HausaTv:
2025-11-18@14:02:56 GMT

Duniya na tir da farmakin Isra’ila kan jirgin ruwan ‘yan agaji zuwa Gaza

Published: 2nd, October 2025 GMT

Kasashen duniya na ci gaba da yin Allah wadai da farmakin da Isra’ila ke ci gaba da kai wa kan jiragen ruwan ‘yan fafatuka dake dauke da kayan agaji ga al’ummar Gaza.

Kungiyoyin Falasdinawa, kwararru na Majalisar Dinkin Duniya da gwamnatocin Turai sun bi sahu inda sukayi tir da harin baya bayan nan da aka kai wa jirgin ruwan Global Sumud Flotilla a cikin ruwan kasa da kasa.

Hamas ma ta yi Allah wadai da farmakin kan Global Sumud Flotilla a iyaka da Gaza wanda ta danganta a matsayin “laifi na fashin teku da ta’addanci kan fararen hula”, tana mai kira ga “dukkan masu kare ‘yanci a duniya” da su yi Allah wadai da harin.

Kungiyar Jihadin Islamic ta Falasdinu ta fitar da irin wannan sanarwa, inda ta bayyana harin a matsayin ” fashin teku da kuma keta yarjejeniyar kasa da kasa da kuma na jin kai”,

Ita ma jami’ar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil’adama a yankunan Falasdinawa da aka mamaye Francesca Albanese,, ta ce kamen da Isra’ila ta yi wa masu fafutukar “ba bisa ka’ida ba ne” ta kuma zargi gwamnatocin kasashen Yamma da hannu dumu-dumu.

Faransa ta bukaci Isra’ila da ta “tabbatar da lafiyar ‘yan fafatukar tare da ba su kariya ta ofishin jakadanci”.

Switzerland ta ce duk wani mataki da za a dauka a kan jirgin “dole ne ya bi ka’idoji.

Ma’aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta yi Allah wadai da kakkausar murya” kan abin da ta kira “ta’addanci” da sojojin ruwan Isra’ila suka yi.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Colombia ta kori jami’an diflomasiyyar Isra’ila October 2, 2025 DRC : An yanke wa Joseph Kabila hukuncin kisa kan cin amanar kasa October 2, 2025 Isra’ila ta kashe Falasdinawa 44 a ranar Laraba October 2, 2025 Iran ta bukaci a kakaba wa Isra’ila takunkumi kan kisan kiyashin Gaza October 2, 2025 Mohajerani: Iran ba ta maraba da yaki amma ta shirya don kare kanta October 2, 2025 Sojojin Ruwan Isra’ila sun kai farmaki kan jiragen ruwa na Sumud Flotilla October 2, 2025 Rasha: Dawo Da Tsarin Takunkumai A Kan Iran Ya Saba Wa Dokar MDD October 2, 2025 Gaza: Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren Isra’ila ya kai 66,148 October 2, 2025 Kotun Afirka ta Kudu ta samu madugun adawa da laifin harba  bindiga a bainar jama’a a 2018 October 2, 2025 Kungiyar RSF Ta Shigar Da Kara A Kotun ICC Kan Kisan Isra’ila A Gaza. October 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: Allah wadai da

এছাড়াও পড়ুন:

Mahukuntan Gaza Sun Yi Gargadin Bullar Bala’in Jin Kai A Yankin Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba

Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gaza ta yi gargadin cewa: Akwai wani bala’i da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin jin kai

Ofishin Yada Labarai na Gwamnati a Zirin Gaza ya fitar da Sanarwar Manema Labarai Mai Lamba (1021) a yau, Litinin, inda ya yi magana kan sabbin ci gaba da manufofin gwamnati, tare da mai da hankali kan rikicin jin kai da Falasdinawa da aka kora suka fuskanta sakamakon mummunan harin sojojin mamayar Isra’ila.

Sanarwar ta nuna cewa gwamnatin mamayar Isra’ila ta haifar da mummunan bala’in gidaje, inda sama da iyalai Falasdinawa 288,000 ke fuskantar mawuyacin hali saboda rashin kayan more rayuwa na yau da kullun. Gwamnatin mamayar Isra’ila ta kara ta’azzara bala’in da gangan ta hanyar hana shigar da kayan mafaka masu mahimmanci, ciki har da tanti, tarpaulins, katifu, barguna masu kariya daga zafi, kayan dumama yara da tsofaffi, wuraren tsafta na hannu, da kayayyakin samar da makamashi da hasken wuta.

Sanarwar ta yi gargadin cewa ‘yan gudun hijirar suna fuskantar hunturu ba tare da kariya ba, tana mai jaddada cewa yanayin jin kai a Zirin Gaza shine mafi muni tun farkon harin. Ta kuma bayyana cewa gwamnatin mamayar Isra’ila tana ci gaba da manufofinta na takaitawa, rufe hanyoyin shiga da kuma jinkirta aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta da yarjejeniyar jin kai.

Sanarwar ta yi kira ga ƙasashen duniya, ciki har da shugaban Amurka, ƙasashen da ke shiga tsakani, da kuma waɗanda suka tabbatar da yarjejeniyar, da su ɗauki matakin gaggawa don tilasta wa gwamnatin  mamayar Isra’ila ta cika wajibcinta na jin kai. Ta jaddada cewa samar da kayan masarufi na yau da kullun ga waɗanda suka rasa matsuguninsu aiki ne na doka, na ɗabi’a, da na jin kai wanda ba za a iya ɗagewa ba.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci November 17, 2025 Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango November 17, 2025 Alummar Kasar Ecodo Sun yi Watsi Da Batun Sake Dawo Da Sansanin Sojin Amurka A Kasar November 17, 2025 Sojojin HKi Sun Kashe Wasu Falasdinawa Guda 2 A Sansanin Yan Gudun Hijira November 17, 2025 Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya November 17, 2025 Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza
  • MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza
  • Mahukuntan Gaza Sun Yi Gargadin Bullar Bala’in Jin Kai A Yankin Da Ba A Taba Ganin Irinsa Ba
  • Kwamitin tsaron MDD zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza
  • Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku
  • An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli
  • Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon
  • IRGC ta kama wani jirgin ruwan dakon mai a gabar tekun kudancin Makran
  • Lebanon za ta shigar da kara a kan Isra’ila a MDD game da gina Katanga a iyakarta
  •  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza