Janar Safawi; Iran Ta Kashe Matukan Jirgin Saman Isra’ila 16 A Yakin Kwanaki 12 Da Aka Yi A Tsakaninsu
Published: 30th, September 2025 GMT
Mai ba da shawara ga Jagoran juyin juya halin Musulunci Janar Safawi ya bayyana cewa: An kashe matukan jirgin saman yakin Isra’ila 16 a harin da aka kaddamar kan Iran
Mai ba da shawara ga Jagoran juyin juya halin Musulunci Manjo Janar Yahya Rahim Safawi ya sanar da cewa: Iran ta harba makamai masu linzami sama da 500 kan haramtacciyar kasar Isra’ila a lokacin yakin kwanaki 12 da aka kwashe ana gwabzawa.
Wannan ya zo ne a cikin jawabin da Manjo Janar Yahya Rahim Safavi ya gabatar a yammacin ranar Litinin a wajen bikin tunawa da makon tsaro mai alfarma daga shekara (1980 zuwa 1988) a zauren Sheikh Mufid da ke Jami’ar Qum. Ya bayyana muhimmancin jami’o’i da matasa masu tasowa, inda ya ce, “Baya ga matsayinsu na ilimi da fasaha, jami’o’i za su iya zama makasudin bunkasa al’amuran da suka dace, masu ilimi, da kirkire-kirkire masu iya fuskantar barazanar ciki da waje.
Ya ci gaba da cewa: “Ta hanyar yin amfani da bincike, kirkire-kirkire, da fasahar kimiyya da al’adu, matasa za su samu karfin tafiyar da al’amuran kasa da na shiyya da kuma karfafa hadin kan kasa da hadin kai tsakanin gwamnati da al’ummar kasa.”
Ya jaddada cewa, wadannan iyakoki suna taka muhimmiyar rawa ba kawai a fannin ilimi ba, har ma da bunkasa dabarun tattalin arziki, siyasa da zamantakewar kasar su da kuma karfafa tushen tsaro da mulkin kasa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ambaliyar Ruwa Ya Yi Barna A Sassan Sudan Tare Da Kara Janyo Matsalolin Jin Kai A Kasar September 30, 2025 Hamas : Shirin da Trump ya gabatar yana “Kusa da Hangen Isra’ila” September 30, 2025 Isra’ila : Netanyahu na shan suka bayan ya nemi afuwar Qatar September 30, 2025 Araghchi ya gana da sakatare janar na MDD September 30, 2025 Madagascar : Shugaba Rajoelina ya sanar da korar daukacin gwamnatinsa September 30, 2025 Adadin Hada-hadar Kasuwancin Kasashen Waje Ta Iran Takai Dala Biliyan 54 A Cikin Wata 6 September 30, 2025 Janar Safavi: matukan jirgen Isra’ila 16 ne suka a harin makami mai linzami na Iran a lokacin yaki September 30, 2025 Trump: Za mu goyi bayan Netanyahu idan Hamas ba ta amince da kudirinmu ba September 30, 2025 Iran: An zartar da hukuncin kisa a kan wani babban dan leken asirin Isra’ila September 30, 2025 Axios: Netanyahu ya nemi afuwar Qatar kan harin da Isra’ila ta kai a kan Doha September 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari
Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar iran Mohammad Eslami ya bayyana cewa harin da Amurka da isra’ila suka kai kan tashohin nukiliyar ta a tsakiyar watan yuli ya nuna cewa Amurka da kawayenta ciki har da isra’ila suna harin naurorin kimiyya na jamhuriyar musulunci ta iran ne.
Shugaban ya fadi hakan ne a wata hira da yayi da gidan talbajin din Al-Masirah na kasar Yamen inda ya jaddada” cewa ba’a taba kai irin wannan harin ba kan nauraron kimiyyar kasar a cikin tarihi, don haka yanayi kai harin yana nuna cewa Amurka da kawayenta sun shiga wani sabon mataki mai hadari, na karuwar tashin hankali kan yakin da suke yi da kimiyyar kasar iran.
A ranar 13 ga watan juni ne isra’ila ta kaddama da yaki kan kasar iran inda ta kashe manyan kwamandodjin sojojinta da masana nukuliya da sauran fararen hula ,
bayan fiye da mako daya kuma Amurka ta shi ga cikin yakin kai tsaye inda tayi ruwan bama -bamai kan tashohin nukiliyar iran wanda hakan keta hurumin majalisar dinkin duniya da kuma yarjejeniyar hana yaduwar makaman nukuliya NPT ne.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 An Amince Da Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci