A wannan Laraba ce wata kotu a Afirka ta Kudu ta samu madugun ‘yan adawa Julius Malema da laifin harba bindiga a bainar jama’a a shekarar 2018, hukuncin da zai iya sa a hana shi shiga majalisar.

Malema ya harba bindiga sama a lokacin bikin cikar shkaru biyar da kafa jam’iyyar Economic Freedom Fighters (EFF)  a lardin Eastern Cape, wanda ya saba wa dokar hana sarrafa bindigogi.

Idan har aka yanke masa hukuncin zaman gidan yari, Malema, wanda ya shafe sama da shekaru 10 yana dan majalisa, za a dakatar da shi  daga ci gaba da zama mamba a majalisar dokoki a karkashin kundin tsarin mulkin kasa.

A rahoton kamfanin dillancin labaran Reuters Mai shari’a Twant Olivier ta ce, kwanaki uku bayan yanke hukuncin, “Malema ya aikata laifin mallakar makami ba bisa ka’ida ba, da mallakar harsashi ba bisa ka’ida ba, harba  bindiga a wani wuri na zama ko taruwar jama’a, da kuma jefa mutane ko kaddarorinsu a cikin hadari. Yayin da aka wanke mai tsaron lafiyarsa, Adrian Snyman, wanda ake zargi da mika masa makamin.

Alkaliyar kotun ta ce za a bayar da rahoton yanke hukunci a ranar 23 ga watan Janairu.

A nasu bangaren, jam’iyyar Malema ta bayyana a cikin wata sanarwa cewa wannan ya tabbatar da cewa wannan wata farfaganda ce ta yunkurin dakile da kuma karya shugaban EFF ko ta wane hali, domin yin tasiri a cikin harkokinsa na siyasa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar RSF Ta Shigar Da Kara A Kotun ICC Kan Kisan Isra’ila A Gaza. October 1, 2025 Kasar Pakistan Tayi Gwajin  Makami Mai Linzami Na Fatah 4 Cikin Nasara. October 1, 2025 A gobe Ne Ake Sa Ran Tawagar Agaji Ta Sumud Flotilla Za ta Isa Gaza. October 1, 2025 Iran Ta yi Kira Da A Gaggauta Kakabawa HKI Takunkumi October 1, 2025 A yau Najeriya ke bikin cika shekaru 65 da samun yancin kai October 1, 2025 Aragchi: Za’a Fara Tattaunawa Ta Karshe Dangane Da Shirin Snapback October 1, 2025 Tinubu: Na Gaji Rusashen Tattalin Arziki A Sanda Na Karbi Ikon Kasar October 1, 2025 Iran: Dakarun Ruwa Na Iran A Shirye Suke Su Shiga Yaki Da Kowa Don Kare Kasa October 1, 2025 Pezeshkiya: Aiki Ta Kasar China Yana Da Matukar Muhimmanci Musamman A Wannan Halin Da Ake Ciki October 1, 2025 Tawagar Jiragen ‘Assumud’: Yahudawan Isra’ila Sun Kai Mana Hare-Hare Da Safe October 1, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain

A karon farko an yi wani wasan kwallon kafa na sada zumunci da ba a saba gani ba tsakanin ‘yan wasan Basque, da Falasdinu a Spain.

Masu shirya wasan sun ce kimanin ‘yan kallo 50,000 ne suka samu tikitin shiga a filin wasa na San Mames, gidan Athletic Bilbao.

Masoya da yawa sun daga tutocin Falasdinawa, da kuma tutocin yankin arewacin Basque Country.

Duk da cewa an fitar da Falasdinu a zagaye na farko na gasar cin kofin duniya na 2026, wanda za a gudanar a watan Yuni da Yuli a Canada, Amurka, da Mexico, ana ganin murza leda da Falasdinun ta yi a Turai a matsayin mai matukar tasiri idan aka waiwaiyi yakin da Isra’ila ta kwashe tanayi a Gaza da kuma yadda duniya ke cigaba da amincewa da falasdinu a matsayin kasa.

Falasdinu ta sha kashi da ci 3-0 amma babban abin da ke gabanta shi ne haskawa a idon duniya bayan da wasu kasashen turai suka amince da ita bayan harin Hamas na ranar 7 ga Oktoba.

Shekaru shida kenan da Falasdinawa basu buga wasa gida ba.

Tun soma rikicin, Isra’ila ta lalata filayen wasa kusan 289,” a cewar majiyoyi.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Amurka Ta Yi Gwajin Makaman Nukiliya A Watan Ogusta November 15, 2025 Adadin Ma’adanin “Colbat” Da DRC Ta Bai Wa Duniya Ya Kai Ton 1,000 November 15, 2025 Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin  Da Kotu  Za Ta Yanke Akansa November 15, 2025  An Bayyana Sunayen Kasashen Da Su Ka Fi Sayar Wa “Isra’ila” Man Fetur A Lokacin Yakin Gaza November 15, 2025 MDD: Mutane 100,000 Ne Su Ka Fice Daga Birnin Al-Fasher Na Kasar Sudan November 15, 2025 Jakadan Iran A Majalisar Dinkin Duniya Yace Iran Ba za Ta Taba Mika Wuya Ga Duk Wata Barazana Ba November 15, 2025 Kasashen Latin Amurka Sun Shirya Tsaf Don Mayar Da Martani Kan Wuce Gona Da Irin Amurka Kan Venuzuwela November 15, 2025 Rasha Tace Bata Da Shirin Kai wa Kungiyar Nato Hari Amma Za ta Mayar Da Martani Kan Duk Wata Barazana November 15, 2025 Shugaban Iran Da Prime Ministan Iraqi Sun Tattaunawa Kan Batun Zabe Da Kuma Alakar Dake Tsakaninsu. November 15, 2025 M D D Ta yi Tir Da Harin Da Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Suka Kai A Masallaci A Yammacin kogin Jodan November 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Afrika ta Kudu Ta yi Gargadi Game Da Duk Wani Yunkuri Na Fitar Da Falasdinawa Daga Yankin Gaza
  • Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza
  • Congo ta tsawaita haramcin fataucin ma’adinai a gabashin kasar
  • Na’ini: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Da Kansa Ya Jagoranci Yaki Kwanaki 12 Da Aka Kaddamar Kan Iran
  • Na’im Dassim: Gwamnatin Lebanon Zata Yi Babban Kuskure Matukar Tabi Hanyar Sassauci
  • Rushewar Ramukan Hako Ma’adinai Ta Kashe Mutane 32 A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango
  • Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya
  • Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda
  • Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar
  • Falasdinu ta yi wasan sada zumunci a Spain