Shugaban Iran: Yunkurin Durkusar Da Alummar Iran Bashi Da Maraba Da Mafarki.
Published: 29th, September 2025 GMT
Shugaban kasar Iran mas’ud pezishkiyan ya bayyana a wajen taron ranar yan kwana-kwana ta kasa da aka gudanar a ranar litinin a birnin Tehran cewa yayi tir da takunkumin da kasashen turai suka sake kakabawa iran, yace duk wani kokarin durkusar da kasar iran ba wani abu bane face mafarkin tsaye.
Shugaban ya kara da cewa an yi amfani da sanya takunkumin ne don kara matsin lambar siyasa kan kasar iran da kuma wulakanta ta,amma tuni gwamnati ta bullo da dabaru acikin gida na nuna cirjiya kan takunkumin.
Matakin na kasashen turai kan kasar iran yazo ne adaidai lokacin da ake cikin mawuyacin yanayi a yanki, da kuma nuna harshen damo game da rikicin dake faruwa a yankin Gaza , don haka ake kokari wajen inganta hanyoyin tattalin arziki da fasaha a cikin gida, kuma takunkumi wata barazana ce daga waje da za’a iya shawo kanta ta hanyar hadinkai a cikin gida.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kwamitin Tsaro A Majalisar Dokokin Iran Ta Gama Tsara Ficewar Kasar Daga NPT September 29, 2025 An Kashe Sojan HKI Guda A Harin Maida Martani A Yankin Yamma Da Kogin Jordan September 29, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa Bukatun Amurka Daga Iran Ba Mai Yuwa Ba Ne September 29, 2025 Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran Yace SnapBack Baya Bisa Ka’ida September 29, 2025 Jami’an Tsaro A kasar Burtaniya Sun Tsare George Gallowy Da Matarsa Na Wani Lokaci September 29, 2025 Ayarin Jiragen Ruwan Keta Killace Yankin Gaza Sun Kusa Isa Yankin September 29, 2025 Nato Ta Yi Gargadin Cewa Za Ta Kai Wa Jiragen Yakin Rasha Hari September 29, 2025 Guinea: An Tsayar Da Ranar 28 Ga Disamba Domin Zaben Shugaban Kasa September 29, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi September 28, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Rashin Amincewa Da Duk Wani Takunkumi Kan Iran September 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Tawagar Wasan Wushu Ta Kasar Iran Ta Samu Lambobin Yabo 4 A Saudiya
Tawagar wasannin Wushu na kasar Iran ta nuna rawar gani sosai a gasar hadin kan kasashen musulmi da ake yi a kasar saudiya inda ta samu lambobin yabo guda 4 wato Azurfa 1 tagulla 1 da kuma zinariya 2 a ranar karshe na gasa a wannan bangaren.
A bangaren mata kuma Sara shafi’I wacce ta fara fitowa a gasar kasa da kasa ta doke abokiyar hamayyarta daga kasashen kargyzstan da Turikiya ta kai ga wasan karshe , daga nan kuma ta yi galaba a kan abokiyar hammayarta ta kasar masar da ya kai ga bugun daga kai sai mai tsaron gida a zagayen farko don samu lambar zinariya
Haka zalika a bangaren mata masu nauyin kilograme 60 Sohaila Mansurian ta yi nasara akan abokiyar karawarta daga kasashen tunusiya da masar kuma ta samu lambar yabo ta zinariya ga kasar ta.
A bangaren masu nauyin kilo grame 70 kuma a gasar ta duniya Erfan muharrami bayan yayi galaba a akan abokin karawarsa daga masar Pakistan da kuma Afghanistan ya tunkari dan kasar kyrgirstan a wasan .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Nukiliyar Iran Yace Amurka Da Israila Sun Shiga Sabon Mataki Mai Hadari November 17, 2025 Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza November 17, 2025 Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 An Amince Da Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci