Gwamna Abba Ya Zargi ‘Yansanda Da Yin Zagon Ƙasa Ga Taron Ranar Samun ‘Yancin Nijeriya A Kano
Published: 1st, October 2025 GMT
Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin jama’a a fadin jihar, tare da tabbatar da cewa ba za su bar irin waɗannan matakai su ɗauke hankalinsu daga manufar tabbatar da zaman lafiya ba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku.
এছাড়াও পড়ুন:
Tsohon Minista Kabiru Turaki ya zama sabon shugaban PDP na ƙasa
An zaɓi tsohon Ministan Ayyuka na Musamman da Harkokin Gwamnati, Kabiru Tanimu Turaki, a matsayin sabon shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa a yayin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a birnin Ibadan na Jihar Oyo a ranar Asabar.
PDP ta ce Barista Kabiru Tanimu Turaki, ya yi nasarar ce akan Sanata Lado Ɗan Marke da ƙuri’u sama da dubu ɗaya da ɗari biyar, da wakilai 3, 131 suka halarta.
PDP za ta sake farɗaɗowa idan shugabanninta suka cire girman kai — Anenih Fintiri ya yi watsi da korar Wike daga PDPHakan dai na zuwa ne yayin da jam’iyyar ta PDP ta dakatar da Wike da wasu jiga-jigan jam’iyyar, yayin da gwamnonin Adamawa da na Fulato suka ƙalubalanci matakin suna masu cewar matakin ka iya ƙara rura wutar rikicin da jam’iyyar ke ciki.
Barista Kabiru Tanimu Turaki, ya samu ƙuri’u 1,516 daga cikin ƙuri’u 1, 834 da aka kaɗa a yayin zaɓen.
A kujeru biyu ne dai aka yi zaɓe a babban taron jam’iyyar na ƙasa, yayin da dama daga sauran kujerun shugabancin jam’iyyar kuma aka yi maslaha a tsakanin ’yan takara wanda daga bisani aka kira wakilai daga jihohi suka kaɗa ƙuri’unsu kamar yadda dokar hukumar zaben Najeriya ta tanada.