Aragchi: Za’a Fara Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Shirin Snapback
Published: 1st, October 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Argchi ya bayyana a jiya Talata kan cewa yana dab da fara tattaunawa ta karshe dangane da shirin Snapback wanda ya maida takunkuman tattalin arziki na MDD kan kasar bayan daukewa na shekaru 10.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Aragchi yana fadar haka a birnin NewYork na kasar Amurka, a jiya Talata.
Ya ce a tattaunawar zai gabatarwa Antonio Guttres matsayin kasar Iran kan wannan matakin da kasashen E3 suka dauka a kan kasar Iran. Yace wannan ya nuna irin ketan da wadan nan kasashe sukewa JMI da kuma kiyayyar da suke nuna mata.
Ministan ya bayyana cewa ya gudanar da taron da kasashe da kungiyoyi kimani 31 a gefen taron babban zauren MDD dangane da al-amuran tattalin arziki.
Yace taron China na ‘Global Initiative’ yana da matukar muhimmanci dangane da tattalin arzikin kasashen da suke cikin shirin, Iran tana ciki.
Banda haka ministan ya bayyana cewa ya tattauna tare da sauran kasashen da suka sanyawa yarjeniyar JCPOA hannu, tattaunawa mai zurfi dangane da shirin Snapback wanda wadanan kasashe suka sake mayarwa kan iran.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Tinubu: Na Gaji Rusashen Tattalin Arziki A Sanda Na Karbi Ikon Kasar October 1, 2025 Iran: Dakarun Ruwa Na Iran A Shirye Suke Su Shiga Yaki Da Kowa Don Kare Kasa October 1, 2025 Pezeshkiya: Aiki Ta Kasar China Yana Da Matukar Muhimmanci Musamman A Wannan Halin Da Ake Ciki October 1, 2025 Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe October 1, 2025 Shahadar Nasrallah Ta Gadar Da Juriya A Kan Gwagwarmaya Ga Al’ummomi Masu ‘Yanci October 1, 2025 Muhammad ElBaradei Ya Yi Kakkausar Suka Ga Shirin Trump Akan Gaza October 1, 2025 Trump Ya Bayar Da Umarnin Aike Wa Da Jiragen Ruwa Na Nukiliya Zuwa Kusa Da Rasha October 1, 2025 Gaza: ‘Yan Gwagwarmaya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Sojojin Mamaya Hare-hare October 1, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Akan Wani Jirgin Ruwa Da Ya Nufi HKI October 1, 2025 Pezeshkian: Iran Zata Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kawo Zaman Lafiya A Duniya September 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya
Tawagar wasannin Wushu na kasar Iran ta nuna rawar gani sosai a gasar hadin kan kasashen musulmi da ake yi a kasar saudiya inda ta samu lambobin yabo guda 4 wato Azurfa 1 tagulla 1 da kuma zinariya 2 a ranar karshe na gasa a wannan bangaren.
A bangaren mata kuma Sara shafi’I wacce ta fara fitowa a gasar kasa da kasa ta doke abokiyar hamayyarta daga kasashen kargyzstan da Turikiya ta kai ga wasan karshe , daga nan kuma ta yi galaba a kan abokiyar hammayarta ta kasar masar da ya kai ga bugun daga kai sai mai tsaron gida a zagayen farko don samu lambar zinariya
Haka zalika a bangaren mata masu nauyin kilograme 60 Sohaila Mansurian ta yi nasara akan abokiyar karawarta daga kasashen tunusiya da masar kuma ta samu lambar yabo ta zinariya ga kasar ta.
A bangaren masu nauyin kilo grame 70 kuma a gasar ta duniya Erfan muharrami bayan yayi galaba a akan abokin karawarsa daga masar Pakistan da kuma Afghanistan ya tunkari dan kasar kyrgirstan a wasan .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 An Amince Da Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci