Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe
Published: 1st, October 2025 GMT
Tawagar jiragen ruwan ‘Usturah’ masu rajin karya kofar ragon da aka yiwa Gaza, sun bada labarin cewa sojojin ruwa na HKI sun kai masu hare-hare a safiyar yau Laraba.
Tashar talabijin ta Al-mayadeen ta bayyana cewa, majiyar ta bayyana cewa al-amarin akwai hatsari amma duk da haka zasu ci gaba da hanyarsu ta zuwa Gaza, duk tare da wadannan hattsurran.
Labarin ya kara da cewa, jirgin Alman, ya gamu da hare-hare daga yahudawan wanda ya tilasta masa jada baya zuwa wani waje. Banda ya an yanke dukkan kafafen sadarwa da waje.
Gwamnatin yahudawan dai sun sha alwashin hana dukkan jiragen Ustura isa gaza, kuma ta bayyana cewa ta tura jiragen ruwan yaki, wadanda suka kama dukka mutanen da suke cikin kananan kwale-kwale zuwa cikin wani jirgin ruwa yaki tare da tsaresu a ciki har zuwa lokacinda za’a san abinda za’a yi da su.
Sojojin yahudawa sun bayyana cewa idan ta kama zasu nutsar da wasu jiragen ruwan da suke tahowa Gaza. Kuma mai yuwa wasu su rasa rayukansu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shahadar Nasrallah Ta Gadar Da Juriya A Kan Gwagwarmaya Ga Al’ummomi Masu ‘Yanci October 1, 2025 Muhammad ElBaradei Ya Yi Kakkausar Suka Ga Shirin Trump Akan Gaza October 1, 2025 Trump Ya Bayar Da Umarnin Aike Wa Da Jiragen Ruwa Na Nukiliya Zuwa Kusa Da Rasha October 1, 2025 Gaza: ‘Yan Gwagwarmaya Suna Ci Gaba Da Kai Wa Sojojin Mamaya Hare-hare October 1, 2025 Sojojin Yemen Sun Kai Hari Akan Wani Jirgin Ruwa Da Ya Nufi HKI October 1, 2025 Pezeshkian: Iran Zata Iya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Kawo Zaman Lafiya A Duniya September 30, 2025 Mataimakin Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Hari Kan Iran Gwajin Karfinta Ne A Fagen Kimiyya Da Fasaha September 30, 2025 Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Ana Musayar Sakonni Tsakanin Kasar Iran Da Amurka September 30, 2025 Janar Safawi; Iran Ta Kashe Matukan Jirgin Saman Isra’ila 16 A Yakin Kwanaki 12 Da Aka Yi A Tsakaninsu September 30, 2025 Ambaliyar Ruwa Ya Yi Barna A Sassan Sudan Tare Da Kara Janyo Matsalolin Jin Kai A Kasar September 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: bayyana cewa
এছাড়াও পড়ুন:
An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Fi Sayarwa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza
Kungiyar “Oil Change International” mai zaman kanta ta bayyana cewa da akwai kasashe 25 da su ne su ka rika sayar wa da “Isra’ila” man fetur a tsawon lokacin yakin Gaza.
Rahoton wannan jaridar ya yi ishara da kasashe 25 da su ne madogarar Haramtacciyar Kasar Isra’ila” wajen samun makamashin da ta rika amfani da shi a motocinta nay akin Gaza.
Jaridar “al-Ahbar” wacce ta buga wannan rahoton da kungiyar “ Oil Change International” mai zaman kanta ta watsa a yayin taron da ake yin a muhalli a kasar Brazil, ta ce; Kasashen Azerbaijan da kuma Kazakhstan ne a gaba da su ka bai wa ‘yan sahayoniya kaso70% na man fetur din da motocinsu na yaki su ka rka amfani da su tun daga watan Oktoba 2023 zuwa2025.
Rahoton ya kuma ce, wadannan kasashen biyu suna da cikakkiyar masaniya akan cewa man fetur din da suke bai wa Haramtacciyar Kasar Isra’ila za a yi amfani da shi ne a yakin Gaza.
A dalilin hakan, kungiyar ta yi kira ga wadannan kasashen da su yi furuci da cewa da su aka yi laifukan yaki a Gza, musamman yi wa mutane kisan kare dangi.
Tun a farkon yakin ne dai kungiyar ta “Oil Change International” ta bai wa kamfanin tattara bayanai na “Data Disk” kwangiyar bibiyar yadda ake jigilar man fetur zuwa Haramtacciyar kasar ta Yahudawa. Kamfanin kuwa ya iya gano an yi jigilar man fetur din har sau 323, da nauyinsa ya kai miliyan 21.1.
Bayan wadannan kasashen biyu da akwai kasashen Rasha, Girka da Amurka a cikin jerin wadanda suke bai wa Haramtacciyar Kasar ta Yahudawa man fetur.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Mali ta Dakatar da Tashoshin Talabijin na Faransa TF1 da LCI November 15, 2025 Gaza: Amurka na matsin lamba ga kwamitin tsaro don amincewa da shirin Trump November 15, 2025 AU da MDD, sun karfafa dabarun tabbatar da zaman lafiya da tsaro November 15, 2025 Iran ta bukaci duniya ta gaggauta daukar mataki a Sudan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci