HausaTv:
2025-11-18@12:31:44 GMT

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Ana Musayar Sakonni Tsakanin Kasar Iran Da Amurka

Published: 30th, September 2025 GMT

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: An yi musayar saƙo kai tsaye da kuma ba na kai tsaye ba tsakanin Iran da Amurka

Ministan harlolin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Sakamakon wuce gona da iri da bukatun Amurka da kasashen Turai suke da su, ya sa an kasa cimma matsaya kan batun makamashin nukiliyar Iran.

Ya ce: “Iran ba za ta amince da duk wata yarjejeniya da ba ta la’akari da muradun kasarta ba, zata aiwatar da abin da muradun kasar ke bukata, kuma Iran tana da yakinin cewa: Kwamitin koli na tsaron kasarta zai yanke shawarwari masu inganci da kyau.”

Araqchi ya kara da cewa ga manema labarai a yammacin jiya Litinin a karshen ziyararsa a birnin New York: “Sun shafe mako mai cike da shagaltuwa a birnin New York, tare da ayyuka daban-daban, wani bangare na wannan ya shafi tattauna batun sake kakaba takunkumi kan Iran, kuma lokaci guda, ko da yaushe jami’an Iran suna amfani da damar da suka samu na halartar babban taron, don karfafa dangantakar da ke tsakaninta da kasashe da kuma halartar tarukan kasa da kasa, da kuma tarukan kasashen waje da dama, a wannan shekara, mun halarci taron kasa da kasa, da kuma taruka daban-daban a kasashen waje.”

Ministan harkokin wajen kasar ta Iran ya ce, ya gudanar da taro da kasashe fiye da 31, da ministocin harkokin wajensu. An tattauna kan batun makamashin nukiliyar Iran, tare da jaddada matsayinta, kuma an tattauna dangantakar da ke tsakanin sauran kasashe da Iran, sannan sun yanke shawarwari kan hadin gwiwar tattalin arziki, da kuma gudanar da kwamitocin hadin gwiwa, inda kowace kasa za ta dauki nata matakan.”

Iran

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Janar Safawi; Iran Ta Kashe Matukan Jirgin Saman Isra’ila 16 A Yakin Kwanaki 12 Da Aka Yi A Tsakaninsu September 30, 2025 Ambaliyar Ruwa Ya Yi Barna A Sassan Sudan Tare Da Kara Janyo Matsalolin Jin Kai A Kasar September 30, 2025 Hamas : Shirin da Trump ya gabatar yana “Kusa da Hangen Isra’ila” September 30, 2025 Isra’ila : Netanyahu na shan suka bayan ya nemi afuwar Qatar September 30, 2025 Araghchi ya gana da sakatare janar na MDD September 30, 2025 Madagascar : Shugaba Rajoelina ya sanar da korar daukacin gwamnatinsa September 30, 2025 Adadin Hada-hadar Kasuwancin Kasashen Waje Ta Iran Takai Dala Biliyan 54 A Cikin Wata 6 September 30, 2025 Janar Safavi: matukan jirgen Isra’ila 16 ne suka a harin makami mai linzami na Iran a lokacin yaki September 30, 2025 Trump: Za mu goyi bayan Netanyahu idan Hamas ba ta amince da kudirinmu ba September 30, 2025 Iran: An zartar da hukuncin kisa a kan wani babban dan leken asirin Isra’ila September 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar

Tahotanni sun nuna cewa alummar kasar Ecodo sun yi fatali da shawarar bada damar dawo da sansanin sojin Amurka a kasar a wani zaben raba gardama da aka gudanar a kan batun.

Dubban alummar kasar Ecodo ne suka hallar a gaban akwatunan zabe don bayyana ra’ayinsu na amincewa ko rashin amincewa da dawo da sansanin sojojin Amurka a kasar, ko a shekara ta 2008 ma sun yi watsi da kafa sansanin sojin kasashen waje saboda kare martabar kasar.

A zaben da aka gudanar ya nuna cewa kusan kaso 60 cikin dari sun ki amincewa da shirin shugaban kasar Daniel Noboa babban abokin shugaban Amurka Donald trump kuma mai goyon bayan gudanar da ayyukan sojojin Amurka a yankin karebiya da kuma kusa da kasar venuzuwela.

Sakamakon zabe ya dakatar da Amurka na kokarin komawa sansanin sojin sama na manta dake gabar tekun pacific wanda ya kasance wajen gudanar da ayyukan sojin na washington

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira November 17, 2025 Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Hamas Ta yi Watsi Da Amincewa Da Kudurin Amurka Da Kwamitin Tsaro Ya yi Kan Gaza
  • Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza
  • Mataimakin Shugaban Iran Na Daya Ya Gana Da Prime Ministan Rasha A Birnin Mosko
  • Ministan tsaron Iran na Ziyara a UAE don karfafa dangantakar tsaro tsakanin kasashen yankin
  • Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar
  • Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya
  • Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari
  • DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23
  •  Kasar Afghanistan Na Kokarin Karkata Akalar Kasuwancinta Zuwa Iran
  • Iran : kasantuwar sojojin Amurka a yankin Caribbean barazana ce ga zaman lafiyar duniya