Jami’an Tsaro A kasar Burtaniya Sun Tsare George Gallowy Da Matarsa Na Wani Lokaci
Published: 29th, September 2025 GMT
Jami’an tsaron kasar Burtania sun kama George Gallaway da matar a birnin londan bayan sun shigo kasar daga kasar Rasha a ranar Asabar.
Kamfanin dillancin labaran Ip na kasar Iran ya bayyana cewa Gallawy da matarsa sun shahara da goyon bayan gwagwarmayan falasdinawa da kuma kiyayya ga HKI.
Kafin haka gwamnatin kasar Burtania ta amince da samuwar kasar Falasdinu a babban taron MDD, amma amincewar samuwar kasar falasdinu bai hana ci gaba da kissan falasdinawa.
Gallawy wanda ya kasashence tsohon dan majalisar dokokin kasar burtaniya, ya kuma karbi kyautar Isma’il Haniyya. Sannan a cikin watan bayun shekara da 2025 inda ya halarci bikin cika shekaru 46 da nasarar juyin juya halin musulunci a kasar IRAN.
Yansandan kasar Burtania sun tsare su na wani lokaci sun sun sallamesu banda haka sun bayyana cewa wannan tabbatar da tsaro a kasar da kuma HKI.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ayarin Jiragen Ruwan Keta Killace Yankin Gaza Sun Kusa Isa Yankin September 29, 2025 Nato Ta Yi Gargadin Cewa Za Ta Kai Wa Jiragen Yakin Rasha Hari September 29, 2025 Guinea: An Tsayar Da Ranar 28 Ga Disamba Domin Zaben Shugaban Kasa September 29, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi September 28, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Rashin Amincewa Da Duk Wani Takunkumi Kan Iran September 28, 2025 Kasashe 77 Ne Na Duniya Suka Fice A Lokacin Jawabin Fira Ministan Isra’ila A Taron Majalisar Dinkin Duniya September 28, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Kakabawa Iran Takunkumin Rashin Adalci September 28, 2025 Shugaban Majalisar Shawarwar Musulunci Ya Ce: Iran Ba Zata Kimanta Takunkumin Da Aka Kakaba Mata Ba September 28, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 149 September 28, 2025 Takunkuman MDD kan Iran sun fara aiki September 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Hamas Ta yi Watsi Da Amincewa Da Kudurin Amurka Da Kwamitin Tsaro Ya yi Kan Gaza
Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da daftarin kuduri da kasar Amurka ta gabatar mata na kafa sansanin sojojin kasa da kasa a yankin Gaza.
An amince da kudurin ne a jiya litinin inda aka amince da shirin na Donald Trump kan Gaza kuma ta bada umarnin kirkiro dakarun kasa da kasa na hadin guiwa da zai hada da mafiyawancin daga kasashen musulmi da zai kunshi kasashen Masar, Indonesia, da kuma kasar Azarbaijan,
Kungiyar Hamas ta yi watsi da wannan kuduri da zai kunshi dakarun kasada kasa domin baya wakiltar hakkokin falasdinawa kuma an yi shi ne domin kwabe dammarar dakarun gwagwarmayar neman yancin falasdinu.
Haka zalika ta kara da cewa kudurin bai kunshi bukatun siyasa da taimakon jinkai da kuma hakkokin alummar falasdinu ba, don haka cewa duk wani sojan kasa da kasa da zaa aika zuwa iyakar gaza ne kawai, domin sa ido kan yadda ake aiki da dakatar da bude wuta karkashin kulawar majalisar dinkin duniya.
Sai dai kasashen rasha da china sun kada kuriar nuna rashin amincewa da kudurin na Amurka .
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Afrika ta Kudu Ta yi Gargadi Game Da Duk Wani Yunkuri Na Fitar Da Falasdinawa Daga Yankin Gaza November 18, 2025 Tsohon jami’an MDD Yayi Tir Da Amincewa Da Kudurin Amurka A Kwamitin Sulhu Kan Gaza November 18, 2025 Mataimakin Shugaban Iran Na Daya Ya Gana Da Prime Ministan Rasha A Birnin Mosko November 18, 2025 Ministan tsaron Iran na Ziyara a UAE don karfafa dangantakar tsaro tsakanin kasashen yankin November 18, 2025 Masu shigar da kara na ICC sun bukaci hukuncin daurin rai da rai a kan kwamandan RSF November 18, 2025 MDD ta amince da kudurin tura dakarun kasa da kasa zuwa Gaza November 18, 2025 Congo ta tsawaita haramcin fataucin ma’adinai a gabashin kasar November 18, 2025 Rasha: An dakile wani yunkurin kisan gilla kan Sakataren Majalisar Tsaron kasa November 18, 2025 Aref: Iran Tana Da Kyakkyawar Alaka Da Mambobin Kungiyar Hadin Gwiwa Ta Shanghai {SCO} November 17, 2025 Na’ini: Jagora Ne Da Kansa Ya Jagoranci Lamurra A Lokacin Yakin Kwanaki 12 Da Aka Kaddamar Kan Iran November 17, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci