Aminiya:
2025-11-11@08:15:27 GMT

Sarkin Musulmi ya ba wa makarantu tallafin N1.3bn a Kebbi

Published: 11th, November 2025 GMT

Gidauniyar Sarkin Musulmi kan Zaman Lafiya da Ci-gaba ta bayar da tallafin kayan da darajarsu ta kai Naira biliyan 1.3 domin tallafa wa makarantun Jihar Kebbi.

Kayan da aka bayar sun haɗa da kujeru da teburan karatu da aka samar karkashin shirin gidauniyar, domin rabawa makarantun jihar a matsayin gudummawa don inganta yanayin ilimi.

Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, wanda ya samu rakiyar Sarkin Argungu, Alhaji Sama’ila Muhammadu Mera ya miƙa kayan ne a hukumance a ranar Litinin ga Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, a Bulasa Warehouse da ke kusa da Birnin Kebbi.

Sarkin Argungu, wanda ya yi jawabi a madadin Sarkin Musulmi, ya bayyana cewa wannan kyauta na cikin manufofin Gidauniyar Sarkin Musulmi na inganta ilimi da walwalar al’umma.

Matan sojojin da suka mutu na neman agaji Wani mutum ya rasu a gidan karuwai bayan ziyartar ’yan mata

Da yake karɓar kayan, Gwamna Nasir Idris ya bayyana farin cikinsa matuƙa bisa wannan kyautar alheri da kuma yadda Sarkin Musulmi ke ci gaba da goyon bayan ci-gaban ilimi a Jihar Kebbi da ma ƙasa baki ɗaya.

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: karatu makarantu Sarkin Argungu Sarkin Musulmi Sarkin Musulmi

এছাড়াও পড়ুন:

Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno

 

Ya ƙara da cewa, binciken yankin ya haifar da gano wasu gine-ginen ‘yan ta’adda guda 11 da kuma ceto waɗanda aka sace 86, waɗanda suka haɗa da maza, mata da yara.

 

 

A wani samame makamancin haka, sojojin da aka tura Mangada, sun kama masu samar da kayayyaki ga ‘yan ta’adda su 29 a kan hanyar Chilaria dauke da kayayyaki da dama.

 

Abubuwan da aka kwato daga gare su sun hada da motocin daukar kaya guda biyu da babura masu kafa uku (Keke-napep) dauke da Man fetur, kimanin lita 1,000 a cikin jarkuna, galan hudu na man injin, sabbin tayoyi biyu na motar da ake kafa bindiga, tarin kayan magunguna, da kayan abinci da kayan masarufi.

 

Uba ya bayyana cewa, an gudanar da hare-haren dukka cikin nasara ba tare da wani soja ya samu rauni ba.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Mabiya Mazhabar Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Kano Kan Barazanar Trump Ga Nijeriya November 8, 2025 Manyan Labarai Bisa Rakiyar Jami’an Tsaro Na Ke Ganawa Da Ƴan Bindiga – Sheikh Gumi November 8, 2025 Manyan Labarai Barau Zai Yi Ƙarar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Gawuna/Garo Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Dala Miliyan 10 November 8, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali
  • Matar tsohon Shugaban Ƙasa Shagari ta rasu
  • Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno
  • NAJERIYA A YAU: Dalilan Yaduwar Cutuka A Irin Wannan Lokaci
  •  An Kafa  Mutum-mutumin  Tarihi Na Sarkin Daular Roma Da Ya Durkusa A Gaban Iran
  • Mataimakin Shugaban Majalisar Kebbi ya kuɓuta daga hannun ’yan bindiga
  • Gwamna Soludo ya lashe Zaɓen Anambra karo na biyu
  • Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga
  • NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu