An mika kashi na uku na aikin hanyar mai tsawon kilomita 21.3 da aka yiwa lakabi da Phase 2B a jiya, bayan kammala sanya hannu kan takardun shaidar kammalarsa.

 

Yayin da aka bude babbar hanyar motar mai tagwayan layuka, lokacin sufuri daga wajen birnin Windhoek zuwa filin jirgin sama na kasa da kasa na Hosea Kutako ya ragu, daga mintuna kusan 50 zuwa kusan mintuna 20 kacal, lamarin da zai yi matukar inganta, da saukaka cunkoson ababen hawa a babban birnin kasar.

(Mai fassara: Saminu Alhassan)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin  November 10, 2025 Daga Birnin Sin Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin November 10, 2025 Daga Birnin Sin Sin Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Amurka Daga Biyan Kudi Na Musammam A Tashoshinta Na Ruwa November 10, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugabar kwamitin wasannin Olympics na duniya (IOC) Kirsty Coventry da kuma shugaban kwamitin na karramawa Thomas Bach a Guangzhou, babban birnin lardin Guangdong da ke kudancin kasar Sin.

Xi ya nuna cewa, kasar Sin ta kasance mai himma, mai ba da kariya kuma mai yayata ruhin wasannin Olympics. Ya ce, gasar wasanni ta kasa ita ce babban bikin wasanni mafi girma a kasar Sin. Kuma yankunan Guangdong, Hong Kong da Macao ne suka hada hannu wajen shirya gasar wasannin ta kasa karo na 15. Ana kyautata zaton cewa, wannan gasar wasannin ta kasa ba wai kawai za ta bayyana sabbin nasarorin da kasar Sin ta samu a sabon zamani ba ne, har ma za ta nuna dimbin abubuwan ci gaba na zamanantarwa mai salo irin na kasar Sin a yankin Guangdong-Hong Kong-Macao.

A nasu bangaren, Kirsty Coventry da Thomas Bach sun bayyana cewa, kwamitin wasannin Olympics na duniya yana godiya ga kasar Sin saboda goyon bayan da take bayarwa na tsawon lokaci, kuma suna fatan ci gaba da karfafa hadin gwiwa da kasar Sin, tare da inganta ci gaban harkokin wasannin Olympics, da kara yada ruhin wasannin na Olympics a duk fadin duniya, da karfafa hadin kai tsakanin al’ummomin dukkan kasashe, da kuma inganta zaman lafiya a duniya.

Kazalika, duk dai a wannan rana, Xi ya gana da wakilan rukunonin gwajin al’amura da na daidaikun mutane a fannin wasanni na kasa da na gasar wasannin motsa jiki, kafin bude gasar wasannin ta kasa ta karo na 15 a Guangzhou. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032 November 9, 2025 Daga Birnin Sin Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji November 9, 2025 Daga Birnin Sin Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15 November 9, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gwamna Namadi Ya Kaddamar Da Aikin Gina Hanyoyi Ba Naira Biliyan 81 A Malam Madori
  • An Daddale Kulla Cinikin Sama Da Dala Biliyan 83 A Bikin CIIE Na Kasar Sin 
  • Kamfanonin Kasa Da Kasa Na Fatan Yin Amfani Da Damammaki Na Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar–Biyar Karo Na 15 Na Sin
  • Sin Ta Harba Sabon Rukunin Taurarin Dan Adam Masu Zagaye Kusa Da Doron Kasa
  • Yarin Fika ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC a Yobe
  • Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa
  • Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15
  • Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki
  • Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa