Ayarin Jiragen Ruwan Keta Killace Yankin Gaza Sun Kusa Isa Yankin
Published: 29th, September 2025 GMT
A jiya Lahadi ne masu tafiyar da ayarin jiragen ruwan dake son keta killace Gaza ” Sumud” su ka sanar da cewa, tsakaninsu da yankin Gaza bai wuce kilo mita 825 Ba.
Ayarin jiragen ruwan dai yana kunshe da kananan jiragen da sun kai 50, sun fuskanci hare-hare da jiragen sama marasa matuki na HKI da hakan ya haddasa yankewar hanyoyin sadarwa,ba tare da an sami asarar rayuka ba.
Mutanen da suke cikin jiragen ruwan sun hada masu fafutuka da su ka fito daga kasashe 45 na duniya. Daga kasar Malysia kadai da akwai mutane 500 sai Faransawa 54 da kuma ‘yan kasar Belgium 15 daga ciki har da ‘yan gwagwarmayar kare muhalli Greta Thunberg.
Wani daga cikin masu fafutuka dake cikin daya daga jiragen ya watsa wani faifen bidiyo da yake nuna wani karamin jirgin sama maras matuki da yake shawagi a samansu.
Kasashen Italiya da Spain sun sanar da aikewa da jiragen ruwa na yaki domin yi wa jiragen da suke kan hanyar zuwa Gaza rakiya. Daukar wannan matakin na kasashe biyu na turai, ya biyo bayan harin da HKI ta kai wa jiragen ruwan ne.
A karshen watan Ogusta ne dai ayarin jiragen ruwan ya tashi daga tashar ruwa ta Barcelona dake kasar Spain, suna dauke da kayan agaji da su ka hada magunguna.
Wannan ne karon farko da ayarin jiragen ruwa masu yawa su ka kama hanyar zuwa Gaza domin kawo karshen killace yankin da HKI ta yi tun 2006.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Nato Ta Yi Gargadin Cewa Za Ta Kai Wa Jiragen Yakin Rasha Hari September 29, 2025 Guinea: An Tsayar Da Ranar 28 Ga Disamba Domin Zaben Shugaban Kasa September 29, 2025 Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Ta Rinjayi Turai Kan Sanyawa Iran Takunkumi September 28, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Rashin Amincewa Da Duk Wani Takunkumi Kan Iran September 28, 2025 Kasashe 77 Ne Na Duniya Suka Fice A Lokacin Jawabin Fira Ministan Isra’ila A Taron Majalisar Dinkin Duniya September 28, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Sake Kakabawa Iran Takunkumin Rashin Adalci September 28, 2025 Shugaban Majalisar Shawarwar Musulunci Ya Ce: Iran Ba Zata Kimanta Takunkumin Da Aka Kakaba Mata Ba September 28, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 149 September 28, 2025 Takunkuman MDD kan Iran sun fara aiki September 28, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Hassan (A) 148 September 28, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: jiragen ruwan
এছাড়াও পড়ুন:
Aragchi: HKI Ba Zata Mutunta Tsaida Wuta A Gaza Ba
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Iragchi ya bayyana cewa yana ganin HKI ba zata mutunta yarjeniyar tsagaita wuta da ta cimma da kungiyar Hamas, yace bai amince da alkawalinHKI haka da kasashen yanna.
Yace sune suka zama masu lamuni a tsagaita budewa junawuta a kasar Lebanon tsakanin Hizbullah da kuma HKI, amma manufarsu a tsagaita wuta ne kawai sai suka kyale HKI tana ci gaba kai hare- hare a kan kasar Lebanon ba tare da sun yimagana ba.
Y a ce HKI ta ci gaba da keta hurumin kasar Lebanon tun watan Nuwamban shekara ta 2024 har zuwa yanzu. Tana ci gaba da kashe mutanen kudancin kasar Lebanon, sun kuma hana mutanen yankin su sake gina wurarensu da suka lalace.
Jaridar na Daily Mail ta kasar Burtaniya ta Aragchi yana fadar haka a wata hira ta musamman da yayi da wata tashar Talabijin a nan Tehran.
Sannan ya kara da cewa yana ganin kasashen yamma musamman Amurka a wannan karon ma ba zasu taba cika alkawulan da suka dauka a yarjeniyar sharm sheikh saboda sun saba da yaudara da kuma rashin ciki alkawali.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Ki Zuwa Masar Saboda Bata Son Haduwa Da Azzaluman Da Suka Kashe Falasdinwa A Gaza October 13, 2025 Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Isa HKI Kafin Taron Sharm Sheikh October 13, 2025 An Fara Musayar Fursinoni Tsakanun Hamas Da HKI A Safiyar Yau Litini October 13, 2025 Falasdinawa Sun Gano Gawakin Wadanda HKI Ta Kashe A gaza Fiye Da 320 Cikin Kwanaki Biyu Kacal October 13, 2025 Iran Ba Zata Halarci Zaman Taron Sharm El-Sheikh Ba Saboda Wasu Dalilai Da Ta Bayyana October 13, 2025 Iran Ta Gayyaci Mukaddashin Jakadan Kasar Oman Zuwa Ma’aikatar Harkokin Wajenta October 13, 2025 Yemen Ta Gargadi Isra’ila Kan Fuskantar Hare-Hare Idan Ta Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 13, 2025 Cibiyar Lafiya Ta Nasser Ta Ce: Yaran Gaza 5,500 Suna Bukatar Agajin Gaggawa A Kasashen Waje October 13, 2025 Shugaban Amurka Ya Yi Barazanar Aikewa Ukraine Makamai Masu Linzami Kirar Tomahawk October 13, 2025 Trump, da Al’Sisi za su jagoranci taron zaman lafiya kan Gaza October 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci