Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Jaddada Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Makiya
Published: 2nd, October 2025 GMT
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun jaddada aniyarsu ta watsi da duk wata barazanar makiya tare da alwashin mayar da martani mai tsanani fiye da harin alkawarin gaskiya da ya gabata
A cikin wani sako mai kakkausar murya, Dakarun kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) sun yi gargadi ga haramtacciyar kasar Isra’ila game da aikata sabbin kura-kurai tare da jaddada cewa duk wani hari da za a kai wa Iran zai fuskanci martani mai tsauri fiye da martanin Alkawarin Gaskiya na baya.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauki matakin soji da na siyasa bai daya dangane da tunkarar barazanar da take fuskanta da kuma matakin da ya biyo bayan sake maido da takunkumin da kare kan kasarta, a daidai lokacin da ake fuskantar barazana da kuma alƙawarin mayar da martani mai tsauri kan duk wani hari da za a kai kan ƙasarta.
A cikin wani sako mai kakkausar murya, Dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta gargadi haramtacciyar kasar Isra’ila kan tafka sabon kura-kurai tare da jaddada cewa duk wani hari da za a kai wa Iran zai fuskanci mummunan martani fiye da martanin Alkawarin Gaskiya na baya. Dakarun kare juyin juya halin ta jaddada cewa wadannan ba kawai hukunci ba ne mai tsauri ba, har ma sun aike da sako karara cewa zamanin barazana ya kare, kuma duk wani harin wuce gona da iri za a mayar da martani wanda zai sa makiya su yi nadama. Wannan matsaya dai na zuwa ne a daidai lokacin da Iran ke ikirarin cewa ba za ta yi sassauci ga bangarorin Turai ba, wadanda suka rufe kofar diflomasiyya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwa Da Ke Hulda Da Haramtacciyar Kasar Isra’ila October 2, 2025 Hukumar “UNRWA” Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Kashe Falasdinawa 100 Akalla Kowace Rana October 2, 2025 Masar Ta Ce: Tana Goyon Bayan Kawo Karshen Yakin Sudan Domin Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar October 2, 2025 Duniya na tir da farmakin Isra’ila kan jirgin ruwan ‘yan agaji zuwa Gaza October 2, 2025 Colombia ta kori jami’an diflomasiyyar Isra’ila October 2, 2025 DRC : An yanke wa Joseph Kabila hukuncin kisa kan cin amanar kasa October 2, 2025 Isra’ila ta kashe Falasdinawa 44 a ranar Laraba October 2, 2025 Iran ta bukaci a kakaba wa Isra’ila takunkumi kan kisan kiyashin Gaza October 2, 2025 Mohajerani: Iran ba ta maraba da yaki amma ta shirya don kare kanta October 2, 2025 Sojojin Ruwan Isra’ila sun kai farmaki kan jiragen ruwa na Sumud Flotilla October 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Dakarun kare juyin juya halin Musulunci martani mai
এছাড়াও পড়ুন:
Lebanon za ta shigar da kara a kan Isra’ila a MDD game da gina Katanga a iyakarta
Gwamnatin Beirut ta ce za ta shigar da kara a kan Isra’ila gaban Majalisar Dinikin Duniya game da gida katangar siminti a kan iyakar Kudancin Lebanon.
A cikin wata sanarwa data fitar fadar shugaban Lebanon ta sanar da cewa Beirut za ta shigar da kara a Majalisar Dinkin Duniya game da gina katangar.
Shugaban Lebanon Joseph Aoun ya umarci Ministan Harkokin Wajen kasar Youssef Radji da ya umurci tawagar Lebanon ta Dindindin a Majalisar Dinkin Duniya da ta shigar da karar gaggawa a kwamitin Tsaro kan gwamnatin Isra’ila saboda gina katangar siminti a kan iyakar kudancin Lebanon, wadda ta wuce ‘’Layi Shuɗi’’ da aka zana bayan janyewar Isra’ila a shekarar 2000.
Hukumomin Lebanon sun ce katangar simintin da sojojin Isra’ila suka gina ta hana mazauna kudancin Lebanon shiga wani yanki mai fadin murabba’in mita 4,000 na yankin Lebanon.
Wani bincike da Rundunar Wucin Gadi ta Majalisar Dinkin Duniya (UNIFIL) ta gudanar a watan Oktoba ya nuna cewa katangar da sojojin Isra’ila suka gina ta ratsa Layin Shuɗi, kamar yadda Stéphane Dujarric, kakakin Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, ya sanar a ranar Juma’a.
An kuma gina wani sashe na biyu na wata katangar a kudu maso gabashin kauyen Yaroun na Lebanon, kuma ita ma ta ratsa Layin Shuɗi.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran : kasantuwar sojojin Amurka a yankin Caribbean barazana ce ga zaman lafiyar duniya November 16, 2025 AU ta sake nanata cewa “Babu kisan kare dangi a arewacin Najeriya November 16, 2025 Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain November 16, 2025 Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta November 15, 2025 Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000 November 15, 2025 Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin Da Kotu Za Ta Yanke Akansa November 15, 2025 An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Ka Fi Sayar Wa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza November 15, 2025 MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci