kawai Take Ayyana Nukiliya Ba Bisa Kaida Ba A Yammacin Asiya.

 Rahotanni sun nuna cewa tsohon ministan harkokin wajen kasar iran mohammad Javad zarif yace isra’ila ce kawai gwamnatin dake ayyukan nukiliya ba bisa kaida ba a yammancin asiya, amma take sukar iran duk da cikakken hadinkai da take bayarwa ga dokokin hukumar nukiliya kuma wadda ke da tarihi mafi girma na binciken hukumar nukiliya ta duniya,

Zarifi ya fadi haka ne a wajen taron international iranology da aka gudanar a birnin Tehran, kuma ya bayyana matsayin iran na dogon lokaci inda isra’ila take kokarin haifar da barazana a yankin domin kawar da kokarin deiplomasiya da ake yi na yarjejeniyar JCPOA.

Har ila yau ya jaddada cewa batun danganta shirin iran da barazanar tsaro wani makirci ne da aka kulla domin jefa yankin cikin rikici.

Daga karshe ya ce iran kowanne lokaci tana nan akan bakkanta na tattaunawa, amma ba zata mika wuya ga duk wata barazana ba,

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban kasar venuzuwela Yayi Tir Da Atisayan Soji Da Trinidad and Tobago Ke yi. November 16, 2025 IRGC ta kama wani jirgin ruwan dakon mai a gabar tekun kudancin Makran November 16, 2025 Iran : sojojin Amurka a yankin Caribbean barazana ne ga zaman lafiya  November 16, 2025 Lebanon za ta kai karar Isra’ila a MDD kan gina Katanga a iyakarta November 16, 2025 AU ta sake watsi da ikirarin Trump cewa ana kashe Kiristoci a Najeriya November 16, 2025 Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain November 16, 2025  Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta November 15, 2025 Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000 November 15, 2025 Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin  Da Kotu  Za Ta Yanke Akansa November 15, 2025  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Ka Fi Sayar Wa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Najeriya ta Fara tattaunawa da Amurka kan zargin yi wa Kiristoci kisan kiyashi
  • MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza
  • Na’ini: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Da Kansa Ya Jagoranci Yaki Kwanaki 12 Da Aka Kaddamar Kan Iran
  • Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere
  • Ɗan Najeriya ya kashe mahaifinsa, ya yanki ƙannensa da wuƙa a Amurka
  • An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli
  • Makiya Sun Kulla Makirci kan Kasar Labanon Irin Wanda Suka Kulla Kan Siriya
  •  Zarfi: HKI Ce Kawai Take Ayyana Nukiliya Ba Bisa Kaida Ba A Yammacin Asiya.
  • AU ta sake nanata cewa “Babu kisan kare dangi a arewacin Najeriya
  • Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain