An Kashe Sojan HKI Guda A Harin Maida Martani A Yankin Yamma Da Kogin Jordan
Published: 29th, September 2025 GMT
An kashe sojan HKI guda a safiyar ranar Lahadi bayan da wani ba falasdine mai tuka babbar mota ya Burma motarsa kan gungun sojojin HKI a wani yanki kusa da Qalqelia na yankin yamma da kogin jorda. Ya kara da cewa kafin haka sojojin HKI sun kashe Falasdinawa da dama a yankin yamma da kogin Jordan kuma sun ci gaba da kisa da kuma rusa gidajen mutane a yankin tun bayan fara yakin tufanul Aksa.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nalaklto majiyar yahudawan na cewa sojan da aka kashen shi ne Staff Sergeant Inbar Avraham Kav , dan shekara 20 a duniya daga rundunar battalion ta 890.
Yan kwana-kwana sun dauke shi zuwa asbita amma likitoci sun kasa ceton ransa. Sannanan ba falasdinen da ya yi wannan aikin dan garin Hit ne da ke kusa da Qalqelia a yankin yamma da kogin Jordan.
Tun bayan yakin tufanul aksa, sojojin HKI suke kashe falasdinawa da rusa gidajensu da kuma korarsu daga yankin . an kiyasta cewa tun lokacin zuwa yanzu yahudawan sun kori falasdinawa daga yankunan yamma da kogin Jordan har kimani 4000.
KUNGIYAR Hamasa ta yaba da aikin daukar fansan da kusa da garin qalqilia.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Kasar Iran Ya Bayyana Cewa Bukatun Amurka Daga Iran Ba Mai Yuwa Ba Ne September 29, 2025 Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran Yace SnapBack Baya Bisa Ka’ida September 29, 2025 Jami’an Tsaro A kasar Burtaniya Sun Tsare George Gallowy Da Matarsa Na Wani Lokaci September 29, 2025 Ayarin Jiragen Ruwan Keta Killace Yankin Gaza Sun Kusa Isa Yankin September 29, 2025 Nato Ta Yi Gargadin Cewa Za Ta Kai Wa Jiragen Yakin Rasha Hari September 29, 2025 Guinea: An Tsayar Da Ranar 28 Ga Disamba Domin Zaben Shugaban Kasa September 29, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi September 28, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Rashin Amincewa Da Duk Wani Takunkumi Kan Iran September 28, 2025 Kasashe 77 Ne Na Duniya Suka Fice A Lokacin Jawabin Fira Ministan Isra’ila A Taron Majalisar Dinkin Duniya September 28, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Kakabawa Iran Takunkumin Rashin Adalci September 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: a yankin yamma da kogin yamma da kogin Jordan
এছাড়াও পড়ুন:
Hamas Da Sauran Bangarorin Falasdinawa Sun yi Watsi Da Shirin Aikewa Da Dakarun Kasashen Waje A Yankin Gaza
Rahotanni sun bayyana cewa bangarorin falasdinawa sun yi watsi da kudurin da aka kaddamar ga kwamitin sulhu na majalsar dinkin duniya na shirin aikewa da sojojin ketare zuwa yankin Gaza sun yi kira ga kasar Aljeriya da sauran mambobin da ba na dindin ba a kwamitin sulhu da su kalubalance shi.
Daftarin kudurin an tsara za’a kada kuri’a akan shi a yau litinin na yiyuwar akewa da dakarun kasashen waje 20,000 domin kulawa da iyakokin Gaza, da kuma bada huro ga yan sandan falasdinu .
A Sanarwar hadin guiwar dukkan bangarorin falasdinawan sun yi tir da wannan shiri, inda suka bayyana shi a matsayin wani sabon salo na kara mamaye yankin dama alummarsa, domin bada halacci ga zaman dakarun kasashen waje a yankin.
Mai Magana da yawun kungiyar Hamas Hazem Qaseem ya jadda cewa amincewa da daftarin kudurin da Amurka ta gabatar ba zai kawo zaman lafiya da daidaito ba a yankin Gaza, don haka ya bukaci kwamitin tsaro da ya kare musu hakkokinsu da kuma hana afkuwar yaki a yankin
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Nukiliya : Iran zata sake duba huldarta da IAEA idan aka dauki wani sabon mataki kanta November 17, 2025 Kwamitin tsaro zai kada kuri’a kan daftarin kudirin Trump kan Gaza November 17, 2025 Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Sabunta Takunkumin MDD Kan Yemen November 17, 2025 Afirka ta Kudu na Binciken shigar wasu ‘yan gudun hijirar Falasdinu 153 cikin kasar November 17, 2025 Najeriya ba za ta buga kofin duniya ba karo na biyu a jere November 17, 2025 DRC: An Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar M23 November 16, 2025 An Yi Kira A Bai Wa ‘Yan Hijira Saboda Sauyin Muhalli Kariya November 16, 2025 An Amince Da Sauye-sauye A Tsarin Mulkin Kasar Benin November 16, 2025 Isra’ila Ta Kai Wa Sojojin MDD Hari A Kasar Lebanon November 16, 2025 Makiya Sun Kulla Makirci kan Kasar Labanon Irin Wanda Suka Kulla Kan Siriya November 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci