An Sake Bude Gidajen Mai Da Makarantu Da Aka Rufe A Kasar Mali
Published: 11th, November 2025 GMT
A Jiya Litinin an sake bude gidajen sayar da man fetur da aka rufe a cikin birnin Bamako saboda killace iyakokin kasar a kungiyar masu dauke da makamai mai alaka da alka’ida ta yi ta hana shigar da makamashi.
Har ila yau an bude wasu makarantun a cikin birnin na Bamako da safiyar jiya Litinin,kamar kamfanin dillancin labarun “AP” ya nakalto.
Fiye da tankokin jigilar man fetur 100 ne masu dauke da makaman su ka kone kurmus, tare da kashe mutane da kuma kama matukansu da yin garkuwa da su.
A ranar Lahadin da ta gabata ne dai kungiyar tarayyar Afirka ta fitar da bayani na yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su dauki matakin fuskantar masu wuce gona da iri a Mali.
Haka nan kuma sanarwar ta yi tir da garkuwa da Misrawa uku da aka yi.
Masu bin diddigin abinda yake faruwa a Mali suna ganin cewa da akwai makarmashiyar abokan gaba a cikin lamarin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Trump Ya Yi Wa Ma’aikatan Filayen Jiragen Sama Barazana November 11, 2025 Donald Trump Na Amurka Ya Karbi Bakuncin Shugaban Rikon Kwaryar Kasar Syria Ahmad Shar November 11, 2025 Amnesty Ta Kira Yi Gwamnatin Najeriya Da Ta Wanke ‘Yan Ogoni 9 Da Aka Zartarwa Da Hukuncin Kisa Shekaru 30 A Baya November 11, 2025 Hukumar Alhazai Ta Kasa A Nigeriya Ta sanar Da Rage Kudin Farashin Aikin Hajji Na Bana November 10, 2025 Hukumar Kare Hakkin Bil Adama Ta M D D Ta yi Gargadi Game Da Abin Da ke Faruwa A El-Fasher November 10, 2025 Iran Tayi Tir Da Rashin Kyakkyawar Niyyar Amurka Kan Batun Tattaunawa Bayan Kalaman Trump November 10, 2025 Afrika Ta Kudu Tace Babu Abinda Zai faru idan Amurka ba ta halarci taron G20 ba November 10, 2025 Babu Wani Zabi Da Ya Rage Face Amincewa Da Iran A Matsayin Cibiyar Kimiyyar Masana’antar Nukiliya November 10, 2025 Kamaru: Chiroma Ya Bai Wa Gwamnati Sa’o’i 48 Da Ta Saki Wadanda Ta Kama Bayan Zabe November 10, 2025 ‘Yan Jarida 44 Ne Su Ka Yi Shahada A Sansanonin Hijira Na Gaza November 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sudan : MDD ta yi Allah wadai da ta’addancin da aka aikata a El-Fasher
Majalisar Dinkin Duniya, ta yi Allah wadai da mummunan ta’addancin da aka aikata kan fararen hula a yankin El-Fasher na Sudan.
Ofishin kare hakkin dan adam na Majalisar Dinkin Duniya da ke Sudan ya yi gargadin cewa El-Fasher ya zama birnin makoki a yayin da ake ci gaba da kai hare-hare masu muni, wanda hakan ya haddasa wahalhalu marasa misaltuwa.
A cikin wani bidiyo da aka wallafa a dandalin sada zumunta na X, Li Fung, Wakiliyar Kare Hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya a Sudan, ta ce: “A cikin kwanaki goma da suka gabata, yankin El-Fasher ya kasance wurin da ake samun karuwar hare-haren ta’addanci.
A cewarta, “an kashe daruruwan mutane, ciki har da mata, yara, da wadanda suka jikkata wadanda suka nemi mafaka a asibitoci da makarantu.
Ta kuma nuna cewa an kama dubban mutane, ciki har da ma’aikatan lafiya da ‘yan jarida.
“Abin da muke gani ba rikici ba ne, hari ne kan rayuwar dan adam, wanda galibi ya dogara ne akan kabilanci.”
A ranar 26 ga Oktoba, Rundunar Taimakon Gaggawa (RSF) ta kwace iko da El-Fasher kuma ta yi kisan gilla ga fararen hula, a cewar kungiyoyin cikin gida da na kasa da kasa, wanda hakan ya haifar da fargabar raba kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Najeriya: An yi zanga-zangar tir da barazanar Trump bisa zargin kisan Kiristoci November 9, 2025 Lebanon: Akalla mutane uku sun mutu a hare-haren Isra’ila November 9, 2025 An Kafa Mutum-mutumin Tarihi Na Sarkin Daular Roma Da Ya Durkusa A Gaban Sarkin Iran November 9, 2025 Kamfanonin Jiragen Sama Da Dama Na Amurka Sun Dakatar Da Jigilar Matafiya Saboda Rufe Ayyukan Gwamnati November 9, 2025 Wasu Kasashe Takwas Sun Bukaci Ganin An kama Benjamine Netanyahu November 9, 2025 WFP: Ana Fama Da Matsananciyar Yunwa A Gabashin DRC November 9, 2025 Iran da Pakistan sun habaka cinikayyar kan iyaka don karfafa kasuwanci da tsaro November 9, 2025 Tanzania: ‘Yan sanda sun kama wani babban jigon adawar siyasa November 9, 2025 Martanin Iran ya haddasa wa Isra’ila hasarar fiye da Dala Miliyan 200 November 9, 2025 Biden Ya Caccaki Trump Bisa Tuhumarsa Da Kawo Barna November 9, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci